Garba Ibrahim Muhammad wanda aka fi sani da Garba Ɗiso (Ɗan Kano ƙwararren injiniya ne a Nijeriya) (an haife shi a ranar 12 ga watan Yuni, a shekara ta alif ɗari tara da sittin da biyar 1958) miladiya.shi ne shugaban kwamitin tsaro na cikin Majalisar Wakilan Nijeriya a yanzu. Shi ɗan jam’iyyar New Nigerian people Party (NNPP) ne mai wakiltar ƙaramar Hukumar Gwale a Jihar Kano a majalisar Wakilai ta tarayyar Nijeriya.
Yau 25 ga watan Ogusta na 2023
Ga wasu muhimman abubuwa na tarihi da suka faru a wannan rana.
1920: Mata a Amurka suka sami 'yancin jefa ƙuri'a, lokacin da aka tabbatar da gyare-gyare na 19 ga Kundin Tsarin Mulki na Amurka.
1914: Daular Usmaniyya ta shiga yakin duniya na daya ne ta hanyar kulla kawancen sirri da kasar Jamus. Wannan shi ne mafarin shigar daular Usmaniyya a cikin rikicin.
2011: Ƴan tawayen Libya suka ƙwace birnin Tripoli, lamarin da ya zama wani gagarumin sauyi a yaƙin basasar Libya da kuma hamɓarar da gwamnatin Muammar Gaddafi.
1970: Cadi ta ayyana ƴancin kai daga ƙasar Faransa inda ta zama Jamhuriyar Chadi
Ƙasar Denmark na shirin haramta gangamin kona Kur'ani da sauran litattafan addini masu tsarki saboda dalilan tsaro da kuma huldar diflomasiyya.
Kasashen Mali, Burkina Faso da Gine sun lashi takobin shigarwa Nijar fada da Ecowas tun bayan barazanar da ƙungiyar tayi na yaƙar gwamnatin soji ta Jamhuriyar Nijar idan ta cika wa'adin kwana bakwai da ta bata ba tare da miƙa mulki ga fararen hula ba.