Babban shafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Star Ouro 8bits.png
Muƙalar mu a yau
Aikin dake jikin ƙofar Masallacin Manzon Allah a Madina

Muhammad da Hausa Muhammadu, (larabci مُحَمَّد‎) furucci [muħammad]; An haife shi c. 570 CE – 8 Juni 632 CE) ya kasance annabi kuma Manzo ne, wato ma'aikin Allah maɗaukakin Sarki, wanda aka aiko domin ya tabbatar da addinin da annabawan da suka gabace shi suka koyar, kamar Annabi Ibrahim da Annabi Musa da Annabi Isah da dukkannin sauran annabawa, (tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare su). Muhammad (S.A.W) shine annabin ƙarshe, wato, wanda daga kansa babu wani manzo ko annabi da zai zo a bayansa, kuma ya haɗa kan dukkan larabawa da kabilun duniya baki ɗaya suka dunƙule waje ɗaya a ƙarƙashin addinin musulunci, tare da daidaita ƴan'adam ta hanyar koyar da su saƙon da ubangiji ya bashi, wato (al ƙur'ani da hadisi).

Wikipedia:A rana irin ta yau 2 Disamba A rana irin ta yau
  • A ranar daya 1 ga watan Oktoban shekarar 1960 ne Najeriya ta samu yanci kai daga mulkin mallaka na turawan kasar Birtaniya.
  • A ranar uku 3 ga watan Oktoban shekarar 1808 ne Usman dan Fodio ya yaki sarkin Maguzawa bagobiri na karshe mai suna Yunfa a garin Alƙalawa dake jihar Sakkwato a yau.
    Balewa.jpg
  • An kafa kungiyar Boko Haram ne a shekarar 2002, wanda Muhammad Yusuf ya kafa a Borno arewa maso gabashin Najeriya, kungiyar tayi karfi ne a shekarar 2009.
  • An kashe firaim minista Abubakar Tafawa Balewa ne a ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1966, a wani samaman juyin mulki, wanda Sojan Najeriya suka kai a babban birnin kasar na wancan lokacin Lagos.
  • Shehu Idris shine sarki na goma sha takwas 18 a kasar Zazzau, ya rasu a ranar 20 ga watan Satumban shekarar 2020.
  • A shekara ta farko daida da ranar 24 ga watan Satumban shekarar 622 C.E, ne Annabi Muhammad yayi Hijira daga Makkah zuwa Madina, daga ranan ne aka fara kirga kalanda na Musulunci wato kwanan watan Musulunci.
  • A ranar 1 ga watan mayun shekarar 2021 ne aka bama Ngozi Okonjo-Iweala makamin darakta janar na Kungiyar Kasuwanci Na Duniya, wanda hakan yasa ta zama mace ta farko kuma yar Afirka ta farko data fara rike matsayin.
  • A ranar 30 ga watan Disamban shekarar 2006 ne aka yanke ma Saddam Hussein hukuncin kisa ta hanyar rataya, a dalilin tuhumar sa da ta'addanci.
Nuvola apps filetypes.svg Ko kun san...?
  • Kwale kwale mafi tsufa da aka taɓa ganowa a nahiyar Afrika, kuma na uku mafi tsufa a duniya shine wanda wani bafulatani ya gano a shekara ta 1987 a ƙyauyan Dunfuna dake ƙaramar hukumar Fume dake jihar Yobe.
  • A shekara ta 1967, shugaban Najeriya Yakubu Gowon ya raba shiyoyin Najeriya zuwa Jihohi goma sha biyu.
  • Ƙasar Thailand itace kawai ƙasar da turawa basu yiwa mulkin mallaka ba a yankin kudu maso gabashin Asiya.

Mutanen ƙasar Holand sune suka fi tsawo a duniya. Ƙasar Brazil itace tafi samar da lemu a duniya.

  • Tsohon shugaban Najeriya Janaral Murtala Mohammed shine ya kafa tubalin gina babban birnin Tarayyar Najeriya wato Abuja saboda babban birnin Nigeria a wancan lokacin wato Lagos yana fama da cunkoson jama'a. Ya zaɓi tawagar mutane bisa jagorancin mai shari'a Akinola Aguda wanda ya zaɓi Abuja a matsayin sabon gurin da za'a gina babban birnin Nigeria
  • Kashi ishirin da uku ne kawai na mutanen ƙasar New Zealand suke haihuwar sama da 'ya 'ya biyu.
  • Birnin Vatican itace ƙasa mafi ƙanƙanta a duniya, domin mutanen wannan ƙasar basu wuce dubu ɗaya ba.

Ƙasar Brazil itace tafi yawan tsirrai nau'uka mabanbanta, tana da nau'uka daban daban na tsirrai har 55,000.

  • Mutane da dama a sassan ƙasar Sin (China) suna cin ƙwari, wasu daga cikin ƙwarin da suka fi farin jini sune tsutsa da kunama.
  • Tsibirai 332 ne suka haɗu suka samar da ƙasar Fiji.
Coronavirus virion structure.svg
  • A Jihar Neja dake tsakiyar Najeriya kuma ƴan bindiga sun sako ɗaliban islamiyya da sukayi garkuwa da su bayan watanni uku da kama su. Yaran su 93 dake karatu a Makarantar Salihu Tanko dake garin Tagina an sako su ne ranar 26 ga Watan Agusta.
  • Bayan Harin da ƴan bindiga suka kai a makarantar horar da Hafsoshin Sojin Najeriya dake Jihar Kaduna An Rufe Kasuwannin Da Ke Kusa yankunan da abin ya faru.
  • A Jihar Zamfara kuwa Wasu mutanen ƙayukan jihar Zamfara a Arewacin Najeriya sun tara wa ƴan bindiga kuɗi domin neman samun zaman lafiya da tsira da rayukansu.
  • Wata kotu a Zimbabwe' ta ce za a iya tono gawar tsohon shugaban kasar marigayi Robert Mugabe bayan wani basaraken gargajiya ya ce binnewar da aka yi masa ta keta dokokin al'adunsu. An binne marigayi Mugabe, wanda ya mutu a shekarar 2019 yana da shekara 95 a Maƙabartar su ta ahalin su. Sai dai a watan Mayu wata kotu ta saurari karar da wani basarake ya shigar yana mai cewa binnewar da aka yi masa ta karya dokokin al'adunsu.

Zaka iya duba babban shafin English Wikipedia
Nuvola filesystems camera 8bits.png Hotan mu na yau

Hoton mu na wannan ranan

ɗaya daga cikin ƙayatattun masallatai a Arewacin Najeriya. Masallacin yana a gidan sa dake unguwar Gandun Albasa a tsakiyar Birnin Kano

Sautin mu na wannan ranan

Tamburan ban girma na Algaita

Problems playing this file? See media help.

Bidiyon mu na wannan ranan

Yayan masu mulkin gargajiya na Hausawa akan dawaki.

Wikimedia logo family complete 2009.svg Yan uwan Wikimedia
Wikimedia Foundation
Wikiquote-logo.svg Wikiqoute
Wikiqoute
Wiktionary-logo-pt.png Wikitionary
Wikitionary
Wikinews-logo.svg Wikinews
Wikinews
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons-logo.svg Commons
Commons Wikimedia
Wikidata-logo.svg Wikidata
Wikidata
Wikibooks-logo.svg Wikibooks
Wikitionary
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta
Wikipedia logo bronce-200px.png Shafuka na musamman
Magana da Admin

• Domin magana da admin ka latsa wanna mashigin Admins na Hausa Wikipedia

Zauran Tattaunawa

Zauran TattaunawaShafin tattauna al'amuran sauya-sauyen babban shafi

Zauran taimako

Zauran Taimako

Shafin Tarihi na Hausa Wikipedia

Tsohon Babban ShafiShafukan kidiyaShafukan GasaShafukan furojet

Shafin kirkira da inganta mukaloli

Sababbin mukaloliMuƙaloli masu kyauMukalolin dake bukatar a inganta su

Shafin Goge Mukaloli

Mukaloli mara sa inganciGoge mukalaMukaloli marasa hujja

Yanda ake editin a Hausa Wikipedia

Tutorial a rubuceTotoriyal na bidiyoTotoriyal na PDF

Gyare-gyare

Lasisin amfaniKididdigan Hausa WikipediaBabban gargaɗiGame da Wikipedia