Hausa News Sources:
 
Siyasa | 04.05.2011 Siyasa | 04.05.2011 2011-05-04
Deutsche Welle Hausa
San'ya hannu kan yarjejeniya tsakanin ƙungiyar Hamas dake iko da zirin Gaza da kuma Fatah wanda ke ƙarƙashin jagorancin Mahmud Abbas wani ci gaba ne na samun masalaha tsakanin bangarorin biyu. Sanya hannu wanda jagoran Hamas Khalid Mashal da shugaban Falastinawa Mahmdu Abbas za su yi, za a yi shine a wani biki a birin Kairo. A Laraban da ta gabata...
 
People carry dead body of Punjab's governor Salman Taseer who was shot dead by one of his guards, to an ambulance at a local hospital in Islamabad, Pakistan on Tuesday, Jan. 4, 2011. The governor of Pakistan's powerful Punjab province was shot dead Tuesday by one of his guards in the Pakistani capital, police said, the killing was the most high-profile assassination of a political figure in Pakistan since the slaying of former Prime Minister Benazir Bhutto in December of 2007. Siyasa | 05.01.2011 2011-01-05
Deutsche Welle Hausa
ƙasar Amirka da kuma ƙungiyar Gamayyar Turai na cikin ruƙunin waɗanda suka yi tur da kashe gwamna Salman Taseer da mai tsaron lafiyarsa yayi. Suna masu cewa wannan ba ƙarin koma baya ba ne a Pakistan, kasancewa ya daɗe ya na bayar da gudun mawa wajen tabbatar da ci gaba da kuma kwanciyar hankali a ƙasar. Abin takaicin ma a cewar fadar mulki ta...
 
French President Nicolas Sarkozy Ziyarar shugaban Faransa Nikolas Sarkozy Rwanda 2010-02-25
Deutsche Welle Hausa
Wannan ziyarar ita ce ta farko da wani shugaban ƙasar ta Faransa ya kai Rwanda tun bayan kisan ƙare dangi a Rwanda a shekarar 1994, saboda haka ake ganin wannan ziyarar ita ce mafi wuya da Nikolas Sarkozy ya taɓa yi. Tun bayan kisan ƙare dangin da ´yan ƙabilar Hutu masu matsanancin ra´ayi suka yiwa ´yan Tutsi da ´yan Hutu masu sassaucin fiye da...
 
President Barack Obama, accompanied by Vice President Joe Biden, speaks in the Eisenhower Executive Office Building on the White House campus in Washington, Wednesday, Jan. 20, 2010, before signing a Presidential Directive ordering a new crackdown on federal contractors who don't pay their taxes. Shekara daya da kama mulkin Obama 2010-01-20
Deutsche Welle Hausa
A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
 
Taimakon Jamus ga kasar Haiti Taimakon Jamus ga kasar Haiti 2010-01-14
Deutsche Welle Hausa
Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto.  An amince da...
 
Shekara guda bayan kare yakin Gaza Shekara guda bayan kare yakin Gaza 2009-12-29
Deutsche Welle Hausa
A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe  yankin su da Israila tayi,  amma  ga mazauna Israila din yakin Gaza  abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar  ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya  wani film da zai...
 
President and Nobel Peace Prize laureate Barack Obama waves after delivering his Nobel lecture at the Nobel Peace Prize ceremony at City Hall in Oslo, Thursday, Dec. 10, 2009. Next to Obama is Nobel Committee member Kaci Kullmann Five. Manufofin ƙetare na shugaba Obama 2009-12-10
Deutsche Welle Hausa
A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift:  Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
 
President Barack Obama delivers remarks to service members and civilians during a visit to U.S. Marine Corps Base Camp Lejeune. Obama told the audience he plans to begin a withdrawal of U.S. combat troops from Iraq and by August 2010 to have about 50,000 troops in the country to provide training and counter-terrorism operations. (U.S. Marine Corps photo by Lance Cpl. Michael J. Ayotte/ Released) Jawabin Obama game da Afghanistan 2009-12-02
Deutsche Welle Hausa
A martanin daya mayar dangane da alƙawarin tura ƙarin dakaru dubu 30 zuwa ƙasar Afghanistan da shugaba Obama na Amirka ya yi, sakatare janar na ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO Anders Fogh Rasmussen, ya ce yana da yaƙinin cewar, sauran ƙasashen dake ƙawance da Amirkar zasu bi sahunta wajen ƙara yawan sojojin da suke dasu a ƙasar ta Afghanistan. Tuni...
 
Newly appointed European Council President Herman Van Rompuy walks towards a media conference room at the European Council building in Brussels, Thursday, Nov. 19, 2009. Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU 2009-11-20
Deutsche Welle Hausa
A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa  Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
 
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi 2009-11-05
Deutsche Welle Hausa
Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
 
Zamantakewa | 27.07.2011 2011-07-27
Deutsche Welle Hausa
Dafe dafe dai ba kama hannun yaro a ɗaya daga cikin sansanonin da aka tsugunar da ɗaruruwan 'yan Somaliya da su ka yi hijira daga yankunan da fari ya addaba zuwa Mogadishu. Da yawa daga cikinsu dai ƙawanya su ke yi wa maka-makan tukune da ke makare da abinci tun ma kafin a sauke su daga wuta saboda sun shafe kwana da kwanaki ba tare da sun sa wani...
 
Siyasa | 27.07.2011 2011-07-27
Deutsche Welle Hausa
Amirka wacce ake ayyana ta a matsayin ƙasar da tayi zarra wajen ƙarfin tattalin arziki a duniya baki ɗaya, ta faɗa cikin wani halin ƙaƙa nika yi, wanda yanzu haka ke neman zama wata barazana ga tattalin arzkin duniya. Tuni dai shugaba Obama ya fara neman sahalewar majalisar dokokin ƙasar domin ƙara yawan kuɗaɗen da ƙasar ke ciyowa bashi amma ƙememe...
 
Labarai | 27.07.2011 2011-07-27
Deutsche Welle Hausa
Jami'ai daga shirin samar da abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya sun sanar da cewar a Larabar nan ce (27.07.11) suke fatan fara jigilar agajin abinci ta...
 
Siyasa | 26.07.2011 2011-07-26
Deutsche Welle Hausa
A wani abun da ke zaman kokarin su na kaucewa cigaban fuskantar suka game da rawar da jami'an tsaron Najeriya ke takawa a birnin Maiduguri, gwamnatin kasar tace zata kaddamar da bincike kan jerin zarge-zargen take hakkin bil'adamar da ke kara karfi a tsakanin kungiyoyin kare hakkin bil'adama a ciki dama wajen kasar ta Najeriya. Bildunterschrift:...
 
Labarai | 26.07.2011 2011-07-26
Deutsche Welle Hausa
Majalisar Malta ta amince da wata dokar da zata halatta kashe aure, wacce ke zaman karon farko a tarihin wannan ƙasa da...
 
NRS-Import | 25.07.2011 2011-07-25
Deutsche Welle Hausa
Abin ya zo ne a ba zata, kamar yadda 'yan sandan Norway suke faɗa. Wato dai ana zaton wuta a maƙera ne sai ta ɓilla a masaƙa. Duka-duka abin da aka sani game da mai alhakin kai harin ƙasar Norway ranar juma'ar da ta gaba shi ne mai zazzafan ra'ayi ne da tsananin ƙiyayya ga musulmi. Wannan ta'asar da tayi sanadiyyar rayukan mutane sama da casa'in ta...
 
Siyasa | 25.07.2011 2011-07-25
Deutsche Welle Hausa
mambobin hukumar abinci  da ta aikin gona ta Majalisar Ɗinkin Duniya wato FAO sun ka gudanar da wani taro a birnin Rome na ƙasar Italiya da nufin gano hanyoyin warwware matsalar yunwa da ta afakwa wasu ƙasashe da ke kusurwar gabashin Afrika. Shi dai wannan taron an gudanar da shi ne a ƙarƙashin jagorancin shugaban hukumar da kuma wakilan...
 
Labarai | 25.07.2011 2011-07-25
Deutsche Welle Hausa
Jami'ai a Fadar White House da kuma shugabanin jamiyyar Republicans sun kammala wani taro a jiya lahadi inda suka sake yunƙurin baiwa kasuwannin hada-hadar kudin duniya,...
 
Labarai | 24.07.2011 2011-07-24
Deutsche Welle Hausa
Yayin da al'umar ƙasar Norway ke cigaba da jimamin mutane 92 ɗin da suka rasu a harin bam da kuma harbin bindiga, mutumin da ake zargi da aikata...
 
Siyasa | 23.07.2011 2011-07-23
Deutsche Welle Hausa
Harin ta'addancin da aka kai da bam da kuma harbin wasu matasa da aka yi kimanin 85 da aka yi, ya sa ƙasar Norway ta kaɗu. Kawo yanzu 'yan sanda sun kama wani matashi ɗan shekaru 32 da ake tuhuma da yin harbin. Kawo yanzu an fara mayar da martani daga ciki da wajen ƙasar ta Norway..... Ɗaukacin ƙasar Norway dai tana cikin wani makoki, bayan harin...
 
Labarai | 23.07.2011 2011-07-23
Deutsche Welle Hausa
'Yan sanda a ƙasar Norway sun baiyana ƙarin mutane da dama da suka rasu a harin kan mai uwa da wabi da wani ɗan bindiga daɗi ya yi jiya a tsibirin Utoeya dake arewa maso gabashin Oslo babban birnin kasar. 'Yan sandan sun ce ɗan bindigan wanda ya buɗe wuta akan gangamin taron matasa na jam'iyyar Labour a tsibirin na Utoeya...
 
Siyasa | 22.07.2011 2011-07-22
Deutsche Welle Hausa
Masu zanga zangar ƙi jinin gwamnati a ƙasar Siriya sun sake bazuwa akan tituna inda suka gudanar da wani ƙasaitaccen gangami da nufin tilasa wa shugaba Bachar Al- Assad  yin marabus. Sama da mutane dubu ɗari fuɗu ne ƙungiyoyin kare hakin jama'a suka ƙiesta cewa sun halarci gangamin a garuwan daban daban.A garin Homs du da irin matakan tsaron...
 
Afirka a Jaridun Jamus | 22.07.2011 2011-07-22
Deutsche Welle Hausa
A cikin nata sharhin dai jaridar Der Tagesspiegel cewa tayi: "Bisa ga ra'ayin bankin raya ƙasashen Afirka dai musabbabin wannan fari, wanda shi ne mafi tsanani irinsa da Afirka ta fuskanta tun misalin shekaru sittin da suka wuce shi ne, kasancewar nahiyar ita ce ta fi fama da raɗaɗin canje-canjen yanayin da ake samu a duniya, inda karo na biyu a...
 
Labarai | 22.07.2011 2011-07-22
Deutsche Welle Hausa
Shugabannin ƙasashen Turai masu amfani da takardun kuɗin Euro sun amince da wani tallafin gaggawa na biyu ga ƙasar Girika domin ceto ta daga talaucewa. A taron ƙoli na musamman da suka gudanar a birnin Brussels shugabannin sun sanar cewa kungiyar tarayyar Turai EU da...
 
Siyasa | 21.07.2011 2011-07-21
Deutsche Welle Hausa
Bisa alada dai shugaba Jammeh na ƙasar ta Gambia ya kan keɓe ranar 22 ga kowanne watan yuli amatsayin ranar da ya kira wai ta yanci, sai dai kuma ta la akari da yadda haƙƙin bil adama ke fuskantar barazana daga mahunkuntan ƙasar, ware wannan rana ya zama tamkar wani nutso da malafa. Shugaban dai ya kan yi amfani da tsauri wajen murƙushe dukkan masu...
 
Amsoshin takardunku | 21.07.2011 2011-07-21
Deutsche Welle Hausa
Ita dai Yingluck Shinawatra, an haife ta ranar 21 ga watan Juni na shekara 1967 wato yanzu ta na da shekaru 44 kenan a duniya. Ita ce 'yar auta a gidansu cikin 'ya'ya tara da ma´aifinsu Shinawatra ya samu. Kama kanwa ce uwa daya uba daya ,ga tsofan Firaministan Thailand, Takhsin Shinawatra wanda a halin yanzu ke gudun hijira a Dubai tun bayan juyin...
 
Labarai | 21.07.2011 2011-07-21
Deutsche Welle Hausa
Ƙasar Faransa da Jamus sun ɗauki matsiyi guda kan rikicin basuka na ƙasar Girka, gabanin taron gaggawa na ƙasashen da ke amfani da kuɗin euro da aka...
 
Siyasa | 20.07.2011 2011-07-20
Deutsche Welle Hausa
Dadaab dake arewacin ƙasar Kenya shi ne sansanin 'yan gudun hijira mafi girma a duk faɗin duniya kuma kusan a kullu-yaumin sai ya karɓi baƙoncin 'yan gudun hijira kimanin dubu ɗaya zuwa dubu biyu daga Somaliya. Suna guduwa ne saboda yunwa a ƙasar, wadda a haƙiƙa ta wargaje kwata-kwata: "A kudancin Somaliya al'amura sun taɓarɓare ta yadda kutsawa...
 
Labarai | 20.07.2011 2011-07-20
Deutsche Welle Hausa
Ƙungiyar Kwadago a tarayyar Najeriya ta sanar da janye yajin aiki na gargaɗi ga gwamnati da ta shirya gudanarwa a yau laraba. Wannan janye yajin aikin dai ya biyo bayan...
 
Siyasa | 19.07.2011 2011-07-19
Deutsche Welle Hausa
A yanzu dai an kai ga tambayar: shin me  waɗannan hare-hare na jiragen saman yaki da kuma matakan diplomasiya suka kawo wa al'amarin gaba ɗaya? Watanni huɗu  bayan hare-haren bama-bamai na farko kan Libya,  har  yanzu dai  halin da ake  ciki a ƙasar ta hamada a arewacin Afrika bai canza ba.. A ƙarshen mako jami'an...
 
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin
Deutsche Welle Hausa 2009-11-04
Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA
Deutsche Welle Hausa 2009-11-03
Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya.  Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone
Rahoton Goldstone
Deutsche Welle Hausa 2009-10-15
Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci  babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
President Barack Obama delivers an address on national security, terrorism, and the closing of Guantanamo Bay prison, Thursday, May 21, 2009, at the National Archives in Washington.
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel
Deutsche Welle Hausa 2009-10-09
A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Rikicin Birnin Ƙudus
Rikicin Birnin Ƙudus
Deutsche Welle Hausa 2009-10-07
A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan
Deutsche Welle Hausa 2009-10-05
A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin  Jamus a Afghanistan.  A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi
Deutsche Welle Hausa 2009-08-25
Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
President Barack Obama in the Oval Office on his first day in office 1/21/09. Official White House Photo by Pete Souza.
Husa´o´in soja na Barack Obama
Deutsche Welle Hausa 2009-08-18
Shugaban Amirka Barak Hussain Obama, yayi kira ga Amirkawa dasu ƙara haƙuri dangane da zaman sojojin ƙasar a Afganistan,tare da cewar aikin wanzar da tsaro da kuma zaman lafiya ba abune da za'a samu cikin ƙanƙanin lokaci ba. A lokacin jawabin da yayi, shugaba Barak Obama ya jajjadawa amirkawa irin ƙoƙarin da Amirkan keyi na yaƙi da wa'yan da ya...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango
Deutsche Welle Hausa 2009-07-18
Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
President of the United States, The Honorable Mr. Barack Obama talks to service members and civilians during his visit to Camp Lejeune, N.C., Feb. 27, 2009. The Honorable Mr. Barack Obama is visiting Camp Lejeune, N.C. to speak on current policies and exit strategy from Iraq. VIRIN: 090227-M-7069A-008
Ra'ayin masana game da ziyarar Obama a Ghana
Deutsche Welle Hausa 2009-07-13
Babban abin da ya fi ɗaukara hankalin jama'ar shi ne kiran da ya yi ga ƙasashen Afirka da su kare mulkin dimokuraɗiyya tare da gudanar da shugabanci na gari da kuma gujewa canja kundin tsarin mulki domin cimma wata buƙata. Kusan dukkanin jawaban da shugaba Obama gabatar a ƙasar Ghana, ba su zo wa mutane a bazata ba, domin kuwa dama an tsammaci...
`