Kiristanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kiristanci
Jerusalem Holy-Sepulchre Jesus-Detail-01.png
Founded 33
Mai kafa gindi Isa Almasihu da Maryamu, mahaifiyar Yesu
Classification
Practiced by Kirista
Branches Christian denomination (en) Fassara
gender roles in Christianity (en) Fassara
Cocin katolika
Christian clothing (en) Fassara
Christian etiquette (en) Fassara
peritus (en) Fassara
low church (en) Fassara
Baibûl mai tsarki da gicciye
Gicciye babbar alamar addinin kirustanci

Kiristanci Addini ne na Nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara. Addini kiristanci Addini ne wanda mutane su kayi imanin cewar Allah ɗaya ne, amma sun fi bada fifikon cewar Yesu almasihu ɗan Allah ne.wanda a Addinin Musulunci ake ambatar sa da Annabi Isa (A.S). Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi ƙaurin suna a Duniya kuma ya na ƙumshe da ɗariƙoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.

Al'adun kiristanci[gyara sashe | gyara masomin]