Hatta mutanen da suke daukar kansu masu wayo da dabara da kuma kwarewa fiye da sauran jama'a sukan iya zama wawaye. David Robson ya bayyana yadda za ka iya kauce wa hanyoyin da za a yi maka kallon sakarai. Idan kana tantamar maganar cewa hatta mutumin da yake dauka cewa yana da wayo zai iya zama wawa, ka tuna da lokacin da mutumin da ya fi wayo a Amurka ya yi kokarin kashe