Deutsche Welle | 2016-09-22
Kenya ta soki Somaliya kan karar da ta shigar a kotun duniya game da takaddamar iyakar gabar kogi a tsakaninsu ...
Dakarun gwamnatin Siriya sun kai hari ta sama a kan motoci da ke shigar da kayan agaji, bayan sanar da cikar wa'adin yarjejeniyar tsagaita wuta. ...
Jami'iyyar CDU ta shugabar gwamnatin jamus Angela Merkel ta kuma sha kaye a zabubbukan 'yan majalisu da ya gudana a birnin Berlin . ...
Sakamakon farko na zaben da ya gudana a wannan Lahadi ya nunar da cewa jam'iyyar SPD ta zo ta farko, CDU na a matsayin ta biyu a yayin da AFD ta masu kyamar baki ke ta uku ...
Ana sa ran shuwagabannin kasashen duniya za su tabka mahawara a zauren Majalisar Dinkin Duniya kan rashin tsaro a Siriya da batun tattalin arziki. ...
Zaben da aka yi na yanki a birnin Berlin na nan Jamus a karshen mako, ya nuni da cewa ci gaban kawance tsakanin jam’iyyar CDU mai mulki da SPD ba mai yiwuwa ba ne a hasashen masana. ...
Na ji takaicin faduwar jam'iyyarmu ta CDU a zaben majalisar yankin Berlin inji Merkel ...
Kungiyar Tawayen FARC a Kwalambiya ta bude taron na canza sheka zuwa kafa jam'iyyar siyasa. ...
Wannan zabe dai ana masa kallon zakaran gwajin dafi na makomar jam'iyyar United Russia mai mulki a kasar. ...
Samun sabbin magoya baya dai ga jam'iyyar masu adawa da baki musamman a birnin na Berlin ba karamin kalubale ba ne ga Shugaba Merkel mai shiri kan 'yan gudun hijira. ...
Taron kolin EU ya amince da sabuwar taswirar ci gaba ...
Da yake jawabi ga manema labarai ministan yada labarai Mista Lai Mohammed ya ce dakarun tsaro na farin kaya sun shiga tattaunawa da mayakan tun daga watan Yuli na shekarar 2015. ...
A sassa daban-daban na Jamus an yi zanga-zangar adawa da yarjejeniyar kasuwanci tsakanin Amirka da Turai ta TTIP, inda dubban 'yan adawa da shirin suka fita gangami. ...
'Yan kasar Mexiko sun yi zanga-zangar bukatar shugaban kasar Enrique Pena Nieto ya yi sauka da mulki bisa zargin gwamnatinsa da rashawa. ...
EU ta ce za ta yi nazari na tasirin da za a samu sakamakon sayen kamfanin nan na Amirka da ke samar da iri wato Monsanto wanda kamfanin Bayer na nan Jamus ya yi. ...
Bayan share tsawon lokaci tana gwaji tana sauyawa, gwamnatin Tarrayar Najeriya ta yanke shawarar sauraro daga masana da nufin neman hanyar ceto tattalin arzikin kasar daga matsalar da ya shiga. ...
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gwamnatin Bashar al-Assad ta bada damar shigo da kayan abinci da magunguna ga yankunan da 'yan tawaye ke iko da su ...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce za ta gaggauata gudanar da bincike kan yadda ake karkatar da kayan abinci da ake kaiwa ‘yan gudun hijira a Maiduguri. ...
Taron farko na shugabannin EU bayan ficewar Birtaniya daga kungiyar ...
Kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty International ta nuna damuwa kan mawuyacin halin da dubban masu neman mafaka 'yan kasar Sirya ke ciki a kan iyakar kasar Jordan. ...