Babban shafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muƙalar mu a yau
Robert Wallow hagu tare da Mahaifin sa a Dama
Robert Pershing Wadlow (Fabrairu 22, 1918 – Yuli 15, 1940), wanda kuma aka sani da Alton Giant ko Giant of Illinois ko kuma Robert Wadlow, wani Ba'amurke ne wanda ya kasance mutum mafi tsayi a tarihi. An haife shi kuma ya girma a Alton, Illinois, wani ƙaramin birni kusa da St. Louis, Missouri.
Wikipedia:A rana irin ta yau 28 ga Yuli, A rana irin ta yau

Yau 24 ga watan Yuli na 2023 Ga wasu muhimman abubuwa na tarihi da suka faru a wannan rana.

  • Yuli 24, 1969: Apollo 11 ya dawo duniya bayan nasarar farko da aka yi zuwa wata.
  • Yuli 24, 1701: Antoine de la Mothe Cadillac ya kafa Detroit, Michigan, Amurka.
  • Yuli 24, 1911: Hiram Bingham ya sake gano Machu Picchu a Peru.
  • Yuli 24, 1959: Mataimakin shugaban kasa Richard Nixon ya yi muhawara da firaministan Sobiyat Nikita Khrushchev a cikin muhawarar "Kitchen" a Moscow a lokacin yakin cacar baka.
  • Yuli 24, 2005: Lance Armstrong ya lashe kambun Tour de France karo na bakwai a jere, daga baya aka cire shi saboda zarge-zargen kara kuzari.
  • Najeriya (1966): Najeriya ta yi juyin mulki – Matasan hafsoshin soja suka hambarar da gwamnati, lamarin da ya haifar da rashin kwanciyar hankali a siyasance.
  • Najeriya (1993): Aka gudanar da na farko tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a shekarar 1983 ya haifar da tarzomar siyasa.
  • Afirka (1971): Uganda ta zama memba a ƙungiyar hadin kan Afirka karkashin jagorancin Idi Amin.
  • Tarihin Musulunci (1518): An yi ma sarkin ɗaular Ottoman Sultan Selim I sarauta a hukumance, yana fadada yankin Daular Usmaniyya.
  • Tarihin Musulunci (1923): Aka rattaɓa hannu kan yerjejeniyar Lausanne - Yarjejeniyar ta amince da iyakokin Turkiyya na zamani da kuma kawo karshen daular Usmaniyya.
Ko kun san...?
  • Mashigar ruwa ta Mariana ita ce mafi zurfin ɓangaren tekunan duniya.
  • Babbar katangar Kasar Sin tana da tsawon sama da kilomita 21,000.
  • Dajin ruwan sama na Amazon shine mafi girma dazuzzuka da kuma samar da iskar shaƙa mai mahimmanci.
  • Tashar sararin samaniya ta ƙasa da ƙasa tana kewaya duniya kowane minti 90.
  • Kudan zuma ne kawai ƙwaro da ke samar da abincin da mutane ke iya ci.
  • Rundunar Sojojin dake tsaron fadar shugaban kasar Nijar, ta ayyana Janar Abdourahamane Tchiani (na jikin hoto), a matsayin sabon shugaban majalissar kolin tsaron kasa, biyowa bayan Juyin Mulki a kasar, kamar dai yadda kafar talabijin ta gwamnatin kasar ta bayyana a Jumma’ar nan.
  • A ranar 26 ga Watan Yuli 2023 Sojoji suka baiyana kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum a wani Juyin Mulki da suka ƙaddamar.
  • Shugabannin Jamhuriyar Jama'ar Kasar Sin sun gabatar da taswirar abubuwan dake kan gaba wajen raya tattalin arzikin kasar Sin a watanni 6 na karshen bana.
  • Jami'an 'yan sandan jihar Anambra sun tabbatar da mutuwar ma'aurata, da ƴaƴansu biyu da ƙarin wasu mutanen biyu a yankin Nkwele Ezunaka da ke garin Onitsha.
  • Wata tankar mai ta fashe yayin da ta yi sanadin mutuwar mutum 8 a Najeriya.
  • Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kai ziyara yankin da yan bindiga suka kori mutane daga muhallin su a Jihar Tillaberi da nufin kwantar da hankulan mazauna yankin.
  • Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafan ƙasar Ghana Asamoah Gyan yayi ritaya daga buga tamaula.
  • Ƙasar Sin tayi kira da a hanzarta dawo da fitar da hatsi daga ƙasashen Rasha da Ukraniya.

Zaka iya duba babban shafin English Wikipedia
Hotan mu na yau

Hoton mu na wannan ranan

Fadar Masarautar Zazzau mai dogon tarihi wadda take a garin Zariya a Jihar Kaduna
Ɗaya daga cikin manyan Masarautu a ƙasar Hausa kuma aje ne da yake jan hankalin masu zuwa yawon buɗe ido a Arewacin Najeriya .

Sautin mu na wannan ranan

Tamburan ban girma na Algaita

Problems playing this file? See media help.

Bidiyon mu na wannan ranan

Yayan masu mulkin gargajiya na Hausawa akan dawaki.

Yan uwan Wikimedia
Wikimedia Foundation
Wikiqoute
Azanci
Wikitionary
Ƙamus
Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons
Fayiloli
Wikidata
Wikidata
Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta
Shafuka na musamman
Magana da Admin

• Domin magana da admin ka latsa wanna mashigin Admins na Hausa Wikipedia

Zauran Tattaunawa

Zauran TattaunawaShafin tattauna al'amuran sauya-sauyen babban shafi

Zauran taimako

Zauran Taimako

Shafin Tarihi na Hausa Wikipedia

Tsohon Babban ShafiShafukan kidiyaShafukan GasaShafukan furojet

Shafin kirkira da inganta mukaloli

Sababbin mukaloliMuƙaloli masu kyauMukalolin dake bukatar a inganta su

Shafin Goge Mukaloli

Mukaloli mara sa inganciGoge mukalaMukaloli marasa hujja

Yanda ake editin a Hausa Wikipedia

Tutorial a rubuceTotoriyal na bidiyoTotoriyal na PDF

Gyare-gyare

Lasisin amfaniKididdigan Hausa WikipediaBabban gargaɗiGame da Wikipedia

Hausa Wikipedia

domin Ƙirƙirar sabuwar maƙala ana iya rubuta sunan maƙalar a akwatin da ke ƙasa: Zuwa yau, muna da Maƙaloli 28,351