Kenya

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Jamhuriyar Kenya
Kenya
Flag of Kenya Coat of arms of Kenya.svg
National motto: Harambee
Kenya in its region (de-facto).svg
Carte du Kenya
yaren kasa Swahili , Kiswahili
baban birne Nairobia
shugaban Mwai Kibaki
firaminista Raila Odinga
fadin kasa 582,650 km&s
ruwa% (2,3)%
yawan mutanen kasa 31,138,735(2002)
wurin da mutane suke da zama 53.4/km
samun incin kasa December 12 (1963)
kudin kasa Kenyan shilling (KES)
kudin da yake shiga kasa a shekara 33,028,000,000$
kudin da kuwane mutun yake samu A shekara 1035$
banbancin lukace +3(UTC)
Rane +3(UTC)
lambar Yanar gizo .KE
Lambar wayar taraho ta kasa da kasa +254

Kenya itaci kasa ta farko a gabscin afirka dakwai taikun Indiya ya biyo ta gabascin ta , tabbkin victoria daga yammacinta kuma tana makutantaka da kasashe biyar sune :-

  • daga yammaci tabkin Victoria da kasa Uganda
  • daga arewa maso yammaci Sudan



jihuhin kasa[gyarawa | edit source]

kenya tanada jihuhe takwas sone wa'yannan :-

Kenya Provinces numbered 300px.png
  1. takiya (1)
  2. Gichuiro (2)
  3. gabasci (3)
  4. Nairobi (4)
  5. arewa maso gabasci (5)
  6. Nyanza(6)
  7. Rift Valley (7)
  8. yammaci (8)


Tarihi[gyarawa | edit source]

kenya tasamu incin kanta daga turtawan mulkin mallaka na biritania a shikara ta 1963bayan shekara da samun incin ta se tazama Jamhuriya ashekara ta 1888 turawan biritania da jamusawa suka raba gabascin afirka awannan lukaci suka hada kai dan su karya kasashin musulme jamusawa suka dau kasar Tanzania kuma biritania tadauki kenya da rabe me girma na somalia .


kenya fadita yakai 580,367 km tanada itacuwa masu yawa tanada duwatsu tsawansu yakai 5,196m . kenya tanada yawan mutane 33000 . sunada kabilu arbain kabilu mafe kima sone . kabiyar banto , kabilar kikuyu kabilar luo kabilar kama kabilar kis kabiar miro kabiar trkata kabilar nansi da kabilar massai dakuai 'yan tsurarun larabawa kawa dubu 50 .


a'dini


  • A'dinin brutustan 33%
  • katulik 10%
  • buda 2 %
  • musulme 3%

suran hanyuye da suke be 45%


Afirka
Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina faso | Burundi | Cape Verde | Jamhuriyar afirka ta tsakiya | Cadi | Komoros | Côte d'Ivoire | Ethiopia | Gine | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | Kameru | Kenya | Libya | Mali | Muritaniya | Misra | Nijar | Nijeriya | Senegal | Sudan | Togo | Uganda