Babban shafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muƙalar mu a yau

Rights

Shihab-ud-Din Muhammad Khurram (5 Janairu 1592 - 22 Janairu 1666), wanda aka fi sani da sunansa na sarauta Shah Jahan I (Yadda ake furta wa a harshen Pasha [ʃɑːh d͡ʒahɑːn]; lit. 'Sarkin Duniya' ), shi ne sarki na biyar na daular Mughal, wanda ya yi sarauta daga watan Janairu 1628 har zuwa watan Yuli 1658. A karkashin mulkinsa, Mughals sun kai kololuwar nasarorin gine-gine da daukakar al'adu.
Wikipedia:A rana irin ta yau 1 ga Augusta, A rana irin ta yau

Yau 30 ga watan Yuli na 2023 Ga wasu muhimman abubuwa na tarihi da suka faru a wannan rana.

  • Yuli 30, 1619: Majalisar wakilai ta farko a Amurka, House of Burgesses, ta yi taro a Jamestown, Virginia.
  • Yuli 30, 1863: Yaƙin basasa na Amurka - Yaƙin na biyu na Fort Wagner ya faru a lokacin ƙwacen Charleston, tare da sanannen 54th Massachusetts Regiment wanda ke jagorantar kai hari.
  • Yuli 30, 1965: Aka ƙaddamar da kalmar "In God We Trust" a matsayin taken ƙasar Amurka.
Ko kun san...?
  • Mashigar ruwa ta Mariana ita ce mafi zurfin ɓangaren tekunan duniya.
  • Babbar katangar Kasar Sin tana da tsawon sama da kilomita 21,000.
  • Dajin ruwan sama na Amazon shine mafi girma dazuzzuka da kuma samar da iskar shaƙa mai mahimmanci.
  • Tashar sararin samaniya ta ƙasa da ƙasa tana kewaya duniya kowane minti 90.
  • Kudan zuma ne kawai ƙwaro da ke samar da abincin da mutane ke iya ci.
  • Ƙasar Denmark na shirin haramta gangamin kona Kur'ani da sauran litattafan addini masu tsarki saboda dalilan tsaro da kuma huldar diflomasiyya.
  • Kasashen Mali, Burkina Faso da Gine sun lashi takobin shigarwa Nijar fada da Ecowas tun bayan barazanar da ƙungiyar tayi na yaƙar gwamnatin soji ta Jamhuriyar Nijar idan ta cika wa'adin kwana bakwai da ta bata ba tare da miƙa mulki ga fararen hula ba.
  • Rundunar Sojojin dake tsaron fadar shugaban kasar Nijar, ta ayyana Janar Abdourahamane Tchiani, a matsayin sabon shugaban majalissar kolin tsaron kasa, biyowa bayan Juyin Mulki a kasar, kamar dai yadda kafar talabijin ta gwamnatin kasar ta bayyana a Jumma’ar nan.
  • A ranar 26 ga Watan Yuli 2023 Sojoji suka baiyana kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum a wani Juyin Mulki da suka ƙaddamar.
  • Shugabannin Jamhuriyar Jama'ar Kasar Sin sun gabatar da taswirar abubuwan dake kan gaba wajen raya tattalin arzikin kasar Sin a watanni 6 na karshen bana.
  • Jami'an 'yan sandan jihar Anambra sun tabbatar da mutuwar ma'aurata, da ƴaƴansu biyu da ƙarin wasu mutanen biyu a yankin Nkwele Ezunaka da ke garin Onitsha.

Zaka iya duba babban shafin English Wikipedia
Hotan mu na yau

Hoton mu na wannan ranan

Masallacin Sultan Bello dake a Jihar Kaduna
Masallaci mai matuƙar muhimmanci a Jihar Kaduna.

Sautin mu na wannan ranan

Tamburan ban girma na Algaita

Problems playing this file? See media help.

Bidiyon mu na wannan ranan

Yayan masu mulkin gargajiya na Hausawa akan dawaki.

Yan uwan Wikimedia
Wikimedia Foundation
Wikiqoute
Azanci
Wikitionary
Ƙamus
Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons
Fayiloli
Wikidata
Wikidata
Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta
Shafuka na musamman
Magana da Admin

• Domin magana da admin ka latsa wanna mashigin Admins na Hausa Wikipedia

Zauran Tattaunawa

Zauran TattaunawaShafin tattauna al'amuran sauya-sauyen babban shafi

Zauran taimako

Zauran Taimako

Shafin Tarihi na Hausa Wikipedia

Tsohon Babban ShafiShafukan kidiyaShafukan GasaShafukan furojet

Shafin kirkira da inganta mukaloli

Sababbin mukaloliMuƙaloli masu kyauMukalolin dake bukatar a inganta su

Shafin Goge Mukaloli

Mukaloli mara sa inganciGoge mukalaMukaloli marasa hujja

Yanda ake editin a Hausa Wikipedia

Tutorial a rubuceTotoriyal na bidiyoTotoriyal na PDF

Gyare-gyare

Lasisin amfaniKididdigan Hausa WikipediaBabban gargaɗiGame da Wikipedia

Hausa Wikipedia

domin Ƙirƙirar sabuwar maƙala ana iya rubuta sunan maƙalar a akwatin da ke ƙasa: Zuwa yau, muna da Maƙaloli 28,627