Benin
Daga Wikipedia
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Benin tana daya daga kasashin yamma Afrika kuma ita karamar kasa ce , da can ana cimata dukome , a shikara ta 1894 kasar faransa tamamaye tahar zuwa shikara ta 1960 tasamu incin kanta . Benin tanada iyaka da kasashi hudu sone:-
- daga gabarcin Nijeriya
- daga yammacin ta Togo
- daga arewacin ta Nijar
- daga arewa maso yammace burkina faso
Benin kasa ce me tsuw daga kuduance zuwa arewace (650 )km , kuma tsauwnta daga gabarce zuwa yammace ( 110 ) km , harshin faransanci shine yaren kasa tanada yawan mutane kemanin (4,418,000 ) a shikara ta 1988 baban birnen ta cotono yawan mutanen ta sunkai (1050) , Benin tanada yarurka masu dinbin yawa ( fun , adja buriya hausa dande ) da suran su
Afirka |
Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina faso | Burundi | Cape Verde | Jamhuriyar afirka ta tsakiya | Cadi | Komoros | Côte d'Ivoire | Ethiopia | Gine | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | Kameru | Kenya | Libya | Mali | Muritaniya | Misra | Nijar | Nijeriya | Senegal | Sudan | Togo | Uganda |