Babban shafi
Jump to navigation
Jump to search
Barka da zuwa!
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!
Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.
Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 958. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kana son kayi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani ka shiga Babban shafin manhajar Wikipedia