Latest News for: ni zan

Edit

Securities Trading For Children: Sound Investment Education Or An Early Gambling Addiction?

Forbes 08 Jun 2021
Is letting children toy with digital financial platforms to ...
Edit

Ordinary President: Mai shirin Brekete Family Ahmed Isah na shan yabo da suka ga ƴan Najeriya

Ghana Web 19 May 2021
Binciken ƙwaƙwaf na BBC Africa Eye kan shirin Brekete Family ya ja hankalin ƴan Najeriya inda suka bayyana ra'ayoyi mabambanta kan wani ɓangare game da shirin da binciken ya gano ... "Na yi hakan ne domin na yi amfani da bidiyon da zummar koya wa mutane darasi" ... Ni kaina wallahi haka zan yi," a cewar wata mai suna petty patootie (@neptracy) ... Hmmmm ... .
Edit

Adeyemi da Remi Tinubu: Matar Bola Tinubu ta soki Sanatan da ya ce babu tsaro a Najeriya

Ghana Web 01 May 2021
Wasu 'yan majalisar dattawan Najeriya sun yi musayar zafafan kalamai sakamakon rashin tsaron da ke ci gaba da ta'azzara a kasar ... Majalisar ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya zage damtse domin magance rashin tsaron da kasar ke ci gaba da fama da ita ... Sanata Adeyemi ya ce ... Ba zan iya zuwa Kaduna ba inda aka haife ni saboda rashin tsaro." ... .
Edit

Joe Ligon: Mutumin da ya shafe shekara 68 a gidan yarin Amurka

Ghana Web 20 Apr 2021
"Ban taɓa zama ni kaɗai ba. Na fi son in riƙa zama ni kaɗai. Zaman da na yi a gidan yari ya sa na saba da zaman kaɗaitaka, tun daga lokacin da aka tsare ni har lokacin da aka sake ni ... "Ba ni da wani aboki a cikin gidan yarin. Ba kuma ni da kowa a waje ... Ni irin mutanen nan ne masu aboki daya ko biyu kacal, ban fiye son hayaniya ba.".
Edit

Kaciyar mata: Wasu mata sun bayyana tashin hankalin da suka shiga bayan yi musu

Ghana Web 10 Apr 2021
"Sun bankare ni a kasa suka yanke wannan bangare na jikina - ba ni da masaniyar mene ne dalili ... "Ban san laifin da na aikata ga wadannan tsofaffi ba - na rashin ƙauna - har da za su banƙare ni da karfi su bude kafafuna su ji min rauni ... "Na dade da sanin cewa ba daidai ba ne, amma ba ni da madogara kan yadda zan iya jan hankulan sauran mutane.
Edit

Yadda Yarima Philip ya zama garkuwa da gatan Sarauniya

Ghana Web 10 Apr 2021
Yaya mutum zai yi? Wannan wani salo ne na rayuwata wanda ba zan iya sauyawa ba ... An dai sa ni ne kawai ... Philip ya taba ambatawa cewa "A hukumance, ba ni da wani mukami, ba ma a san da nib a." ... "Shi mutum ne mai son soyayya, ni ... "ni hakan bai dame ni, domin zan mutu kafin wannan lokaci".
Edit

Ku San Malamanku tare da Malam Mustapha Baba Illela

Ghana Web 03 Apr 2021
"Akwai sassa daban-daban da ke karantar da ilimin addini da na boko a tsawon sati, na kuma cigaba da rike wannan makarantar har ya zuwa yanzu, ina yi ina hadawa da karatun zaure, ban da harkar da'awa da wasu rubuce-rubuce da karance-karance da nake yi a masallaci da ke nan unguwarmu da kuma a wasu wurare idan an gayyace ni," in ji shi.
Edit

Sonia Mann: Tauraruwar India da ta yi watsi da fina-finan domin goyon bayan manoma masu zanga-zanga

Ghana Web 31 Mar 2021
"Ina shirin daukar wani fim a wannan watan, amma yanzu sun cire ni daga fim din," in ji Sonia Mann a shirin BBC Outlook da ake yadawa ta radiyo ... "Shiga zanga-zangar manoman ta sanya ni matukar farin ciki, da nutsuwa fiye da zama tauraruwar fina-finan Bollywood," in ji ta ... Sun amince da ni. Ba zan iya rabuwa da su ba..." ... 'Ni manomiya ce'.
Edit

Wasika daga Afirka: Kente - Tufafin kasar Ghana da suka shiga fagen tafiyar rangajin yayin tallar kaya kawa

Ghana Web 29 Mar 2021
Na amince cewa na kabilun Ewe ya fi kyau, amma zan iya cewa saboda ni da kabilar Ewe ne ... Rataya yadin kente a kan riga kwat ... Ba ni da tabbaci kan ko me wasu ke yi da tsohon tufafin kente ba, baya ga rayaye wa a dakin jiyar kayan tarihi; ba za ka iya saka wa zuwa shaguna ko ofososhi, ko wurin kallon wasan kwallon kafa ba, komai tsufansa kuwa ... .
Edit

Yadda kungiyar maza marowata a Najeriya ke jan hankali

Ghana Web 22 Mar 2021
"Lokacin da ba ni da aure, na taba daukar wata budurwata muka je yawo na kashe mana kudi," in ji Mista Itua ... Daga baya ma sai ta daina soyayya da ni." ... "A mafi yawan lokutan da nake soyayya idan muka fita da saurayi ya ce zai biya, kyale shi na ke, amma ina tabbatar da cewa in muka kara kashe kudi ni zan biya."
Edit

NIN: Ƙaramar Hukumar da sam ba a yin rijistar lambar ɗan kasa a Najeriya

Ghana Web 09 Mar 2021
To sai dai wani mazaunin karamar hukumar Kanam wanda bai yi rijistar ba, Malam Muktari Muhammad, ya ce ''ni ba zan je wata karamar hukuma in yi rijistar ba domin ba ni da halin barin kauyenmu zuwa wata karamar hukuma, ba ni da kudin mota, abinci ma da kyar mu ke samu, ni da iyali''.
Edit

Old is new again at Beijing art museum

China.dot.org 28 Oct 2020
Artist Shi Jinsong's work on show at  The Revival of Tradition at the Song Art Museum in Beijing ... It's not an ancient or abstract exhibit ... The four art giants of the Yuan Dynasty (1271-1368) are Wang Meng, Ni Zan, Wu Zhen, and Huang Gongwang, creator of the world-famous landscape painting Dwelling in the Fuchun Mountains ... .

Most Viewed

×