Kwaron da ya fi jure za fi a duniya, yana rayuwa ne a hamadar Sahara, inda yake fitowa yayin da zafin rana ya kai lamba 70 a ma'aunin digirin Selshiyas (celcius), ya shiga tsintar gawarwakin kwarin da zafin ya hallaka yana ci. Nick Fleming ya yi nazari kan wannan halitta Tsananin zafin rana a lokacin da ta take a hamadar Sahara ya fi karfin yawancin dabbobi su iya jurewa. To