Wata al'ada ta ban-gishiri-in-ba-ka-manda, na jawo cece-kuce a kasar Holland, inda wadanda ba su iya mota ba suke biyan wanda zai koya musu tukin da jima'i maimakon kudi. David K Gibson ya bincika mana lamarin. A kasar ta Holland an amince da cinikin ban-gishiri-in-ba-ka-manda da jima'i, ko kuma idan ma ba wata doka da ta amince da tsarin karara, akalla an lamunta da shi, tun