Cadi

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Jamhuriyar cadi <ha> République du Tchad <fr>
Flag of Chad.svg Coat of arms of Chad.svg
Faso motto: Unité, Travail, Progrès
LocationChad.svg
yaren kasa faransanci, larabci
baban birne Ndjamena
shugaban kasa Idriss Déby Itno
fri minister Djimrangar Dadnadji
samu incin kai daga faransa 11 August, 1960
fadin kasa 1 284 000 km²
ruwa % 1،9 %

yawan mutane kasar
wurin da mutane suke da zama

9 826 419(2005)
7.2/km²
kudin kasa Franka (XAF)
kudin da yake shiga kasa A shikara 7،600،000،000$
kudin da kuwane mutun yake samu A shikara 1000$
banbancin lukace UTC +1
Rane UTC +1
lambar yanar gizo .td
lambar waya taraho ta kasa da kasa +235


Kasar Cadi tana daya daga kasashen da suke afirka tsakiyar . tanada iyaka da kasa she shida sune:- daga nahiyar gabas Sudan , nahirar arewa Libya daga nahiyar yamma Nijar da Kameru da Nijeriya , nahiyar kudu jamhuriyar Afirka ta tsakiya . Kasar cadi kasa ce batada wane koje ko taiku amma tanada wane dan tabke sunansa tabkin cadi yana arewa maso yammacin omjammaina baban birne .

Siyasa[gyarawa | edit source]

Cadi tasamu incin gashin kanta daga hannun farance ton daga 11 ga 08- 1960 ,awannan lukacin Ngarta Tombalbaye dan kudanci cadi wanda ba musulme ba yagarbe ikon kasa da ga hanun Farance.bayan shikara 5 dagarbar mulke se yaki yatash tsakanisa da musulme ýan arewaci acikin baban birne omjamina yaki baigare ba se 1979 musulme suka ci ýan kudanci wanda ba musulme ba awannan lukace Hissène Habré yahaye kujirar mulke . daga 1982 se yazame doktator . a shekara 1989 Idriss Déby ya shiga tawae yaringa kai hare kan sujujin kwamnate , a shikara 1990 Idriss Déby ya kwace mulke da ga Hissène Habré . ton da shugaban kasa ya yi tazarci abokan hamaiya suka shiga tawae agabarci kasa ,2008 yan tawae suka shiga cikin baban birne Omjamaina sate guda suna kwabza fada dan su kefe Idriss Débyamma busuci nasara ba daganan alagar cadi ta baci da Sudan har ila yau .


Afirka
Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina faso | Burundi | Cape Verde | Jamhuriyar afirka ta tsakiya | Cadi | Komoros | Côte d'Ivoire | Ethiopia | Gine | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | Kameru | Kenya | Libya | Mali | Muritaniya | Misra | Nijar | Nijeriya | Senegal | Sudan | Togo | Uganda