Idan har kai bahaushe ne, ko kuma kana jin Hausa, kuma kana da damar taimakawa domin rubuta kundin Ilimi (Insakulofidiya) a cikin harshen Hausa, to zaka iya taimakawa a nan. Zaku iya kirkirar sabbin mukaloli ko kuma ku inganta wadanda ke da kwai domin amfanin taskance ilimi da kuma masu ji ko bincike a harshen Hausa. Ku karanta shafin mu na Gabatarwa. Idan kuna neman wani taimako, zaku iya tamabaya anan. Sannan kuna iya bin mu: @WikipediaHausa akan (Twitter) ko a Wikipedia da harshen Hausa akan (Facebook).