Deutsche Welle | 2016-10-24
Sojojin gwamnati da ke samun goyon bayan dakarun kundunbala na Kurdawa na ci gaba da dannawa izuwa karshen tungar mayakan IS, da ke birnin Mosul inda tuni suke samun nasaran kwace wasu yankuna. ...
Wasu 'yan kunar bakin wake sun kai hare-hare a sassa daban-daban na birnin Kirkuk da Dibis da ke kasar Iraki. ...
Masana zirga zirgar Jiragen sama a Najeriya sun yi tsokaci game da rashin ingancin filayen saukar jiragen sama a kasar tare da nazarin hanyoyin samun mafita. ...
Festus Mogae tsohon shugaban kasar Botswana da ke sanya idanu kan yarjejeniyar ya bayyana a ranar Laraban nan cewa a kowace rana ana karya yarjejeniyar zaman lafiya a Juba. ...
Taron birnin Berlin kan sasanta rikicin Ukraine da ya gudana ranar Laraba da yamma ya kawo karshe da daukar alkawari kadai na samar da yarjejeniyar zaman lafiya a Ukraine nan zuwa karshen watan Nowamba. ...
Donald Trump, ya ce shi dai ba zai iya daukar wani alkawari ba kan cewa zai �amince da sakamakon zaben shugaban kasar Amirka da za a gudanar a watan Nowamba. ...
Gwamnatin Najeriya ta gudanar a wannan Laraba a birnin Abuja da bikin karbar 'yan matan Chibok 21 da Boko Haram ta sako, a karkashin jagorancin Shugaba Buhari ...
Shugaba Mahamadou Issoufou ya yi wa gwamnatinsa garambawul inda ya bai wa wasu 'yan adawar kasar kujeru shida a cikin majalissar ministoci mai mambobi 42 ...
Kasar Rasha ta amince da cimma yarjejeniar tsagaita bude wuta da take yi a gabashin birnin Aleppo da zai bawa kungiyoyin agaji damar kai doki ga fararen hula. ...
Majalisar Dinkin Duniya za ta gudanar da wani taron gaggawa na musamman dangane da halin taskun da fararen hula ke ciki a birnin Aleppo na Siriya. ...
Shugaba Pierre Nkurunziza na Burundi ya saka hannu kan ayar dokar tsame kasar daga cikin kotun duniya mai hukunta manyan laifukan yaki. ...
Duk da cewa ci gaban da aka samu a Gabashin na Ukraine daga dukkanin bangarorin biyu ba wani abin kirki ba ne Shugabar gwamnati Merkel ta ce za ta yi amfani da wannan dama. ...
Taron da ake wa lakabi da Habitat na uku (III) na zuwa yayin da aka yi kiyasin cewa kafin shekara ta 2050 kowane mutum daya daga cikin mutane uku zai kasance mazaunin birni ne. ...
A Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango Jama�a sun karba kiran 'yan adawa na kaurace wa wuraren aikinsu domin nuna rashin amincewarsu da yinkurin Shugaba Joseph Kabila na yin tazarce �kan karagar mulkin kasar ...
Iyayen yaran dai na son gwamnatin Najeriya ta tallafa wajen kula da lafiyar yaran haka batun iliminsu. ...
A na dai kokari na kawo karshen zubar da jini a wannan kasa tun bayan shigar Saudiyya a watan Maris na shekarar 2015 dan tallafa wa gwamnatin Shugaba Abedrabbo Mansour Hadi. ...
Kungiyar ta fada a cikin wata sanarwa cewa ta kai farmaki kan wani sansanin hadin guiwa na Najeriya da Nijar da ke a jihar Borno. ...
Kotun tsarin mulkin Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango ta amince da bukatar hukumar zabe na jinkirta zaben kasar har zuwa shekara ta 2018. ...
A karon farko an fara wani taro tsakanin shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin a Berlin babban birnin kasar Jamus da nufin kawo karshen rikicin Ukraine. ...
Dakarun Iraki na ci gaba da fafatawa domin sake kwace birnin Mosul daga hannun 'yan kungiyar IS, inda a karon farko sojojin gwamnati ke hadaka da kungiyoyin sa-kai da a baya basa jituwa. ...