A Nijeriya, ana ci gaba da nuna damuwa kan yadda ake samun yawaitar kashe mutane ana cire sassan jikinsu, ko kuma zuwa makabarta ana tona kabarbura domin tsafi. Ganin galibin 'yan Nijeriya mutane ne masu ikirarin bin addini amma kuma duk da haka irin wannan matsala na ci gaba da