Siyasa | 05.01.20112011-01-05 Deutsche Welle Hausa ƙasar Amirka da kuma ƙungiyar Gamayyar Turai na cikin ruƙunin waɗanda suka yi tur da kashe gwamna Salman Taseer da mai tsaron lafiyarsa yayi. Suna masu cewa wannan ba ƙarin koma baya ba ne a Pakistan, kasancewa ya daɗe ya na bayar da gudun mawa wajen tabbatar da ci gaba da kuma kwanciyar hankali a ƙasar. Abin takaicin ma a cewar fadar mulki ta...
Ziyarar shugaban Faransa Nikolas Sarkozy Rwanda2010-02-25 Deutsche Welle Hausa Wannan ziyarar ita ce ta farko da wani shugaban ƙasar ta Faransa ya kai Rwanda tun bayan kisan ƙare dangi a Rwanda a shekarar 1994, saboda haka ake ganin wannan ziyarar ita ce mafi wuya da Nikolas Sarkozy ya taɓa yi. Tun bayan kisan ƙare dangin da ´yan ƙabilar Hutu masu matsanancin ra´ayi suka yiwa ´yan Tutsi da ´yan Hutu masu sassaucin fiye da...
Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Jawabin Obama game da Afghanistan2009-12-02 Deutsche Welle Hausa A martanin daya mayar dangane da alƙawarin tura ƙarin dakaru dubu 30 zuwa ƙasar Afghanistan da shugaba Obama na Amirka ya yi, sakatare janar na ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO Anders Fogh Rasmussen, ya ce yana da yaƙinin cewar, sauran ƙasashen dake ƙawance da Amirkar zasu bi sahunta wajen ƙara yawan sojojin da suke dasu a ƙasar ta Afghanistan. Tuni...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Siyasa | 07.04.20112011-04-07 Deutsche Welle Hausa A halin da ake ciki 'yan Najeriya da masu sa'ido, sun shirya tsab don ganin yadda zaɓen ƙasar zai gudana a ranar asabar mai zuwa, bayan ɗage shi da humakar zaɓen ta yi a makon jiya. Kawo yanzu dai kowa ya kaɗa kunnensa da buɗe idanu,...
Zamantakewa | 07.04.20112011-04-07 Deutsche Welle Hausa A daidai ranar bakwai ga watan afrilun shekara ta 1994 ne dai 'yan Hutu dake da rinjaye a ƙasar suka gabatar da matakinsu na kisan ƙare dangi akan 'yan Tutsi da kuma wasu 'yan Hutu dake da sassaucin ra'ayi. To sai dai kuma tun daga wannan lokaci al'amura sun canza suka ɗauki wani sabon fasali a ƙasar dake ƙunryar tsakiyar Afirka. An samu ci gaba a...
Amsoshin takardunku | 07.04.20112011-04-07 Deutsche Welle Hausa Alassane Dramane Ouattara mai shekaru 69 da haihuwa, shi ne ɗan siyasar Côte di'ivoire da a yanzu ake dangantawa da mai rabon ganin baɗi, domin kuwa duk rikita-rikitar siyasa da aka fiskanta a wannan ƙasa ta yammacin Afirka na da danganta ne kai tsaye da tsayawarsa takarar shugabancin ƙasa. Hasali ma dai neman haramta wa Ouattara, wanda kakannensa...
Siyasa | 06.04.20112011-04-06 Deutsche Welle Hausa Dakarun ƙasar Libiya masu biyyaya ga shugaba Mohamar Ƙhadafi na cigaba da fafatawa da yan tawaye, wanda ke samun tallafi daga ƙungiyar tsaro ta NATO Saidai yan tawayen sun koka game da yadda NATO ta ƙasa kawo ƙarshen gallazawa fararen hula da su ke zargin sojojin Khadafi da aikatawa. Wani gungun ´yan tawaye ke salla, kusa da birnin Brega inda aka...
Labarai | 06.04.20112011-04-06 Deutsche Welle Hausa Haramtaccen shugaba Laurent Gbagbo na côte d'Ivoire ya ƙi sauka daga karagar mulki duk da miƙa wuya da sojojin da ke masa biyeyya suka yi tun a ranar talata. Shi dai...
Siyasa | 05.04.20112011-04-05 Deutsche Welle Hausa Tattaunawar wacce ake yin ta a fadar offishin jakadancin Faransa a Abidjan tare da halartar wakilan Alassane Ouattara da kuma wakilan Gbagbon na maida hankali ne kan samun hanyoyin samar da dama ga tsofon shugaban domin ficewa daga ƙasar zuwa ƙasar Moritaniya. Babban kwamishinan ƙwamitin tsaro na Ƙungiyar Tarayyar Afrika Ramattane Lamara ya...
Labarai | 05.04.20112011-04-05 Deutsche Welle Hausa Dakarun da ke biyeyya ga Allassane Ouattara na Côte d'Ivoire sun bayyana cewar suna samun galaba a ƙazamin faɗa da suke gwabzawa a birnin Abidjan, tsakaninsu da abokan...
Siyasa | 04.04.20112011-04-04 Deutsche Welle Hausa A ƙasar Côte d´Ivoire ana ci gaba da fafatawa tsakanin dakarun Laurent Gbagbo da na Alassane Watana, wanda ƙasashen duniya su ka amince da shi a matsayin saban shugaban ƙasa. Binciken da ƙungiyoyin fara hula suka gudanar ya gano cewar ɓangarorin biyu na da alhakin aikata kisan gilla kan fara hula. Tun ƙarshen watan Novemba na shekara da ta gabata,...
Labarai | 04.04.20112011-04-04 Deutsche Welle Hausa Wata jaridar Amurka ta ce gwmantain ƙasar ta fara yin wani yaunƙuri na neman shugaba Ali Abdallah Saleh na Yemen da ya sauka daga kujerar mulkin ƙasar. Majiyoyi daga...
Labarai | 03.04.20112011-04-03 Deutsche Welle Hausa Dakarun Muammar Gaddafin sun yi ɓarin wuta a kan wani gini da ke a Misrata birni na ukku mafi girma da ke da tazarar kilomita 200 daga...
Siyasa | 02.04.20112011-04-02 Deutsche Welle Hausa Hukumar zaɓe ta ƙasa a Najeriya INEC ta sanar da ɗage zaɓɓukan majalisun dokoki na wakilai da kuma dattijai waɗanda aka shirya...
Labarai | 02.04.20112011-04-02 Deutsche Welle Hausa Al'umma a Tarayya Najeriya ta fara kaɗa ƙuria a zaben 'yan majalisun Tarayya. Mutane sama da miliyion 70 wanda aka yiwa regista ake sa ran zasu jefa kuri'a domin zaɓen 'yan majalisun...
Siyasa | 01.04.20112011-04-01 Deutsche Welle Hausa A ƙasar Cote d'Ivoire ana ci-gaba da ɓarin wuta na manyan makaman yaƙi a kusa da fadar shugaban ƙasa Laurent Gbagbo ke da zama. Wata majiyar soji ta kusa da Gbagbo ta ce dakarun dake biyayya ga Alassane Ouattara mutumin da duniya ta yi na'am shi ya lashe zaɓen shugaban ƙasar, sun kai farmaki akan fadar shugaban ƙasa dake birnin Abidjan, amma...
Zamantakewa | 01.04.20112011-04-01 Deutsche Welle Hausa A halin da muke ciki yanzu haka kimanin 'yan gudun hijira dubu bakwai ke zaune a tsuburin kuma yawansu sai daɗa ƙaruwa yake yi a kullu-yaumin. Kawo yanzu ba abin da gwamnatin Barlusconi ta taɓuka game da lamarin ko da yake ta ce zata tura jiragen ruwa guda shida don kwashe 'yan gudun hijirar da rarraba su zuwa sassa daban-daban na Italiya. A ranar...
Amsoshin takardunku | 01.04.20112011-04-01 Deutsche Welle Hausa An haifi Oprah Winfrey a ranar 29 ga watan Janairun shekarar 1954, a jihar Mississipi, dake kasar Amurika. Ba'Amurkiyar ‘yar Asalin Nahiyar Afurka, za'a iya baiyana ta a matsayin ma'abuciyar taimako, wadda kuma ta yi suna a aikin jarida. Ta sami kyaututtukan yabo da dama saboda rawar da ta taka a fannonin daban-daban na rayuwa, kuma tana ɗaya daga...
Afirka a Jaridun Jamus | 01.04.20112011-04-01 Deutsche Welle Hausa A wannan makon dai sabon halin da aka shiga dangane da rikicin ƙasar Cote d'Ivoire shi ne ya fi ɗaukar hankalin masharhanta na jaridun Jamus. A cikin nata sharhin jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung cewa tayi: "Bisa ga dukkannin alamu dai shugaban ƙasar Cote d'Ivoire Alassane Ouattara, wanda duniya tayi amanna da shi a matsayin hasataccen...
Labarai | 01.04.20112011-04-01 Deutsche Welle Hausa Ƙungiyar ƙawance tsaro ta NATO ta ce tana gudanar da bincike akan rahoton da limaman Chochin Katolika na ƙasar Italiya suka gabatar a Tripoli cewa an kashe fararen hula aƙalla 40 a farmakin da...
Labarai | 31.03.20112011-03-31 Deutsche Welle Hausa Mambobin kwamitin sulhun Majalisar Ɗinkin Duniya sun amince - da murya guda, sanya takunkumi akan shugaban Cote 'Ivoire Laurent Gbagbo da muƙarraban sa. A cewar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA Deutsche Welle Hausa2009-11-03 Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone Deutsche Welle Hausa2009-10-15 Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel Deutsche Welle Hausa2009-10-09 A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Husa´o´in soja na Barack Obama Deutsche Welle Hausa2009-08-18 Shugaban Amirka Barak Hussain Obama, yayi kira ga Amirkawa dasu ƙara haƙuri dangane da zaman sojojin ƙasar a Afganistan,tare da cewar aikin wanzar da tsaro da kuma zaman lafiya ba abune da za'a samu cikin ƙanƙanin lokaci ba. A lokacin jawabin da yayi, shugaba Barak Obama ya jajjadawa amirkawa irin ƙoƙarin da Amirkan keyi na yaƙi da wa'yan da ya...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Ra'ayin masana game da ziyarar Obama a Ghana Deutsche Welle Hausa2009-07-13 Babban abin da ya fi ɗaukara hankalin jama'ar shi ne kiran da ya yi ga ƙasashen Afirka da su kare mulkin dimokuraɗiyya tare da gudanar da shugabanci na gari da kuma gujewa canja kundin tsarin mulki domin cimma wata buƙata. Kusan dukkanin jawaban da shugaba Obama gabatar a ƙasar Ghana, ba su zo wa mutane a bazata ba, domin kuwa dama an tsammaci...
Manufofin Obama game da Afirka Deutsche Welle Hausa2009-07-10 Dukkan jami'an siyasa da al'umar Afurka sun saka dogon buri akan sabon shugaban na Afurka. To ko shin a haƙiƙa za'a samu canjin manufofin Amurka dangane da nahiyar Afurka a ƙarƙashin shugaba Barak Obama. Ghana dai a halin da ake ciki yanzu tana a matsayin abin koyi ne a fannoni na siyasa da ci gaban tattalin arziki a nahiyar Afurka. Kuma wannan shi...