Babban shafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muƙalar mu a yau
Dutsen Zuma
Dutsen Zuma babban dutse ne wanda yake a Jihar Neja a kusa da babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja. Dutsen yana kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna daga unguwar Madalla, kuma a wasu lokutan ana kiranta da "Kofar Abuja daga Suleja". Dutsen Zuma yana da tsawo kusan. 300 metres (980 ft) sama da kewayensa.
Wikipedia:A rana irin ta yau 5 Oktoba A rana irin ta yau

Yau 25 ga watan Ogusta na 2023 Ga wasu muhimman abubuwa na tarihi da suka faru a wannan rana.

  • 1920: Mata a Amurka suka sami 'yancin jefa ƙuri'a, lokacin da aka tabbatar da gyare-gyare na 19 ga Kundin Tsarin Mulki na Amurka.
  • 1914: Daular Usmaniyya ta shiga yakin duniya na daya ne ta hanyar kulla kawancen sirri da kasar Jamus. Wannan shi ne mafarin shigar daular Usmaniyya a cikin rikicin.
  • 2011: Ƴan tawayen Libya suka ƙwace birnin Tripoli, lamarin da ya zama wani gagarumin sauyi a yaƙin basasar Libya da kuma hamɓarar da gwamnatin Muammar Gaddafi.
  • 1970: Cadi ta ayyana ƴancin kai daga ƙasar Faransa inda ta zama Jamhuriyar Chadi
Ko kun san...?
  • Mashigar ruwa ta Mariana ita ce mafi zurfin ɓangaren tekunan duniya.
  • Babbar katangar Kasar Sin tana da tsawon sama da kilomita 21,000.
  • Dajin ruwan sama na Amazon shine mafi girma dazuzzuka da kuma samar da iskar shaƙa mai mahimmanci.
  • Tashar sararin samaniya ta ƙasa da ƙasa tana kewaya duniya kowane minti 90.
  • Kudan zuma ne kawai ƙwaro da ke samar da abincin da mutane ke iya ci.

da suka gudanar ranar 30 ga watan Ogusta 2023.

  • Ƙasar Denmark na shirin haramta gangamin kona Kur'ani da sauran litattafan addini masu tsarki saboda dalilan tsaro da kuma huldar diflomasiyya.
  • Kasashen Mali, Burkina Faso da Gine sun lashi takobin shigarwa Nijar fada da Ecowas tun bayan barazanar da ƙungiyar tayi na yaƙar gwamnatin soji ta Jamhuriyar Nijar idan ta cika wa'adin kwana bakwai da ta bata ba tare da miƙa mulki ga fararen hula ba.
  • Rundunar Sojojin dake tsaron fadar shugaban kasar Nijar, ta ayyana Janar Abdourahamane Tchiani, a matsayin sabon shugaban majalissar kolin tsaron kasa, biyowa bayan Juyin Mulki a kasar, kamar dai yadda kafar talabijin ta gwamnatin kasar ta bayyana a Jumma’ar nan.
  • A ranar 26 ga Watan Yuli 2023 Sojoji suka baiyana kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum a wani Juyin Mulki da suka ƙaddamar.
  • Shugabannin Jamhuriyar Jama'ar Kasar Sin sun gabatar da taswirar abubuwan dake kan gaba wajen raya tattalin arzikin kasar Sin a watanni 6 na karshen bana.
  • Jami'an 'yan sandan jihar Anambra sun tabbatar da mutuwar ma'aurata, da ƴaƴansu biyu da ƙarin wasu mutanen biyu a yankin Nkwele Ezunaka da ke garin Onitsha.

Zaka iya duba babban shafin English Wikipedia
Hotan mu na yau

Hoton mu na wannan ranan

Masallacin Sultan Bello dake a Jihar Kaduna
Masallaci mai matuƙar muhimmanci a Jihar Kaduna.

Sautin mu na wannan ranan

Tamburan ban girma na Algaita

Problems playing this file? See media help.

Bidiyon mu na wannan ranan

Yayan masu mulkin gargajiya na Hausawa akan dawaki.

Yan uwan Wikimedia
Wikimedia Foundation
Wikiqoute
Azanci
Wikitionary
Ƙamus
Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons
Fayiloli
Wikidata
Wikidata
Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta
Shafuka na musamman
Magana da Admin

• Domin magana da admin ka latsa wanna mashigin Admins na Hausa Wikipedia

Zauran Tattaunawa

Zauran TattaunawaShafin tattauna al'amuran sauya-sauyen babban shafi

Zauran taimako

Zauran Taimako

Shafin Tarihi na Hausa Wikipedia

Tsohon Babban ShafiShafukan kidiyaShafukan GasaShafukan furojet

Shafin kirkira da inganta mukaloli

Sababbin mukaloliMuƙaloli masu kyauMukalolin dake bukatar a inganta su

Shafin Goge Mukaloli

Mukaloli mara sa inganciGoge mukalaMukaloli marasa hujja

Yanda ake editin a Hausa Wikipedia

Tutorial a rubuceTotoriyal na bidiyoTotoriyal na PDF

Gyare-gyare

Lasisin amfaniKididdigan Hausa WikipediaBabban gargaɗiGame da Wikipedia

Hausa Wikipedia

domin Ƙirƙirar sabuwar maƙala ana iya rubuta sunan maƙalar a akwatin da ke ƙasa: Zuwa yau, muna da Maƙaloli 32,046