Hukumar EFCC da ke binciken masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati ta ce ta soma bincike kan badakalar cushen da ake zargin an yi a kasafin kudin kasar na shekarar 2016. Kakakin EFCC ya shaida wa BBC cewa sun aika takarda ga majalisar inda suka nemi a basu wasu bayanai, sannan kuma za su