Gwamnatin Kamaru ta bai wa wani kamfanin Amurka kwangilar samar mata jirage marasa matuka guda shida wadanda za su taimaka wa dakarun kasar yaki da 'yan kungiyar Boko Haram. Ana kiyasta cewa za a kashe CFA 5,000,000,000 wurin sayen jiragen, wadanda za su rika kai hare-hare a arewacin kasar, inda 'yan Boko Haram suke ayyukan ta'addanci. A makon jiye ne dai Amurka ta aika da