Sauro wata halitta ce da ke da matukar hadari a duniya, domin yana yada cutar da ke kashe mutane miliyan daya a duk shekara. A halin yanzu kuma ga cutar Zika da sauro ya ke yadawa, wanda aka alakanta da haihuwar dubban jariran da ke da nakasa a kwakwalwarsu a kudancin Amurka. To ko laifi ne idan aka ce za a kawo karshen sauro a duniya? Akwai nau'in sauraye har 3,500, sai dai