Littafi
Jump to navigation
Jump to search
Littafi
subclass of | document, publication, collectible |
---|---|
material used | paper, parchment, cardboard |
use | information source, reading |
has list | list of lists of books |
ISOCAT id | 1794 |
model item | The Fellowship of the Ring, Al Kur'ani, The Count of Monte Cristo |
maintained by WikiProject | WikiProject Books |
Littafi dayawa Littafai ko Littattafai ya hada da duk wani abu da za'a iya rikewa da kuma duk wani abu wanda bana zahiri ba amma yana dauke da abun da littafin zahiri ke dauke dasu, kamar Rubutu, Zane, kodai wata alama dake nuna ilimi da ma wadanda babu komai acikinsa amma dai an Samar dasu ne dan aiki a matsayin littafi. Littafi na zahiri ya kunshi Fallaye daban-daban da suka hadu yazamanto littafi, sannan bangarensa daya a bude daya kuma a kulle, kodai an makale ta ko an dinke. Littafi daba na zahiri ba shine kamar wanda ke sanya a na'ura kamar wayar hannu, komfuta, dadai sauransu.
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.