Iran

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
جمهوری اسلامی ايران
Jamhuriyar musulimci ta Iran >
Baner Iran Kota arvow Iran
Turar Iran lambar soja
Desedhans Iran
yaren kasa farese
baban birne Tehran
tsarin gwamna Jamhuriya
shugaban musulumci Ali Khamenei
shugaban Mahmoud Ahmadi nejad
iyaka 1,648,195 km²
mutunci 68,017,860 (2003)
kudi dala
kudin da yake shiga a shekara 478.000.000.000$
kudin da mutun daya yake samu a shekara 700$
bambancin lukaci +3.30 ( UTC)
lambar mota IR
Yanar gizo .ir
lambar wayar taraho +98

Iran tana cikin kasashen gabas ta tsakiya ada sunanta kasar faresa kuma tanada iyaka da kasashe shida sone :-

  • daga kudu gulf in farisa da kujin Oman

Iran tazama Jamhuriya a shekara ta 1979 bayan khomeini ya kwace mulke daga Mohammad Reza Pahlavi .


Mutunci[gyarawa | edit source]

mutuncin Iran yakai 74,000,000 a kasar Iran shi'a sune mafe yawa amma sunna ma suna da dan yawa za su kai 20,000,000 ko 25,000,000 daga kabilole daban daban kawa turkumawa , kablwshawa kurdawa ,yawan kurdawa zai kai 10,000,000 ko 12,000,000 dokansu sunna ne

Ranakin hutu

  • sallar cikar shekara farisawa da ta kurdawa ranar 21 ga watan mars wannan salla ce mafe muhimmanci gare su
  • karamar salla bayan azume
  • babar salla taliya
  • ranar tara da ta goma ga watan muharram tunawa da rasuwar HUsaini dan Ali a shekara ta 61 ta hijira ranar ( ashura )
  • tunawa da ranar hukuncin musulimci
  • tunawa da ranar da Iran tai tsarin Jamhuriyar musulimci
  • ranat kudus ta duniya juma'a ta karshe a watan azume . wannan sakune daga khomeini
  • sallar kadir tunawa da ranar da Ali dan aba talib ya karbe shuwabanci musulme da manzan alla


Jihuhe[gyarawa | edit source]

Iran tanada talatin sone wa'yannan :- makaman nukiliya

IranNumbered.png

  1. Tehran
  2. Qom
  3. Markazi
  4. Qazvin
  5. Gilan
  6. Ardabil
  7. Zanjan
  8. East Azarbaijan
  9. West Azarbaijan
  10. Kurdistan
  11. Hamadan
  12. Kermanshah
  13. Ilam
  14. Lorestan
  15. Khuzestan
  1. Chahar Mahaal me Bakhtiari
  2. Kohkiluyeh me Buyer Ahmad
  3. Bushehr
  4. Fars
  5. Hormozgan
  6. Sistan me Baluchistan
  7. Kerman
  8. Yazd
  9. Esfahan
  10. Semnan
  11. Mazandaran
  12. Golestan
  13. North Khorasan
  14. Razavi Khorasan
  15. South Khorasan



Tarehi[gyarawa | edit source]

Tarehi ya nona cewa kafen shekara 1000 makeyayan furs da kabilar kurdawa sune na nadarko wa'yanda suke zaune a Iran , a shekara ta 500 kafen haifuwa annabe Issa karisa ta kamu da yaki basasa da juya juyan mulki a wannan shekara imbraturawa suka mamaye kasa hukuncin su me tsanane ne ton daga wannan lukacin ta samu kanta a babar matsala , a shekara ta 612 kafen haifuwar annabe Issa ashurawa suka reke mulin kasa bayan su se kush se ya zuw yakame rakamar mulke a shekara ya zamar kasar ta faisa .


siyasa[gyarawa | edit source]

tsarin hukuncin Iran tsarin islama ne na shiti kuma sudanda kwakwarar demugratiya suna zabin shugaba kuwaci shekara 4 , shugaba Iran yana iya ya shiga zabe sau biyu kadai tsarin siyasar Iran tana kama da tsarin Amrika , Iran tanada adawa da Amrika da Isra'ila