BBC News | 2016-03-21
A jamhuriyar Nijar, an fara tattara sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na biyu, wanda aka gudanar. 'Yan adawar kasar wadanda suka kaurace wa zaben, sun ce ba zasu amince da sakamakon ba. Suna dai zargin
Wani jami'i mai kula da hakkokin masu sayen kayayyaki ya ce akwai bukatar a dauki matakai don sa ke dawo wa kamfanin Whirlpool
Yau ce Ranar Wa'ke ta Duniya, wacce hukumar raya al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya, UNESCO, ta
A ranar Litinin din nan ne kafar sada zumunta ta Twitter ta cika shekara 10 da kafawa. A ranar 21 ga Maris na 2006 ne dai wasu matasa guda hudu
Gwamnan jihar Niger da ke arewacin Najeriya, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya ce kawo yanzu gwamnatinsa ta kwato kusan
Farai ministan jamhuriyar Benin, Lionel Zinsou, ya yarda cewa ya fadi zaben zagaye na biyu da aka yi
Tura wannan labarin Game da aika wa
Hukumar zabe ta Nigeria INEC, ta ce 'yan daba sun sace wasu daga cikin jami'anta yayin zaben zagaye na biyu na jihar Rivers, da aka gudanar ranar Asabar a kudancin
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal tana bai wa yaran da suka tserewa yakin Iraki horo kan wasan kwallo, tare da hadin gwiwar kungiyar Save the Children, inda
Gareth Bale ya kafa tarihin dan wasan Birtaniya da ya fi cin kwallaye a gasar La Liga, wanda hakan ya sa ya
Kociyan tawagar matasa 'yan kasa da shekara 23 ta Nigeria, Samson Siasia ya gayyaci 'yan wasa 20, domin karawa da Brazil a wasan sada zumunta. Brazil ce za ta karbi bakuncin Nigeria a wasan sada zumunta a
Babban jam'in gasar Premier Ingila, Richard Scudamore, ya ce nahiyar Afirka za ta iya karbar bakuncin wasannin
Shugaban Amurka Barack Obama ya isa Cuba a wata ziyara mai cike da tarihi da kuma tattaunawa da shugaban kasar. Shi ne shugaban Amurka na farko da ya kai ziyara Cuba tun bayan juyin juya halin da aka yi a shekarar 1959, wanda ya jawo lalacewar dangantaka tsakanin kasashen ta shekaru da dama. BBC ta yi duba kan abubuwa biyar da ku ke bukatar sani game da tsibirin na Cuba. 1.
Jam'iyyar APC a Kano tace ta dakatar da shugaban ta na jihar da kuma sakataren tsare-tsare bisa zargin su da yin gaban kan su a wasu ala'mura da suka shafi jam'iyyar. Haka kuma jam'iyyar ta kafa
Shugabar kasar Brazil, Dilma Rousseff, ta ce za ta dauki matakin shari'a na 'bata mata suna a kan wani dan Majalisar dattawan kasar
Gwamnatin Burtaniya ta ce daya daga cikin muhimman abubuwan da cibiyar samar da tsaro ta cybersecurity za ta maida
Rahotanni daga Lome babban birnin Togo na cewa an yi hatsaniya a wasu runfunan zabe inda
Yau ranar Lahadi ce mai muhimmanci a Africa, domin ranar ce wacce da ake gudanar da zabe a kasashe shida a
Dan Aminu Shagon Langa-Langa daga Arewa da Dan Sama'ila Shagon Alabo daga Kudu sun tashi wasa babu wanda ya je kasa a wasan damben gargajiya da suka fafata a ranar