Hausa News Sources:
 
People carry dead body of Punjab's governor Salman Taseer who was shot dead by one of his guards, to an ambulance at a local hospital in Islamabad, Pakistan on Tuesday, Jan. 4, 2011. The governor of Pakistan's powerful Punjab province was shot dead Tuesday by one of his guards in the Pakistani capital, police said, the killing was the most high-profile assassination of a political figure in Pakistan since the slaying of former Prime Minister Benazir Bhutto in December of 2007. Siyasa | 05.01.2011 2011-01-05
Deutsche Welle Hausa
ƙasar Amirka da kuma ƙungiyar Gamayyar Turai na cikin ruƙunin waɗanda suka yi tur da kashe gwamna Salman Taseer da mai tsaron lafiyarsa yayi. Suna masu cewa wannan ba ƙarin koma baya ba ne a Pakistan, kasancewa ya daɗe ya na bayar da gudun mawa wajen tabbatar da ci gaba da kuma kwanciyar hankali a ƙasar. Abin takaicin ma a cewar fadar mulki ta...
 
French President Nicolas Sarkozy Ziyarar shugaban Faransa Nikolas Sarkozy Rwanda 2010-02-25
Deutsche Welle Hausa
Wannan ziyarar ita ce ta farko da wani shugaban ƙasar ta Faransa ya kai Rwanda tun bayan kisan ƙare dangi a Rwanda a shekarar 1994, saboda haka ake ganin wannan ziyarar ita ce mafi wuya da Nikolas Sarkozy ya taɓa yi. Tun bayan kisan ƙare dangin da ´yan ƙabilar Hutu masu matsanancin ra´ayi suka yiwa ´yan Tutsi da ´yan Hutu masu sassaucin fiye da...
 
President Barack Obama, accompanied by Vice President Joe Biden, speaks in the Eisenhower Executive Office Building on the White House campus in Washington, Wednesday, Jan. 20, 2010, before signing a Presidential Directive ordering a new crackdown on federal contractors who don't pay their taxes. Shekara daya da kama mulkin Obama 2010-01-20
Deutsche Welle Hausa
A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
 
Taimakon Jamus ga kasar Haiti Taimakon Jamus ga kasar Haiti 2010-01-14
Deutsche Welle Hausa
Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto.  An amince da...
 
Shekara guda bayan kare yakin Gaza Shekara guda bayan kare yakin Gaza 2009-12-29
Deutsche Welle Hausa
A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe  yankin su da Israila tayi,  amma  ga mazauna Israila din yakin Gaza  abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar  ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya  wani film da zai...
 
President and Nobel Peace Prize laureate Barack Obama waves after delivering his Nobel lecture at the Nobel Peace Prize ceremony at City Hall in Oslo, Thursday, Dec. 10, 2009. Next to Obama is Nobel Committee member Kaci Kullmann Five. Manufofin ƙetare na shugaba Obama 2009-12-10
Deutsche Welle Hausa
A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift:  Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
 
President Barack Obama delivers remarks to service members and civilians during a visit to U.S. Marine Corps Base Camp Lejeune. Obama told the audience he plans to begin a withdrawal of U.S. combat troops from Iraq and by August 2010 to have about 50,000 troops in the country to provide training and counter-terrorism operations. (U.S. Marine Corps photo by Lance Cpl. Michael J. Ayotte/ Released) Jawabin Obama game da Afghanistan 2009-12-02
Deutsche Welle Hausa
A martanin daya mayar dangane da alƙawarin tura ƙarin dakaru dubu 30 zuwa ƙasar Afghanistan da shugaba Obama na Amirka ya yi, sakatare janar na ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO Anders Fogh Rasmussen, ya ce yana da yaƙinin cewar, sauran ƙasashen dake ƙawance da Amirkar zasu bi sahunta wajen ƙara yawan sojojin da suke dasu a ƙasar ta Afghanistan. Tuni...
 
Newly appointed European Council President Herman Van Rompuy walks towards a media conference room at the European Council building in Brussels, Thursday, Nov. 19, 2009. Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU 2009-11-20
Deutsche Welle Hausa
A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa  Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
 
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi 2009-11-05
Deutsche Welle Hausa
Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
 
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin 2009-11-04
Deutsche Welle Hausa
Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
 
Labarai | 03.05.2011 2011-05-03
Deutsche Welle Hausa
Shugaba Asif Ali Zardari na Pakistan ya kare gwamnatinsa dangane da zarginta da ake yi da rashin taɓuka wani abin a zo a gani, domin kakkaɓo shugaban ƙungiyar Al-Qaida Osama Bin...
 
Siyasa | 02.05.2011 2011-05-02
Deutsche Welle Hausa
Ko da yake wannan mummunan koma-baya ne ga ƙungiyar al-Qa'ida, amma ba ya nufin ƙarshen ƙungiyar, inji Daniel Scheschkewitz a cikin sharhi da ya rubuta. Kusan shekaru 10 kenan Amirka da ma duniya baki ɗaya suka yi jiran wannan labari na mutuwar shugaban na al-Qa'ida Osama Bin Laden, wanda ya rasu a wata musayar wuta da rundunar sojin Amirka ta...
 
Labarai | 02.05.2011 2011-05-02
Deutsche Welle Hausa
Shugaba Barack Obama na Amirka ya bayyana cewa dakarun ƙasarsa sun yi nasarar kashe Osama Bin Laden na Al-qaida da aka shafe shekaru goma ana nema ruwa a jallo. Cikin...
 
Labarai | 01.05.2011 2011-05-01
Deutsche Welle Hausa
Wani ɗan majalisar dokokin ƙasar Rasha da a mafi yawan lokuta ke bayyana ra'ayin fadar mulkin ƙasar ta Kremlin, ya yi tofin Allah tsine ga harin da ƙungiyar...
 
Labarai | 30.04.2011 2011-04-30
Deutsche Welle Hausa
Da sanyin safiyar wannan Asabar ce shugaban Libiya Muammar Gaddhafi ya fito ta tashar telebijin a ƙasar, inda yayi alƙawarin cewar ko ana ha-maza, ha-mata ba zai fice daga ƙasar ba,...
 
Siyasa | 29.04.2011 2011-04-29
Deutsche Welle Hausa
Malisar Ɗinkin Duniya da ƙungiyar ƙashen Turai sun yi Allah wadai da harin da aka kai a babban dandalin birnin Marakesh da ke ƙasar Morroko wanda yayi sanadiyar rasuwar kimanin mutane 20 da kuma jikkatar da wasu da dama. Shi dai wannan harin da aka kai mai kama da na ƙunar baƙin wake shi ne hari mafi muni da ƙasar ta fuskanta tun bayan wanda aka yi...
 
Afirka a Jaridun Jamus | 29.04.2011 2011-04-29
Deutsche Welle Hausa
A wannan makon ma dai jaridun na Jamus sun gabatar da rahotanni masu tarin yawa akan al'amuran nahiyar Afirka, inda misali jaridar Frankfuter Allgemeine Zeitung ta leƙa ƙasar Cote d'Ivoire kuma ta ce babu wata alamar dake yin nuni da ɗinke ɓarakar ƙasar nan ba da daɗewa ba. Kuma ma dai tuni aka fara batu game da wasu alamomin dake yin nuni da sake...
 
Labarai | 29.04.2011 2011-04-29
Deutsche Welle Hausa
Kwamitin Sulhun Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi suka da kakkausan lafazi akan harin bam ɗin da aka kai akan wani wurin shan...
 
Siyasa | 28.04.2011 2011-04-28
Deutsche Welle Hausa
Kamar dai  yadda ya faru a kasashen Masar da Tunisia da Syria, dubban mutane a yankunan Palesdinawa   cikin yan makonnin nan suka hau kan tituna domin  zanga-zanga. To sai dai Palesdinawan ba suna zanga-zangar neman  kawar da shugabannin su a  a Gaza da Ramallah bane, ko kuma  kawar da gwmanatin Israila, amma...
 
Labarai | 28.04.2011 2011-04-28
Deutsche Welle Hausa
Ƙoƙarin da ƙasashen Turai suka yi na neman kwamirin sulhun Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi Allah wadai da Siriya dangane da matakan murƙushe masu zanga-zangar lumana, ya...
 
Amsoshin takardunku | 27.04.2011 2011-04-27
Deutsche Welle Hausa
Asusun bada Lamuni na Duniya wato IMF kokuma FMI a kaka shi a wata Juli na shekara 1944 wato  shekaru 67 kenan da su ka wuce , an kafa shi a yayi da yaƙin duniya na biyu ke shirin ƙarewa,albarkacin wani taro da manyan ƙasashen dubiya wanda su ka ci yaƙi suka shirya a Bretton Woods ƙasar Amurika. Babban burin da ya sa girka wannan asusu shine...
 
Siyasa | 27.04.2011 2011-04-27
Deutsche Welle Hausa
An gudanar da zaɓuɓɓukan gwamnonin jihohin Najeriya kuma bisa ga dukkan alamu al'amura sun tafi salin...
 
Labarai | 27.04.2011 2011-04-27
Deutsche Welle Hausa
Gwamnatin riƙon ƙwarya ta ƙasar Tunisiya ta haramtawa manyan jami'an gwamnati da suka yi aiki ƙarƙashin hamɓararren shugaba...
 
Labarai | 26.04.2011 2011-04-26
Deutsche Welle Hausa
'Yan adawan ƙasar Yemen sun amince da shirin da majalisar tuntuɓar juna ta ƙasashen yankin Gulf ta tsara, wanda ya tanadi shubaga Ali Abdallah Saleh ya miƙa ragamar mulki...
 
Labarai | 25.04.2011 2011-04-25
Deutsche Welle Hausa
A ƙasar Libya da sanyin safiyar yau an jiwo fashewar manyan bama bamai mafi girma a tsawon makonni a tsakiyar Tripoli babban birnin ƙasar.  Farmakin wanda dakarun ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO ta kai a yau Litinin ya lalata ginin da shugaba Gaddafi yake ciki. An...
 
Labarai | 24.04.2011 2011-04-24
Deutsche Welle Hausa
Wannan tafiya ta bikin Ista a nan Jamus ta zama al'ada inda a ko wace shekara daidai wannan lokaci ake gudanar da shi. Bikin na...
 
Labarai | 23.04.2011 2011-04-23
Deutsche Welle Hausa
Shugaban ɗarikar roman katolika na duniya Paparoma Benedikt na 16, ya gabatar da mahimmin jawabi albarkacin bikin rana mai...
 
Siyasa | 22.04.2011 2011-04-22
Deutsche Welle Hausa
Ƙasashen Larabawa sun sami kansu cikin wani yanayi na kaɗawar guguwar neman sauyi. Ita ma Daular Oman, ba ta tsira daga wannan hargitsi ba.Tun ƙarshen watan Fabrairu matasa su ke shirya zanga-zanga, inda su ke bayyana buƙatar samun cikakkiyar demokraɗiyya da kuma ´yancin faɗin albarkacin baki da walwala. Dandalin zanga-zangar kenan, a Maskat babban...
 
Labarai | 22.04.2011 2011-04-22
Deutsche Welle Hausa
Al'ummar Syria za ta sake ƙaddamar da wata zanga-zanga a yau juma'a, wuni ɗaya bayan da shugaba Bashar al-Assad ya ɗage ɗokar ta ɓacin da ke kan ƙasar tun...
 
Siyasa | 21.04.2011 2011-04-21
Deutsche Welle Hausa
A wani mataki na cika dorewar matakin mai da jamhuriyyar Nijar kan turbar dimokraɗiyya a yau aka yi bikin rantsar da sabon firai...
 
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA
Deutsche Welle Hausa 2009-11-03
Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya.  Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone
Rahoton Goldstone
Deutsche Welle Hausa 2009-10-15
Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci  babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
President Barack Obama delivers an address on national security, terrorism, and the closing of Guantanamo Bay prison, Thursday, May 21, 2009, at the National Archives in Washington.
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel
Deutsche Welle Hausa 2009-10-09
A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Rikicin Birnin Ƙudus
Rikicin Birnin Ƙudus
Deutsche Welle Hausa 2009-10-07
A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan
Deutsche Welle Hausa 2009-10-05
A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin  Jamus a Afghanistan.  A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi
Deutsche Welle Hausa 2009-08-25
Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
President Barack Obama in the Oval Office on his first day in office 1/21/09. Official White House Photo by Pete Souza.
Husa´o´in soja na Barack Obama
Deutsche Welle Hausa 2009-08-18
Shugaban Amirka Barak Hussain Obama, yayi kira ga Amirkawa dasu ƙara haƙuri dangane da zaman sojojin ƙasar a Afganistan,tare da cewar aikin wanzar da tsaro da kuma zaman lafiya ba abune da za'a samu cikin ƙanƙanin lokaci ba. A lokacin jawabin da yayi, shugaba Barak Obama ya jajjadawa amirkawa irin ƙoƙarin da Amirkan keyi na yaƙi da wa'yan da ya...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango
Deutsche Welle Hausa 2009-07-18
Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
President of the United States, The Honorable Mr. Barack Obama talks to service members and civilians during his visit to Camp Lejeune, N.C., Feb. 27, 2009. The Honorable Mr. Barack Obama is visiting Camp Lejeune, N.C. to speak on current policies and exit strategy from Iraq. VIRIN: 090227-M-7069A-008
Ra'ayin masana game da ziyarar Obama a Ghana
Deutsche Welle Hausa 2009-07-13
Babban abin da ya fi ɗaukara hankalin jama'ar shi ne kiran da ya yi ga ƙasashen Afirka da su kare mulkin dimokuraɗiyya tare da gudanar da shugabanci na gari da kuma gujewa canja kundin tsarin mulki domin cimma wata buƙata. Kusan dukkanin jawaban da shugaba Obama gabatar a ƙasar Ghana, ba su zo wa mutane a bazata ba, domin kuwa dama an tsammaci...
Senator Barack Obama campaigning in New Hampshire.
Manufofin Obama game da Afirka
Deutsche Welle Hausa 2009-07-10
Dukkan jami'an siyasa da al'umar Afurka sun saka dogon buri akan sabon shugaban na Afurka. To ko shin a haƙiƙa za'a samu canjin manufofin Amurka dangane da nahiyar Afurka a ƙarƙashin shugaba Barak Obama. Ghana dai a halin da ake ciki yanzu tana a matsayin abin koyi ne a fannoni na siyasa da ci gaban tattalin arziki a nahiyar Afurka. Kuma wannan shi...
`