Farfesa Babatunde Osotimehin, wanda ya rasu ranar Lahadi, ya rike manyan mukamai, cikinsu har da ministan lafiya na Najeriya. Marigayin, wanda a lokacin rasuwarsa, shi ne shugaban hukumar kula da yawan al'umma ta majalisar dinkin duniya (UNFPA), ya mutu ne a birnin