Nauru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgNauru
Ripublik Naoero (na)
Naoero (na)
Flag of Nauru (en) Coat of arms of Nauru (en)
Flag of Nauru (en) Fassara Coat of arms of Nauru (en) Fassara
Coral reef on Nauru.jpg

Take Nauru Bwiema (en) Fassara

Kirari «God's will first»
Wuri
Nauru on the globe (small islands magnified) (Polynesia centered).svg Map
 0°31′39″S 166°56′06″E / 0.5275°S 166.935°E / -0.5275; 166.935
Protectorate (en) FassaraGerman protectorate Marshall Islands (en) Fassara

Babban birni Yaren District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 13,650 (2017)
• Yawan mutane 650 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Nauruan (en) Fassara
Turanci (de facto (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Yawan fili 21 km²
Wuri mafi tsayi Command Ridge (en) Fassara (70 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Bayanan tarihi
Mabiyi Q104177870 Fassara
Ƙirƙira 31 ga Janairu, 1968
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Cabinet of Nauru (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Nauru (en) Fassara
• President of Nauru (en) Fassara Russ J Kun (29 Satumba 2022)
• President of Nauru (en) Fassara Russ J Kun
Ikonomi
Kuɗi Australian dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .nr (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +674
Lambar taimakon gaggawa 111 (en) Fassara, 110 da *#06#
Lambar ƙasa NR
Twitter: Republic_Nauru Edit the value on Wikidata
Tutar Nauru.

Nauru ko Jamhuriyar Nauru, da harshen Nauru Naoero ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Nauru Yaren ne. Nauru tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 21. Nauru tana da yawan jama'a 11,200, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibiri ɗaya kawai a cikin ƙasar Nauru. Nauru ta samu yancin kanta a shekara ta 1968.

Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Nauru Lionel Aingimea ne.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]