Siyasa | 05.01.20112011-01-05 Deutsche Welle Hausa ƙasar Amirka da kuma ƙungiyar Gamayyar Turai na cikin ruƙunin waɗanda suka yi tur da kashe gwamna Salman Taseer da mai tsaron lafiyarsa yayi. Suna masu cewa wannan ba ƙarin koma baya ba ne a Pakistan, kasancewa ya daɗe ya na bayar da gudun mawa wajen tabbatar da ci gaba da kuma kwanciyar hankali a ƙasar. Abin takaicin ma a cewar fadar mulki ta...
Ziyarar shugaban Faransa Nikolas Sarkozy Rwanda2010-02-25 Deutsche Welle Hausa Wannan ziyarar ita ce ta farko da wani shugaban ƙasar ta Faransa ya kai Rwanda tun bayan kisan ƙare dangi a Rwanda a shekarar 1994, saboda haka ake ganin wannan ziyarar ita ce mafi wuya da Nikolas Sarkozy ya taɓa yi. Tun bayan kisan ƙare dangin da ´yan ƙabilar Hutu masu matsanancin ra´ayi suka yiwa ´yan Tutsi da ´yan Hutu masu sassaucin fiye da...
Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Jawabin Obama game da Afghanistan2009-12-02 Deutsche Welle Hausa A martanin daya mayar dangane da alƙawarin tura ƙarin dakaru dubu 30 zuwa ƙasar Afghanistan da shugaba Obama na Amirka ya yi, sakatare janar na ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO Anders Fogh Rasmussen, ya ce yana da yaƙinin cewar, sauran ƙasashen dake ƙawance da Amirkar zasu bi sahunta wajen ƙara yawan sojojin da suke dasu a ƙasar ta Afghanistan. Tuni...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amsoshin takardunku | 27.04.20112011-04-27 Deutsche Welle Hausa Asusun bada Lamuni na Duniya wato IMF kokuma FMI a kaka shi a wata Juli na shekara 1944 wato shekaru 67 kenan da su ka wuce , an kafa shi a yayi da yaƙin duniya na biyu ke shirin ƙarewa,albarkacin wani taro da manyan ƙasashen dubiya wanda su ka ci yaƙi suka shirya a Bretton Woods ƙasar Amurika. Babban burin da ya sa girka wannan asusu shine...
Labarai | 27.04.20112011-04-27 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin riƙon ƙwarya ta ƙasar Tunisiya ta haramtawa manyan jami'an gwamnati da suka yi aiki ƙarƙashin hamɓararren shugaba...
Labarai | 26.04.20112011-04-26 Deutsche Welle Hausa 'Yan adawan ƙasar Yemen sun amince da shirin da majalisar tuntuɓar juna ta ƙasashen yankin Gulf ta tsara, wanda ya tanadi shubaga Ali Abdallah Saleh ya miƙa ragamar mulki...
Labarai | 25.04.20112011-04-25 Deutsche Welle Hausa A ƙasar Libya da sanyin safiyar yau an jiwo fashewar manyan bama bamai mafi girma a tsawon makonni a tsakiyar Tripoli babban birnin ƙasar. Farmakin wanda dakarun ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO ta kai a yau Litinin ya lalata ginin da shugaba Gaddafi yake ciki. An...
Labarai | 24.04.20112011-04-24 Deutsche Welle Hausa Wannan tafiya ta bikin Ista a nan Jamus ta zama al'ada inda a ko wace shekara daidai wannan lokaci ake gudanar da shi. Bikin na...
Siyasa | 22.04.20112011-04-22 Deutsche Welle Hausa Ƙasashen Larabawa sun sami kansu cikin wani yanayi na kaɗawar guguwar neman sauyi. Ita ma Daular Oman, ba ta tsira daga wannan hargitsi ba.Tun ƙarshen watan Fabrairu matasa su ke shirya zanga-zanga, inda su ke bayyana buƙatar samun cikakkiyar demokraɗiyya da kuma ´yancin faɗin albarkacin baki da walwala. Dandalin zanga-zangar kenan, a Maskat babban...
Labarai | 22.04.20112011-04-22 Deutsche Welle Hausa Al'ummar Syria za ta sake ƙaddamar da wata zanga-zanga a yau juma'a, wuni ɗaya bayan da shugaba Bashar al-Assad ya ɗage ɗokar ta ɓacin da ke kan ƙasar tun...
Siyasa | 21.04.20112011-04-21 Deutsche Welle Hausa A wani mataki na cika dorewar matakin mai da jamhuriyyar Nijar kan turbar dimokraɗiyya a yau aka yi bikin rantsar da sabon firai...
Labarai | 21.04.20112011-04-21 Deutsche Welle Hausa Kwamitin sulhun Majalisar Ɗinkin Duniya ya ƙara wa'adin ƙudurin sa, wanda ya tanadi ƙasashe da su haramtawa ƙungiyoyin 'yan tawaye amfani da...
Siyasa | 20.04.20112011-04-20 Deutsche Welle Hausa Ƙura na ci gaba da tashi a wasu sassa na jihar Kaduna duk da matakan tsaro da hukumomi suka ɗauka, domin shawon kan tashin hankalin da ya ɓarke bayan sanar da sakamakon...
Labarai | 20.04.20112011-04-20 Deutsche Welle Hausa A karon farko kwamitin sulhun Majalisar Ɗinkin Duniya ya tafka muhawara akan rigingimun dake wanzuwa a ƙasar Yemen, inda masu zanga zuanga ke neman kawo ƙarshen mulkin...
Zamantakewa | 19.04.20112011-04-19 Deutsche Welle Hausa A daidai ranar lahadi a misalin shekaru ashirin da biyar da suka wuce gini na huɗu a tashar makamashin nukiliyar Chernobyl dake ƙasar Ukraine ta yanzu, yayi bindiga. Wani da ake kira Vladmir Anatolevic ya kasance a wancan lokaci ɗaya daga cikin matasa masu jiran gangami na sojan Tarayyar Soviet kuma jim kaɗan bayan haka aka tura shi zuwa yankin: "A...
Labarai | 19.04.20112011-04-19 Deutsche Welle Hausa Ministan kula da harkokin wajen Jamus Guido Westerwelle ya isa birnin al-Qahira na Masar domin tattauna batutuwan da suka shafi siyasa tare da jami'an ƙasar, watanni...
Siyasa | 19.04.20112011-04-19 Deutsche Welle Hausa Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan, wanda hukumar zaɓen ƙasar ta ayyana a matsayin ɗan takaran da ya lashe zaɓen shugaban ƙasar wanda ya gudana a ranar Asabar da ta gabata, ya yi ƙira ga 'yan ƙasar da su zauna lafiya da juna da kuma mantawa...
NRS-Import | 18.04.20112011-04-18 Deutsche Welle Hausa A yayin da aka shiga rana ta biyu na jiran sakamakon shugaban ƙasar da aka gudanar a Najeriya ranar Asabar din da ta gabata, Jami'iyyar adawa ta CPC...
Siyasa | 18.04.20112011-04-18 Deutsche Welle Hausa A daidai lokacin da ake jiran sanarwar hukumar zaɓe ta ƙasa fuskantar rigingimu a mafi yawancin arewacin Najeriya sakamakon zaben...
Labarai | 18.04.20112011-04-18 Deutsche Welle Hausa 'Yan sandan Uganda sun tsafke madugun 'yan adawan ƙasar wato Kizza Besigye da ke shirin halartar zanga-zangar nuna ƙosawa da tsadar rayuwa da za ta gudana a birnin Kampala....
Siyasa | 17.04.20112011-04-17 Deutsche Welle Hausa A Najeriya yayinda ake cigaba da kidayar kuri'un zaɓen shugaban ƙasar da aka kaɗa a ranar Asabar, a bisa ga dukkan alamu...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA Deutsche Welle Hausa2009-11-03 Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone Deutsche Welle Hausa2009-10-15 Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel Deutsche Welle Hausa2009-10-09 A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Husa´o´in soja na Barack Obama Deutsche Welle Hausa2009-08-18 Shugaban Amirka Barak Hussain Obama, yayi kira ga Amirkawa dasu ƙara haƙuri dangane da zaman sojojin ƙasar a Afganistan,tare da cewar aikin wanzar da tsaro da kuma zaman lafiya ba abune da za'a samu cikin ƙanƙanin lokaci ba. A lokacin jawabin da yayi, shugaba Barak Obama ya jajjadawa amirkawa irin ƙoƙarin da Amirkan keyi na yaƙi da wa'yan da ya...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Ra'ayin masana game da ziyarar Obama a Ghana Deutsche Welle Hausa2009-07-13 Babban abin da ya fi ɗaukara hankalin jama'ar shi ne kiran da ya yi ga ƙasashen Afirka da su kare mulkin dimokuraɗiyya tare da gudanar da shugabanci na gari da kuma gujewa canja kundin tsarin mulki domin cimma wata buƙata. Kusan dukkanin jawaban da shugaba Obama gabatar a ƙasar Ghana, ba su zo wa mutane a bazata ba, domin kuwa dama an tsammaci...
Manufofin Obama game da Afirka Deutsche Welle Hausa2009-07-10 Dukkan jami'an siyasa da al'umar Afurka sun saka dogon buri akan sabon shugaban na Afurka. To ko shin a haƙiƙa za'a samu canjin manufofin Amurka dangane da nahiyar Afurka a ƙarƙashin shugaba Barak Obama. Ghana dai a halin da ake ciki yanzu tana a matsayin abin koyi ne a fannoni na siyasa da ci gaban tattalin arziki a nahiyar Afurka. Kuma wannan shi...