Deutsche Welle | 2016-12-29
BBC News | 2016-12-29
Shugaban kasar Romania Klaus Iohannis ya ki amincewa ya nada wata mata musulma wadda jam'iyyar masu ra'ayin sauyi ta PSD ta ba shi sunanta
Firai ministan kasar Japan, Shinzo Abe, ya ziyarci sansanin sojin ruwa na Amurka dake Pearl Harbor inda ya mika ta'aziyya tare da neman
Gwamnatin jihar Jigawa a arewa maso yammacin Najeriya ta rattaba hanun kan wata doka da ta wajabta
Wannan shari'a dai da aka fara saurarenta idan har aka kama wadanda ake zargi da laifi 21 daga cikinsu za su iya fiskantar daurin rai-rai. ...
Gwamnatin Najeriya ta ce ta gano ma'aikatan boge kimanin 50,000 da ke karbar albashi a duk wata. Ta kara da cewa hakan ya sa ta samu rarar Naira Biliyan 200 a wannan shekarar ta
Daya daga cikin kananan jam'iyyun adawa a Najeriya, National Conscience Party, ta ce ba za ta amince da shirin gwamnatin tarayya ba na cefanar da wasu kadarorin kasar da manufar farfado
Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun ce mayakan kungiyar Boko Haram 31 sun zubda makamansu tare da mika wuya ga gwamnatin kasar. Ministan cikin gida Bazoum Muhammad ne ya sanar da hakan a ranar Talata a shafinsa na
A Najeriya mai alfarma sarkin musulmi, ya yi watsi da kudurin dokar da zai kawo daidaito tsakanin mace da
'Yan kwanaki da sanar da kame dajin Sambisa daga hannun�'yan kungiyar Boko Haram makoma ta mayakan kungiyar na cigaba da daukar hankalin�masu ruwa da tsaki a�yakin�arewa maso gabashin Najeriya. ...
A wannan Laraba ce wani kwamiti na kasar Isra'ila ke tattaunawa, domin yin nazarin sake bada izinin gina wasu gidaje a gabashin Birnin Kudus duk da kudurin Majalisar Dinkin Duniya. ...
A Jihar Kanon Najeriya wani mutum mai suna Dr Yakubu Maigida Kachako ya samar da wata cibiyar kyautata halayya ta matasan da suka samun kansu cikin lamarin shaye-shaye na miyyagun kwayoyi. ...
Wani matashi dan shekaru 20 da haihuwa a karamar hukumar Dutsi da ke jihar katsina ya sha alwashin sadaukar da kansa wajen tallafama Dalibai. ...
'Yan sanda a birnin Pune dake yammacin India sun kama mutane biyu bayan da aka samu macizai fiye
An sanya sunan dan wasan Crystal Palace na gefe Wilfried Zaha a tawagar 'yan wasan Ivory Coast da za ta je gasar cin kofin kasashen Afirka a Gabon. An sanya dan wasan ne bayan ya yanke shawarar sauya kasar da yake yi wa
Fadar shugaban Najeriya ta sanar da kakkabe ma'aikatan boge har dubu 50, wanda hakan ya bai wa kasar damar yin tsumi na kusan miliyan 630 na Euro. ...
Kasashen Turkiyya da Rasha sun amince da jadawalin yarjejeniya ta tsagaita wuta a daukacin kasar Siriya ...
Tsohon koci kuma kyaftin din Najeriya Sunday Oliseh, ya samu aikin horar da kungiyar Fortuna Sittard da ke rukuni na biyu a kasar
Malaman addinin musulunci a Najeriya sun fara sukar kudirin dokar da ke da nufin samar da daidaito tsakanin maza da mata a kasar,
Hukumomin kwallon kafa na kasashen duniya sun bayar da gagarumin goyon baya ga shirin kara yawan kasashen gasar Kofin Duniya zuwa 48, in ji shugaban Fifa,
Bayan Jihar Maradi sauran wakilan jam'iyyar na MPN kishin kasa sun gudanar da wani taro a Tahoua domin yin kashedi ga shugban jam'iyyar Ibrahim Yacouba. ...