BBC News | 2016-04-17
Tawagar kwararru matukan jirgin sama mai aiki da zafin rana da ake kira Solar Impulse ta
Duk da cewa hankulla sun karkata ga sace matan Chibok bayanai na nuna cewa, koda a Damasak an sace yara da dama.
A Kano an gano gawawwakin wasu yara huɗu da suka rasu sakamakon kullewa a cikin mota. Lamarin ya auku ne a unguwar
'Yan majalisar dokokin Birtaniya 50 sun ce, akwai yaudara cikin yadda kamfanoni ke tallar Internet mai
Ana ci gaba da jajen mutuwar fitaccen mai ɗaukar hoto dan Mali, Malick Sidibe, wanda ya rasu yana da shekaru 80. Shi dai
Kamfanin Apple ya dakatar da kera manhajar Quick Time media player ga Windows kamar yadda kwararru a bangaren tsaro suka
Jam'iyyar adawa ta Nationalist Party a Bangladesh ta yi alawadai da kama shahararren dan jaridar
Firaministan Japan Shinzo Abe ya bayyana cewa masu aikin ceto na namijin kokari wajen taimakawa wadanda girgizar kasar
Paparoma Francis ya dauki 'yan gudun hijrar Syria musulmai su goma sha biyu zuwa Italy bayan da ya ziyarci wani sansanin 'yan gudun hijra a Girka.
Firaministan Japan Shinzo Abe ya yi gargadin cewa masu aikin ceto na fuskantar babban kalubale na kurewar lokaci a kokarin da
Norwich ta yi rashin nasara har gida a hannun Sunderland da ci 3-0 a gasar Premier wasan mako na 34 da suka kara a
Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta ce kungiyar EU na shata sabon babin
Sojojin kungiyar tarayyar Afrika sun kashe wasu fararen hula hudu lamarin da ya haifar da zanga-zanga. Daga cikin
Tawagar kwallon fa ta Nigeria ta matasa 'yan kasa da shekara 23 za ta fafata da ta Sweden da ta Colombia da kuma
Rundunar sojan sama ta Najeriya ta bayyana cewa ta na da kwarin gwiwar cewa za a gano 'yan matan nan 'yan
Real Madrid ta samu nasara a kan Getafe da ci 5-1 a gasar La Liga wasan mako na 33 da suka fafata a ranar Asabar. Madrid ta ci
Manchester United ta doke Aston Villa da ci daya mai ban haushi a gasar Premier wasan mako na 34 da suka fafata a
Rubdunar sojan sama ta Nijeriya ta bayyana cewa tana da kwarin gwiwar za a gano 'yan
An fara wani wasan tsere a filin wasa na Wembley a Birtaniya, da ka iya kasancewa gasar wasa da za ta yi fice da samun karbuwa a nan gaba. Wasu kananan jirage
Ana cigaba da aikin ceto tun cikin tsakar dare, bayan wata girgizar kasa mai karfi da ta abku a