Bayani kan maƙalaMarubuci, Daga Tawagar Zane-Zane ta BBCSanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC NewsMintuna 35 da suka wuce Cikin mako biyu kacal, mayaƙan 'yantawaye suka mamaye manyan garuruwa tun daga maɓoyarsu a arewaci zuwa Damascus babban birnin ƙasar. Sun yi nasarar kifar da gwamnatin Bashar al-Assad bayan shekara 13 ana gwabza yaƙin basasa. Haye kan motoci da