Wuhan
Jump to navigation
Jump to search
Wuhan
bangare na | Hubei |
---|---|
sunan hukuma | 武汉市 |
ƙasa | Sin |
babban birnin | Hubei |
located in the administrative territorial entity | Hubei |
located in or next to body of water | Yangtze |
coordinate location | 30°34′21″N 114°16′45″E, 30°35′0″N 114°16′0″E |
located in time zone | UTC+08:00 |
postal code | 430000 |
official website | http://www.wuhan.gov.cn |
local dialing code | 027 |
licence plate code | 鄂A |
Wuhan (lafazi : /wuhan/) birni ne, da ke a ƙasar Sin. Wuhan yana da yawan jama'a 10,670,000, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Wuhan a karni na sha shida kafin haifuwan annabi Issa.