Iran
|
|||||
yaren kasa | farese | ||||
baban birne | Tehran | ||||
tsarin gwamna | Jamhuriya | ||||
shugaban musulumci | Ali Khamenei | ||||
shugaban | Mahmoud Ahmadi nejad | ||||
iyaka | 1,648,195 km² | ||||
mutunci | 68,017,860 (2003) | ||||
kudi | dala | ||||
kudin da yake shiga a shekara | 478.000.000.000$ | ||||
kudin da mutun daya yake samu a shekara | 700$ | ||||
bambancin lukaci | +3.30 ( UTC) | ||||
lambar mota | IR | ||||
Yanar gizo | .ir | ||||
lambar wayar taraho | +98 |
Iran tana cikin kasashen gabas ta tsakiya ada sunanta kasar faresa kuma tanada iyaka da kasashe shida sone :-
- daga arewa Armenia da Azarbaijan da Turkmenistan
- daga gabas Pakistan da Afghanistan
- daga kudu gulf in farisa da kujin Oman
Iran tazama Jamhuriya a shekara ta 1979 bayan khomeini ya kwace mulke daga Mohammad Reza Pahlavi .
Mutunci[gyarawa | edit source]
mutuncin Iran yakai 74,000,000 a kasar Iran shi'a sune mafe yawa amma sunna ma suna da dan yawa za su kai 20,000,000 ko 25,000,000 daga kabilole daban daban kawa turkumawa , kablwshawa kurdawa ,yawan kurdawa zai kai 10,000,000 ko 12,000,000 dokansu sunna ne
Ranakin hutu
- sallar cikar shekara farisawa da ta kurdawa ranar 21 ga watan mars wannan salla ce mafe muhimmanci gare su
- karamar salla bayan azume
- babar salla taliya
- ranar tara da ta goma ga watan muharram tunawa da rasuwar HUsaini dan Ali a shekara ta 61 ta hijira ranar ( ashura )
- tunawa da ranar hukuncin musulimci
- tunawa da ranar da Iran tai tsarin Jamhuriyar musulimci
- ranat kudus ta duniya juma'a ta karshe a watan azume . wannan sakune daga khomeini
- sallar kadir tunawa da ranar da Ali dan aba talib ya karbe shuwabanci musulme da manzan alla
Jihuhe[gyarawa | edit source]
Iran tanada talatin sone wa'yannan :- makaman nukiliya
Tarehi[gyarawa | edit source]
Tarehi ya nona cewa kafen shekara 1000 makeyayan furs da kabilar kurdawa sune na nadarko wa'yanda suke zaune a Iran , a shekara ta 500 kafen haifuwa annabe Issa karisa ta kamu da yaki basasa da juya juyan mulki a wannan shekara imbraturawa suka mamaye kasa hukuncin su me tsanane ne ton daga wannan lukacin ta samu kanta a babar matsala , a shekara ta 612 kafen haifuwar annabe Issa ashurawa suka reke mulin kasa bayan su se kush se ya zuw yakame rakamar mulke a shekara ya zamar kasar ta faisa .
siyasa[gyarawa | edit source]
tsarin hukuncin Iran tsarin islama ne na shiti kuma sudanda kwakwarar demugratiya suna zabin shugaba kuwaci shekara 4 , shugaba Iran yana iya ya shiga zabe sau biyu kadai tsarin siyasar Iran tana kama da tsarin Amrika , Iran tanada adawa da Amrika da Isra'ila