Babban shafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Star Ouro 8bits.png
Mukalar mu a yau
Usman Ibn Fodio Calligraphy 02.png
Shehu Usman Dan Fodiyo (An haife shi a ranar 15 ga watan Disamba ta Shekarar 1754, a garin Gobir, ya rasu a ranar 20 Afrilu 1817 a Sokoto) asalin sunansa Usman ɗan Fodiyo, (da Larabci: عثمان بن فودي‎) ya shahara da Shaikh Usman Ibn Fodiyo, A nayi masa laƙabi da Mujaddadi ko Shehu ɗan Fodio, ya kasance malamin addinin musulunci ne, marubuci, mai ɗaukaka addinin musulunci, shine silar kafa Daular Sokoto. Shehu Usmanu ɗan Fodio yajagoranci jihadi na jaddada addinin musulunci a ƙasar Hausa, inda ya yaƙi mazuguwa waɗanda basu yadda da addini ba a ƙasar Gobir da wasu ƙasashen na yankin arewacin Najeriya ayau, bayan cin su da yaƙi, ɗan Fodio ya assasa ɗaular Fulani a duk masarautun da yayi galaba akansu, waɗanda har zuwa yanzu sarakunan Fulani sune ke mulki a ƙasashen. Malamin mabiyan Ahlus-Sunnah Sunnah ne kuma shine Sarkin Daular Sokoto na farko.
Wikipedia:A rana irin ta yau 9 ga Augusta, A rana irin ta yau
  • A ranar daya 1 ga watan Oktoban shekarar 1960 ne Najeriya ta samu yanci kai daga mulkin mallaka na turawan kasar Birtaniya.
  • A ranar uku 3 ga watan Oktoban shekarar 1808 ne Usman dan Fodio ya yaki sarkin Maguzawa bagobiri na karshe mai suna Yunfa a garin Alƙalawa dake jihar Sakkwato a yau.
    Balewa.jpg
  • An kafa kungiyar Boko Haram ne a shekarar 2002, wanda Muhammad Yusuf ya kafa a Borno arewa maso gabashin Najeriya, kungiyar tayi karfi ne a shekarar 2009.
  • An kashe firaim minista Abubakar Tafawa Balewa ne a ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1966, a wani samaman juyin mulki, wanda Sojan Najeriya suka kai a babban birnin kasar na wancan lokacin Lagos.
  • Shehu Idris shine sarki na goma sha takwas 18 a kasar Zazzau, ya rasu a ranar 20 ga watan Satumban shekarar 2020.
  • A shekara ta farko daida da ranar 24 ga watan Satumban shekarar 622 C.E, ne Annabi Muhammad yayi Hijira daga Makkah zuwa Madina, daga ranan ne aka fara kirga kalanda na Musulunci wato kwanan watan Musulunci.
  • A ranar 1 ga watan mayun shekarar 2021 ne aka bama Ngozi Okonjo-Iweala makamin darakta janar na Kungiyar Kasuwanci Na Duniya, wanda hakan yasa ta zama mace ta farko kuma yar Afirka ta farko data fara rike matsayin.
  • A ranar 30 ga watan Disamban shekarar 2006 ne aka yanke ma Saddam Hussein hukuncin kisa ta hanyar rataya, a dalilin tuhumar sa da ta'addanci.
Nuvola apps filetypes.svg Ko kun san...?
  • Annobar yunwa mafi muni da aka taɓa yi a tarihin duniya ita ce wacce aka yi a shekara ta 1932 zuwa 1933 a ƙasar Sin (China) inda mutane sama da miliyan arba'in suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan yunwar.
  • Yaƙi mafi muni da aka taɓa yi a tarihin Najeriya shine yaƙin basasar shekara ta 1967, wato yaƙin Biyafara, lokacin da iyamurai suka ayyana ɓallewa daga Nigeria. Sama da mutane miliyan biyu ne suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan yaƙin, yawancin su iyamurai mata da ƙananun yara. Sannan kuma iyamuran sun yi asaran maƙudan kuɗaɗen da suka buga a matsayin kuɗaɗen ƙasarsu
  • Jihar Kano itace jiha mafi yawan jama'a a Najeriya a bisa ƙidayen shekara ta dubu biyu da shida
  • An kashe shugaban mulkin soji na Najeriya General Murtala Ramat Muhammad ne ta hanyar harbewa da bindiga tare da dogarin shi da direban shi harma da gwamnan lardi a wani yunƙurin juyin mulki wanda bai samu nasara ba. A sakamakon haka ne aka kama mutane ɗari da ishirin da biyar sakamakon wannan kisan, sai dai an saki mutane arba'in daga bisani, amma an kashe mutane talatin da biyu, daga cikin su har da ministan tsaro Maj. Gen I.D. Basalla
  • Tsiron Welwitschia zai iya rayuwa har tsawan shekaru dubu ɗaya.
  • Lalacewar ƙwaƙwalwa zai iya aukuwa ne kawai idan zafin zazzaɓi ya kai 107.6° farenheit.
  • An yi dashen zuciya na farko ne a 3 Dec 1967.
Coronavirus virion structure.svg
  • A Jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa 'yan bindigar da suka sace Sarkin Kajuru Alhaji Alhassan Adamu sun sake shi.
  • Bayan jira na watanni da aka yi, an gudanar da muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Nasuru Kabara da wasu malamai a Jihar Kano ranar Asabar, 10 ga watan Yulin 2021 wadda gwamnatin jihar ta shirya.
  • Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da cewar ya zama wajibi ga daukacin jami’an kiwon lafiyar kasar su karbi allurar rigakafin cutar korona domin kare kan su da sauran jama’ar da suke kula da su.
  • A ranar 5 ga watan Yuli, 2021 Shugaba Mohamed Bazoum (wanda ke a hoto) na Jamhuriyar Nijar ke cika kwana 100 da hawa kan karagar mulki. A farkon watan Afrilun 2021 ne Shugaba Bazoum ya sha rantsuwar kama aiki.
    Mohamed Bazoum
  • A kudanci Najeriya ana fuskantar tsadan rayuwa na kayan abinci dana masarufi.
  • A Zamfara an sace mata sama da kimanin mutum 300 a Zamfara, wadanda ake da tabbacin cewa yan bindiga dadi ne suka sace su domin yin garkuwa da su.
  • A kasar Nijar kuma ana ta fafatwa akan zaben shugaban kasa.
  • A kudanci Najeriya ana fuskantar tsadan rayuwa na kayan abinci dana masarufi.
  • Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun tabbatar da mutuwar dakarun kasar 4 da fararen hula 5, yayin da kuma ‘yan bindiga akalla 40 a jiya sakamakon gurmurzun da aka yi tsakanin dakarun kasar da kuma ‘yan ta’adda a yankin yammacin kasar kusa da iyaka da Mali.

Zaka iya duba babban shafin English Wikipedia
Nuvola filesystems camera 8bits.png Hotan mu na yau

Hoton mu na wannan ranan

Babban Hoto na Madatsar Ruwan Watari dake Ɓagwai

Madatsar Ruwan Ɓagwai ko Watari Dam madatsar ruwa ce dake a ƙaramar hukumar Bagwai a arewa maso yamma ta jihar Kano na Najeriya .


Sautin mu na wannan ranan

Tamburan ban girma na Algaita

Problems playing this file? See media help.

Bidiyon mu na wannan ranan

Yayan masu mulkin gargajiya na Hausawa akan dawaki.

Wikimedia logo family complete 2009.svg Yan uwan Wikimedia
Wikimedia Foundation
Wikiquote-logo.svg Wikiqoute
Wikiqoute
Wiktionary-logo-pt.png Wikitionary
Wikitionary
Wikinews-logo.svg Wikinews
Wikinews
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons-logo.svg Commons
Commons Wikimedia
Wikidata-logo.svg Wikidata
Wikidata
Wikibooks-logo.svg Wikibooks
Wikitionary
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta
Wikipedia logo bronce-200px.png Shafuka na musamman
Magana da Admin

• Domin magana da admin ka latsa wanna mashigin Admins na Hausa Wikipedia

Zauran Tattaunawa

Zauran TattaunawaShafin tattauna al'amuran sauya-sauyen babban shafi

Zauran taimako

Zauran Taimako

Shafin Tarihi na Hausa Wikipedia

Tsohon Babban ShafiShafukan kidiyaShafukan GasaShafukan furojet

Shafin kirkira da inganta mukaloli

Sababbin mukaloliMuƙaloli masu kyauMukalolin dake bukatar a inganta su

Shafin Goge Mukaloli

Mukaloli mara sa inganciGoge mukalaMukaloli marasa hujja

Yanda ake editin a Hausa Wikipedia

Tutorial a rubuceTotoriyal na bidiyoTotoriyal na PDF

Gyare-gyare

Lasisin amfaniKididdigan Hausa WikipediaBabban gargaɗiGame da Wikipedia