Indiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Republic of India
भारत गणराज्य
Jamhuriyar Indiya
Flag of India.svg Emblem of India.svg
Tutar Indiya lambar soja
India (orthographic projection).svg
Rajabhasa Hindu, Punjab, Turanci.
Babban birni New Delhi
Shugaba Pratibha Patil
Firayim Minista Narendra Modi
Yancin kai 15 August 1947
Kshetrafal
 - Iyaka
 - % Ruwa
7th position
3,287,590 km²
9.56%
Mutane (2008) 1,132,446,000
Wurin zama 319.3/km2
Kudi rupee na Indiya
Lambar kudi (INR)
Kudin da yake sheka a shekara 1.0$ trliuwn
kudin da mutum daya yake samu a shekara 820 $
Bambancin lukaci UTC +5:30
Lsmbar wayar taraho +91
Yanar gizo gizo .in

IIndia (Hausa Indiya) tana daya daga cikin kasashen dake kudancin yankin Asiya, Indiya tana da girma sosai tana kama da gara kuma tanada sahel fadin kasan zai kai 700 mita sukwaya , Indiya tana da Iyaka da kasashe biyar, daga arewa maso yammaci akwai Pakistan, daga arewaci akwai Nepal da Bhutan, daga arewa maso gabas akwai Bangladesh da Myanmar, daga kudu maso yammaci yan kasashe a tsakiyar ruwa, daga kudu maso gabas akwai kasar Sri Lanka, da Indonesiya

Indiya itace ta biyu mafi yawan mutane a duniya, Mutanen ta sunkai adadin kusan 1,147,995,900 kuma itace ta bakwai a girman kasa cikin duniya kuma itace cibiyar kasuwanci a tarihince tanada addinai dayawa kamar su ( Hindu, Budha , buza, shitano , sikhiya da Musulunci, tasamu yancin tane daga Birtaniya a shekara ta 1947 .

National symbols of the Republic of India (Official)
Dabban Ƙasar 2005-bandipur-tusker.jpg
Tsuntsun Ƙasar Pavo muticus (Tierpark Berlin) - 1017-899-(118).jpg
Bishiyan Ƙasar Banyan tree on the banks of Khadakwasla Dam.jpg
Firen Ƙasar Sacred lotus Nelumbo nucifera.jpg
Dabban gadon Ƙasar Panthera tigris.jpg
Dabban ruwan Ƙasar PlatanistaHardwicke.jpg
King-Cobra.jpg
National heritage mammal Hanuman Langur.jpg
National fruit An Unripe Mango Of Ratnagiri (India).JPG
National temple New Delhi Temple.jpg
National river River Ganges.JPG
National mountain Nanda Devi 2006.JPG

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Taj Mahal a garin Agra (Uttar Pradesh)

Tarihi yanuna Indiya tanada wasu kayayyaki tun na da can, dadin dadewa yakara da nuna cewa ansamo alamun mutunen farko a Indiya tun a bayan shekara ta 9,000 . tun daga karni na biyar kafin haihuwar Annabi Isah sun yi masarautu dayawa kamar masarautar hawariya a arewacin kasar itace mafi muhimmanci sarakunanta na farko shine Ashoka yana bin addinin bosa a farkon shekara ta 180 kafin haihuwar Annabi Isah ikrikawa da bartiyawa suka mamaye Indiya a karni na goma sha uku sai masarautar kwace mulkin. Daga kudanci ma masarautu dayawa suna d rikici , masarautar tashiras tafi karfi kuma a zamanin su ne kasar Indiya ta samu ingancin Ilimin zane zane da sauransu .

a zamanin amaweyawa Musulmai ne suka fara tunani a kan Indiya , a wannan lokaci suka masu daula a gefen kogin sinda suka ajiye dakarun su a Afghanistan sannan suka fada Delhi suka masu masarauta a can itace masarautar Musulunci ta farko a indiya , a shekara ta 1350 masarautar taglag ta mamaye rabin kasar, dake kudanci a karni na goma sha shida sarkin masarautar taglag ya hada al'adun addinin hindi da addinin Musulunci da haka ya iya ya hukunta kasar ta indiya .

Tun da turawa suka gane hanyar ruwa ta zuwa Indiya sukai ta shigowa musamman ma mutanen Faransa da na Portugal da na Birtaniya sun sha kama karfe da karfi kuwa yana son ya mamaye wannan kasa, wadda keda yawan arziki suntason mamaye indiya dan saboda yawan yaki yaki a junan su , amma turawa sun hada kawunan su don su sace arzikin kasar a shekara ta1857 'yan indiya suka yiwa turawa tawaye dukda haka turawa sun samu nasara a kan 'yan tawaye manguliya tun daga wannan lokaci Indiya tazama a hannun turawa musamman ma tajmahal , duk dahaka Mahatma Gandhi ya yi kungiya tana neman yancin kasa dahaka turawa suka yi alkawarin zasubasu yanci a 8 Augusta 1949 kuma a 26 January 1950 Indiya tazama Jamhuriya .

saboda yawancin ad'dinai da yawan kabiloli ta samu kanta a cikin yakin basasa a shekara ta 1975 zuwa 1977 lokacin hukunci Indira Gandhi ta hana fitar dare awannan lokacin Indiya tazama kasa ce mai bin tsarin dimugratiya da na jamhuriya .

Indaiya ta sha yaki yaki da makutan ta akan iyaka kawa kasar cin a shekara ta 1962 kuma da pakistan har sau hudu a shekara ta 1947 , 1964 , 1971

[1]

[2]

Tsarin gwamnati[gyara sashe | Gyara masomin]

"Stupa" mòr ann an Sanchi (Madhya Pradesh)

Indiya tana bin tsarin Jamhuriya demukuratiya gwmna tana rabi gida biyu kawa tsarin Birtaniya shugaba shene yana yi kumai a cikin kasa kuma shene yake taimakawa a tsaren mulken kasa kuma shene baban habsusin soja tsarin zabe shekara biyar ce ga shugaba Firayim Minista she ke mulkin kasa ama zaben shi a kungiyar da take mulke ko kuma kungiyar da ta ke kauance da kungiyar da ta ke yawan kujiro , barlaman in su yanada daki biyu baban daki sunan she rajia ( sabaha ) karamin daki she ne na talaka te jeebesh bagchi, a kalichoot ka maa ik gaand chodo

Mutane[gyara sashe | Gyara masomin]

Teampall Lotus ann an New Delhi

Indiya itace ta biyu a duniya a yawan mutane bayan yawan mutanenta sunkai kimanin 1,132,446,000 a shekara ta 2008 , Mumbai birni ne mafi muhimmanci a Indiya dakwai wasu ma masu birane maso muhimmanci kamar Delhi , Kolkata ,Chennai , ilimi a Indiya yakai 64,8% :- na mata yakai 53,7% na maza 75,3% anfi haihuwar maza fiye da mata , yawan mutanen da suke aiki duk fadin kasar zasu kai 39,1% . Indiya itace ta biyu a duniya a yawan Musulmai bayan Indonesia . Indiya tanada yawan yaruka sun kai (1652)amma yaruka biyu ne gwamnatin take amfani dasu a cikin taro mutanen kasar dai sune mafi girma sune yaren Tamil da yaren Sanskrit amma tanada yarurruka talatin da biyu wa'yanda gwamnati ta yarda dasu a cikin (1652)

Ad'dinai[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihohin Indiya[gyara sashe | Gyara masomin]

Indiya tanada jihohi ashirin da takwas sune wa'yannan :-

Indiya tanada jihuhi
  1. Andhra Pradesh
  2. Arunachal Pradesh
  3. Assam
  4. Bihar
  5. Chhattisgarh
  6. Goa
  7. Gujarat
  8. Haryana
  9. Himachal Pradesh
  10. Jammu da Kashmir
  11. Jharkhand
  12. Karnataka
  13. Kerala
  14. Madhya Pradesh
  1. Maharashtra
  2. Manipur
  3. Meghalaya
  4. Mizoram
  5. Nagaland
  6. Odisha
  7. Punjab
  8. Rajasthan
  9. Sikkim
  10. Tamil Nadu
  11. Telangana
  12. Tripura
  13. Uttar Pradesh
  14. Uttarakhand
  15. West Bengal

Yaruka[gyara sashe | Gyara masomin]

Kasar indiya tana daya daga cikin kasashen da suka fi kowanne kasa yawan yaruka, suna da yaran Hindi, Talgu, Tamil Nadu, Marati dadai sauransu.

Jinsin Halitta[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin kasar indiya akwai maza da mata, farare da bakake, munana da masu kyau, sai dai mata sunfi maza yawa a cikin Indiya, kuma yawancin matan Indiya kyawawa ne, suna gashi, kuma suna da san kwalliya.

Mata[gyara sashe | Gyara masomin]

Mata a Indiya sun kai kashi 65 cikin yawan yan kasar Indiya.

Maza[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin Kasar Indiya Maza basu kai mata yawa ba, sannan akwai fararen maza da bakaken maza a cikin kasar na Indiya, musamman mazan yankin Tamil Nadu sun fi kowanne yanki yawan maza bakake.

Al'adu[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin kasar Indiya akwai al'adu masu yawan gaske, kowacce kabila da addini suna da nasu al'adan, shiyasa duk shekara ake gudanar da bukukuwa daban daban a cikin kasar Indiya.

Waka[gyara sashe | Gyara masomin]

Indiya suna da tarihin gaske a fannin waka, shi yasa ma a lokacin bautar su suke rera wakoki kala daban daban.


Rawa[gyara sashe | Gyara masomin]

Matan Indiya sun kware sosai wajen iya lankwatsa a rawa, suna da kima nin sunayen rawa sama da 500, kowanne da yanda ake yin sa.

A lokacin da mata a Indiya suka dauki damaran yin rawa, su kan ci kwalliya sosai domin burge yan kallo, sannan suna sanya awarwaro, zobe, gwalagwalai da sauran kayan kwalliya.

Biki[gyara sashe | Gyara masomin]

Addini[gyara sashe | Gyara masomin]

Yawanci mutanen Indiya masu bautan gumaka ne, suna bauta ma Rama, Sita, Karma, Krishna, Dan Budda da wasu dayawa daga cikin gumakan su, suna da gurin bauta mai suna majami'a.

Kiristanci[gyara sashe | Gyara masomin]

Musulunci[gyara sashe | Gyara masomin]

Hindi[gyara sashe | Gyara masomin]

Addinin Hindu shine addini mafi yaduwa na gargajiya a cikin kasan Indiya, kashi 90 cikin dari na adadin mutanen Indiya yan addinin Hindu, sun kasance suna bauta ma gumaka, da jinsin da dabbobin da gumakan ke shiga cikin su.

Abinci[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin garin Indiya kowanne yare sunada kalan abincin su, wasu basa cin nama sai dai yayan ganye da yayan lambu.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]


Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha