BBC News | 2016-03-18
Kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya ta kulla kawance da takwararta ta Burtaniya,
A jamhuriyar Nijar, jam'iyar Moden Lumana ta Hama Amadu ta nuna gamsuwarta game da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na kai jagoran 'yan adawan kasar
Ana ta zanga-zanga a kasar Brazil don nuna rashin jin dadin matakin da shugabar kasar Dilma Rousseff ta dauka na nada wa tsohon shugaban kasar, Lula da
Shugaban Amurka, Barak Obama ya rattaba hannu a kan wani sabon takunkumi da za a kakaba wa kasar Koriya ta arewa sakamakon
A Najeriya wasu magoya bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jihar Kano sun nesanta kansu daga rikicin da ya kunno kai tsakanin gwamnan Kano
Majalisar Dattawan Nigeria za ta gudanar da taron jin ra'ayoyin jama'a, a kan wani kudurin doka da ke neman
Kotun soji a birnin Maroua da ke jamhuriyar Kamaru, ta zartar da hukuncin kisa a kan wasu mutane 89 da
Shugabannin dakarun gwamnatin Somaliya da Kenya, wadanda aka girke a Somaliyar sun ce
Wata kungiyar mayakan sa kai ta Kurdawa mai alaka da kungiyar PKK, ta ce ita ce ta kai harin kunar bakin
Kociyan Bayern Munich Pep Guardiola ya ce bai sa damuwa a ransa ba ko da wacce kungiya za su kara a wasan daf da da
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da taimaka wa gwamnatin Syria, kuma a shirye
Majalisar dokokin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta kada kuri'ar goyon baya ga gwamna Abdullahi Ganduje a matsayinsa na jagoran jam'iyyar, a
Tsohon dan wasan baya na kungiyar Manchester United Nemanja Vidic, ya yi amanar cewar kungiyar za ta
Tura wannan labarin Game da aika wa
An sanya sunan dan wasan tsakiya na Leicester, Danny Drinkwater a jerin sunayen wadanda za su takawa
Bikin da aka gudanar ranar Asabar din da ta gabata, inda aka bai wa jaruman fina-finan Kannywood kyauta ya wuce, amma da alama ya bar baya da kura. An dai bayar da kyautukan ne ga
Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma, ya musanta zargin da ake masa cewa iyalan wani babban gida da ke da fada aji a kasar, suna nuna isa a kansa, wajen
Hukumomin Najeriya sun ce wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake, sun hallaka
Kotun tsarin mulki ta jamhuriyar Nijar ta yanke hukunci dangane da zaben 'yan majalisar
Gwamnatin Najeriya ta ce tana fatan na da 'yan shekaru masu zuwa za ta soma shirin sarrafa makamashin