Siyasa | 05.01.20112011-01-05 Deutsche Welle Hausa ƙasar Amirka da kuma ƙungiyar Gamayyar Turai na cikin ruƙunin waɗanda suka yi tur da kashe gwamna Salman Taseer da mai tsaron lafiyarsa yayi. Suna masu cewa wannan ba ƙarin koma baya ba ne a Pakistan, kasancewa ya daɗe ya na bayar da gudun mawa wajen tabbatar da ci gaba da kuma kwanciyar hankali a ƙasar. Abin takaicin ma a cewar fadar mulki ta...
Ziyarar shugaban Faransa Nikolas Sarkozy Rwanda2010-02-25 Deutsche Welle Hausa Wannan ziyarar ita ce ta farko da wani shugaban ƙasar ta Faransa ya kai Rwanda tun bayan kisan ƙare dangi a Rwanda a shekarar 1994, saboda haka ake ganin wannan ziyarar ita ce mafi wuya da Nikolas Sarkozy ya taɓa yi. Tun bayan kisan ƙare dangin da ´yan ƙabilar Hutu masu matsanancin ra´ayi suka yiwa ´yan Tutsi da ´yan Hutu masu sassaucin fiye da...
Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Jawabin Obama game da Afghanistan2009-12-02 Deutsche Welle Hausa A martanin daya mayar dangane da alƙawarin tura ƙarin dakaru dubu 30 zuwa ƙasar Afghanistan da shugaba Obama na Amirka ya yi, sakatare janar na ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO Anders Fogh Rasmussen, ya ce yana da yaƙinin cewar, sauran ƙasashen dake ƙawance da Amirkar zasu bi sahunta wajen ƙara yawan sojojin da suke dasu a ƙasar ta Afghanistan. Tuni...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Siyasa | 24.02.20112011-02-24 Deutsche Welle Hausa A kokarinsu na tabbatar da 'yancin bayanai a tsakanin 'yan jarida da sauran masu neman bayanai kama daga ciki da wajen Najeriya, 'yan...
Labarai | 24.02.20112011-02-24 Deutsche Welle Hausa Wasu jam'iyun siyasa biyu a ƙasar Moroko sun bi sahun wasu ƙungiyoyin farar hula, wajen neman sauye-sauye da za su rage ƙarfin iko sarki Mohammed na shida....
Siyasa | 23.02.20112011-02-23 Deutsche Welle Hausa Ƙungiyar ta tarayyar Turai ba za ta ci gaba da tattaunawa da mahukuntan Libiya a halin da ake ciki yanzu ba kamar yadda aka ji daga bakin kantoman ƙungiyar akan manufofin ƙetare Catherine Ashton. Tun a yammacin talatar da ta wuce ne Ashton ta tofa albarkacin bakinta dangane da halin da ake ciki a Libiya lokacin ziyarar da ta kai ƙasar Masar. "Ina...
Siyasa | 22.02.20112011-02-22 Deutsche Welle Hausa Fiye da shekaru 40 shugaba Muammar Gaddafi ya shafe yana mulkin kama karya a ƙasar Libya. Tun dai bayan da Gaddafi ya yi watsi da aƙidar tarzoma ne ya sami goyon bayan ƙungiyar tarayyar turai. Wajibi ne a kawo ƙarshen amintaka da irin wannan mulki na rashin adalci. Muna iya cewa bamu da cikakkiyar masaniyar yanayin rayuwa a ƙasar Libya. Shin...
Labarai | 22.02.20112011-02-22 Deutsche Welle Hausa A yau Talata ce Kwamitin sulhun Majalisar Ɗinkin Duniya ke yin wata ganawar sirri domin tattauna yanayin da ake ciki a ƙasar Libya sakamakon zanga-zangar nuna ƙyamar gwamnatin dake gudana a sassa...
Siyasa | 21.02.20112011-02-21 Deutsche Welle Hausa A rana ta biyar ta zanga-zangar a ƙasar Libya ba matasa kaɗai ne suka fita kan tituna domin baiyana adawar su da ci gaba da mulkin shugaba Muammar Gaddafi ba. Har ma akwai rahotannin dake cewar tashin hankalin ya isa birnin Tripoli, inda jami'an rundunar 'yan sanda ta musamman suka yi...
Labarai | 21.02.20112011-02-21 Deutsche Welle Hausa Ministocin kula da harkokin wajen ƙungiyar tarayyar Turai sun gana a birnin Brussels na ƙasar Beljiam a wannan Lahadin, inda suka tattauna irin martanin daya kamata su mayar game da jerin zanga-zangar neman samar da...
Labarai | 20.02.20112011-02-20 Deutsche Welle Hausa Ƙungiyar Tarayyar Turai EU ta aika da wata tawagar ƙwararru a fannin kula da iyakokin ƙasashe, zuwa ƙasar Italiya, domin...
Labarai | 19.02.20112011-02-19 Deutsche Welle Hausa Ƙasashen G20 masu ƙarfin tattalin arziƙi waɗanda suka fara taron tsawon kwana biyu daga ranar 18 ga watan Fabrairu a birnin Paris na ƙasar Faransa, ba su cimma matsaya ba dangane da...
Amsoshin takardunku | 19.02.20112011-02-19 Deutsche Welle Hausa A rukunin kasashen yankin yammancin Afrika, akwai ƙasashe takwas waɗanda su ka girka ƙungiyar UEMOA, wannan ƙasashe su ne Jamhuriya Nijar, Burkina Faso, Cote d´Ivoire, Guinea Bissao, Mali, Senegal, da Togo. Rukunin ƙasashen Afrika ta Tsakiya masu amfani da CFA su ne Kamaru, Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya, Kongo, Gabon, Guinea Equatorial da Tchadi....
Siyasa | 18.02.20112011-02-18 Deutsche Welle Hausa Mako guda kenan cur da kawar da gwamnatin shugaba Hosni Mubarak. Dubun dubatan Masarawa cikin shauƙin murna da annashuwa kuma ɗauke da tutar ƙasar sun yi ta rera waƙoƙin 'yanci suna masu yiwa juna barka. Wani malamin Islama Sheikh Yousef al-Qaradawi mazaunin ƙasar Qatar kuma ɗaya daga cikin mutane na farko da suka goyi bayan juyin juya halin yace a...
Zamantakewa | 18.02.20112011-02-18 Deutsche Welle Hausa Hajoji dai daga wata ƙasa mai ƙaƙƙarfar darajar takardun kuɗi kan yi tsada ga ƙasar da ta darajar takardun kuɗinta ba ta taka kara ta karya ba. Galibi ma dai akan sha fama da wahala wajen shigar da kayayyakin a kasuwanni. Kuma wannan shi ne ainihin halin da ake ciki a kasuwar musayar kuɗi na ƙetare ta ƙasa da ƙasa. An shiga wani hali ne na...
Afirka a Jaridun Jamus | 18.02.20112011-02-18 Deutsche Welle Hausa Yau zamu fara ne da sharhin jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung dangane da ƙudurin ƙungiyar tarayyar Turai game da ƙara wa'adin aikin takunkumin da ta ƙaƙaba wa ƙasar Zimbabwe. Jaridar ta ce: "A bitar da take yi shekara-shekara ƙungiyar tarayyar Turai ta tsayar da shawarar ci gaba da aza wa ƙasar Zimbabwe takunkumi, in banda wani ɗan sassaucin...
Zamantakewa | 17.02.20112011-02-17 Deutsche Welle Hausa Arzikin lu'ulu'u da kuma na Uranium da Allah ya huwace wa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya bai sa ta fita daga cikin ƙangin talauci duk da ƙarancin al'uma da ta ke da shi ba. Maimakon haka ma dai, Majalisar Dinkin Duniya na ci gaba da danganta ta da kurar baya a fannin ci gaba a tsakanin takwarorinta 192 na duniya. Ba komai ne kuma ya jawo mata wannan...
Siyasa | 17.02.20112011-02-17 Deutsche Welle Hausa Shi dai shugaban ƙasar Ugandan Yoweri Museveni, wanda ke mulki a Uganda tun kimanin shekaru ashirin da biyar da suka wuce, ba ya da niyyar kakkaɓe hannunsa daga al'amuran mulki, inda zai sake tsayawa takara don wani sabon wa'adi na mulki, kuma bayanan da aka bayar a hukumance na nuna cewar zai tashi da kashi biyu bisa uku na jumullar ƙuri'un da za...
Labarai | 17.02.20112011-02-17 Deutsche Welle Hausa Zanga-zangar ƙyamar gwamnatoci da suka samo asali daga ƙasashen Tunisiya da Masar na daɗa ƙaruwa a ƙasashen Gabas Ta Tsakiya da kuma arewacin Afirka. A...
Siyasa | 16.02.20112011-02-16 Deutsche Welle Hausa 'Yan adawa a ƙasar Uganda sun gargaɗi hukumomin ƙasar su tabbatar da adalci a zaɓukan da ƙasar za ta gudanar ranar Jumma'ar dake tafe, ko kuma su fuskanci bore daga matasan ƙasar kwatankwacin na ƙasashen Masar da Tunisia, bisa abinda 'yan adawa suka ce yin anfani da shafukan sada zumunta na Facebook da Twitter da matasan ƙasar ta Uganda ke yi. Duk...
Labarai | 16.02.20112011-02-16 Deutsche Welle Hausa Ministan cikin gidan tarayyar Jamus Thomas de Maiziere ya yi watsi da ba da mafaka ga 'yan gudun hijirar Tunisiya a Jamus. De Maiziere ya yi nuni da cewa a...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA Deutsche Welle Hausa2009-11-03 Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone Deutsche Welle Hausa2009-10-15 Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel Deutsche Welle Hausa2009-10-09 A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Husa´o´in soja na Barack Obama Deutsche Welle Hausa2009-08-18 Shugaban Amirka Barak Hussain Obama, yayi kira ga Amirkawa dasu ƙara haƙuri dangane da zaman sojojin ƙasar a Afganistan,tare da cewar aikin wanzar da tsaro da kuma zaman lafiya ba abune da za'a samu cikin ƙanƙanin lokaci ba. A lokacin jawabin da yayi, shugaba Barak Obama ya jajjadawa amirkawa irin ƙoƙarin da Amirkan keyi na yaƙi da wa'yan da ya...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Ra'ayin masana game da ziyarar Obama a Ghana Deutsche Welle Hausa2009-07-13 Babban abin da ya fi ɗaukara hankalin jama'ar shi ne kiran da ya yi ga ƙasashen Afirka da su kare mulkin dimokuraɗiyya tare da gudanar da shugabanci na gari da kuma gujewa canja kundin tsarin mulki domin cimma wata buƙata. Kusan dukkanin jawaban da shugaba Obama gabatar a ƙasar Ghana, ba su zo wa mutane a bazata ba, domin kuwa dama an tsammaci...
Manufofin Obama game da Afirka Deutsche Welle Hausa2009-07-10 Dukkan jami'an siyasa da al'umar Afurka sun saka dogon buri akan sabon shugaban na Afurka. To ko shin a haƙiƙa za'a samu canjin manufofin Amurka dangane da nahiyar Afurka a ƙarƙashin shugaba Barak Obama. Ghana dai a halin da ake ciki yanzu tana a matsayin abin koyi ne a fannoni na siyasa da ci gaban tattalin arziki a nahiyar Afurka. Kuma wannan shi...