Siyasa | 05.01.20112011-01-05 Deutsche Welle Hausa ƙasar Amirka da kuma ƙungiyar Gamayyar Turai na cikin ruƙunin waɗanda suka yi tur da kashe gwamna Salman Taseer da mai tsaron lafiyarsa yayi. Suna masu cewa wannan ba ƙarin koma baya ba ne a Pakistan, kasancewa ya daɗe ya na bayar da gudun mawa wajen tabbatar da ci gaba da kuma kwanciyar hankali a ƙasar. Abin takaicin ma a cewar fadar mulki ta...
Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA2009-11-03 Deutsche Welle Hausa Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone2009-10-15 Deutsche Welle Hausa Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Zamantakewa | 19.01.20112011-01-19 Deutsche Welle Hausa kalaman ƙyama ga gwamantin wucin gadi masu zanga-zanga ke ci gaba da furtawa a manyan titunan birnin Tunis; lamarin da ya sa masu fashin baƙi ke ganin cewa a shiga mataki na biyu na rikicin na Tunisiya ta sami kanta a ciki. Daidai da wata malamar jami'a da ke cikin jerin gwanon, sai da ta nuna baƙin cikin da kuma takaicinta game da shiga cikin...
Labarai | 19.01.20112011-01-19 Deutsche Welle Hausa Shugabannin ƙasashen da ke da wakilci a cikin ƙungiyar haɗin kan larabawa na shirin gudanar da wani taron ƙoli da ke zama na farko tun bayan arcewar tsohon takwaran...
Siyasa | 18.01.20112011-01-18 Deutsche Welle Hausa Wata sabuwa ta bullo a jamhuriyar Niger, inda kotun tsarin mulkin ƙasar ta yi watsi da shawarar da shugaban ƙasa janar Salou...
Labarai | 18.01.20112011-01-18 Deutsche Welle Hausa Shugaban ƙasar China Hu Jintao yana kan hanyar kai wata ziyarar aiki ta kwanaki ukku a ƙasar Amurka. Ziyarar wacce ta zo a daidai lokacin da ƙasashen biyu...
Siyasa | 17.01.20112011-01-17 Deutsche Welle Hausa To sai dai wannan abin mai matuƙar muhimmanci ga ilahirin yankin, ya sa shugabannin ƙasashen Larabawa cikin zullumi. Suna fargabar cewa su ma abin da ya cika da Ben Ali yana iya faruwa da su, musamman saboda rashin gamsuwa da salon mulkinsu da jama'a ke nunawa. Abin da ya faru a Tunisiya wannan babban lamari ne tarihi kuma wani saƙo mai ƙarfi ga...
Labarai | 17.01.20112011-01-17 Deutsche Welle Hausa Hukumomin mulkin soji a Nijar sun canza ma tsofon shugaban ƙasar, Mamadou Tanja wurin da ake tsare da shi. Tun da farko dai tsofon shugaban, ana tsare da shi ne a cikin wani ɓangare na fadar...
Labarai | 16.01.20112011-01-16 Deutsche Welle Hausa Sabon shugaban mai riƙo a Tunisia, Foued Mbazaa ya yi kira ga Frime Minista Mohammed Gannochi da su kafa gwamnatin haɗin gwuiwa wanda zai...
Labarai | 15.01.20112011-01-15 Deutsche Welle Hausa A yau ne ake sa ran kudancin Sudan zata kammala kada kuri'a, a zaben raba gardama, wanda ake kyautata tsammanin zai kai ga samun yancin yankin a matsayin ƙasa mai cin...
Siyasa | 14.01.20112011-01-14 Deutsche Welle Hausa Kimanin mutane dubu biyar ne suka shiga zanga-zanga a birnin Tunis suna masu neman shugaba Zaini-Abideen Bin Ali da yayi murabus. A cikin wani jawabin da shugaban, mai shekaru 74 na haifuwa ya gabatar a jiya laraba, ya sanar cewar ba zai sake tsayawa takarar zaɓen da za a gudanar shekara ta 2014 ba. Kazalika yayi alƙawarin rage farashin...
Afirka a Jaridun Jamus | 14.01.20112011-01-14 Deutsche Welle Hausa A wannan makon dai ƙuri'ar raba gardama a game da makomar kudancin Sudan ita ce ta fi ɗaukar hankalin jaridun na Jamus. A cikin nata rahoton dai jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung cewa tayi: Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Akwai matsalar hanyoyin sadarwa a kudancin Sudan"Duk da ɗoki da murnar da...
Labarai | 14.01.20112011-01-14 Deutsche Welle Hausa Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya lashe zaɓen tsayar da ɗan takarar jam'iyar PDP mai mulki, da gagarumin rinjaye. Daga cikin jihohin da suka jefa masa ƙuri'u har da na arewacin ƙasar...
Amsoshin takardunku | 13.01.20112011-01-13 Deutsche Welle Hausa Ingila dai ta sami sunan ta ne daga tsohon harshen Ingilishi, wadda a zamanin aka fi sani da „Englaland“ , ma'ana ƙasa mai gaɓobi. Su kuma a al'ummar ƙasar a zamanin an fi sanin su ne da sunan “Anglais”, wato wata ƙabilar Jamusawa da suka yi hijira zuwa Birtaniya, a cikin ƙarni na biyar da ƙarni na shidda. Su dai waɗannan ƙabilan Jamusawa na...
Siyasa | 13.01.20112011-01-13 Deutsche Welle Hausa Tashin hankalin dake ƙara tsananta a ƙasar Tunisiya, al'amari ne dake girgiza ainihin tushen mulkin ɗan kama-karya, shugaban ƙasa, Zine al-Abidine bin Ali. To sai dai duk da hakan ana iya tambayar, shin gwamnatin tasa tana cikin haɗari a sakamakon halin da ƙasar take ciki yanzu? Idan kuma gwamnatin Bin Ali ta faɗi, akwai waɗanda za su iya maye...
Labarai | 13.01.20112011-01-13 Deutsche Welle Hausa Fraministan Libanan, Saad Hariri na kan ziyara a birnin Paris na ƙasar Faransa inda zai gana da Shugaba Nikolas Sarkozy. Ya kai wannan ziyara...
Labarai | 12.01.20112011-01-12 Deutsche Welle Hausa Al'umar ƙasar Haiti za su yi zaman nuna alhininsu a dangane da girgizar ƙasar nan da ta rutsa da kasar tare da janyo asarar rayuka dubu 230 a...
Siyasa | 11.01.20112011-01-11 Deutsche Welle Hausa Tashintashinar sai daɗa yaɗuwa take yi a ƙasar Tunesiya, inda rahotanni suka ce mutane sama da talatin suka yi asarar rayukansu. A can Aljeriya ma an samu rahotannin asarar rayuka sakamakon zanga-zangar matasa. Musabbabin wannan ta da ƙayar baya da matasa suke yi a ƙasashen biyu shi ne matsalar rashin aikin yi da tsadar rayuwa da rashin hangen wata...
Zamantakewa | 11.01.20112011-01-11 Deutsche Welle Hausa A cikin ɗoki da murna ɗan wasan ƙasar Argentina Lionel Messi ya amshi lambar girmamawar da aka miƙa masa a ba zata. Domin kuwa duk da kasancewar bai taka wata rawa ta a zo a gani a gasar ƙwallon ƙafa ta cin kofin duniya a Afirka ta Kudu ba, inda ya kasa cin ƙwallo ko da guda ɗaya ne a gasar, amma duk da haka 'yan jarida da masu koyar da ƙungiyoyin...
Labarai | 11.01.20112011-01-11 Deutsche Welle Hausa Babban sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Ban Ki Moon ya yi kira da a kawo ƙarshen tashe-tashen hankulan da ke gudana a...
Siyasa | 10.01.20112011-01-10 Deutsche Welle Hausa Shugaba El-bashir ya yi imanin cewa yankin kudancin Sudan bai cancanci samun 'yancin cin gashin kai ba, saboda ɗimbin ƙalubale da ya ke fama da shi ciki har da na 'yan tawaye. A saboda haka ne fadar mulki ta Khartum ba ta yi mamakin jerin rigingimu da aka fiskanta a matakin farko na yunƙurin samar da 'yantacciyar Kudancin Sudan ba. Hasalima dai,...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel Deutsche Welle Hausa2009-10-09 A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Martanin Duniya akan zaɓen Iran Deutsche Welle Hausa2009-06-14 Shugabannin duniya sun yi taka tsantsan wajen maida martani game da zaɓen Iran wanda yan adawa ke ƙalubalantar sakamakon da ya baiwa shugaba mai ci Mahmoud Ahmedinejad nasara. Da farko shugabanin ƙasashen duniyar sun ja bakinsu ne sun tsuke ba tare da cewa uffan ba, suna nazarin alámuran da kan je su komo dake nuni da alamun...
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama Deutsche Welle Hausa2009-06-06 Isra´ila ma da Falasɗinawa su ma sun mayar da martani to sai dai ra´ayoyinsu sun bambamta da juna. A cikin wata sanarwa da ta bayar a birnin Ƙudus gwamnatin Isra´ila ta ce kamar shugaba Barack Obama ita ma tana da kyakkyawan fatan samun zaman lafiya da ƙasashen Larabawa. Ta bayyana jawabin na Obama da cewa muhimmi ne wanda ta yi fata zai kai...
Rahotan shekara-shekara na Amnesty. Deutsche Welle Hausa2009-05-28 Ƙungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta fitar da rahotanta na shekara-shekara wanda ke bayyana halin ƙunci na talauci da duniya ke ciki da ƙaruwar take hakkokin jama'a a sassa daban-daban na duniya. Matsalar tattalin arziki da Duniya ke ciki, yana barazana wa rayukan mutane kimanin miliyan 90 waɗanda ke fama da matsanancin...
Taro tsakanin China da Tarayya Turai Deutsche Welle Hausa2009-05-20 A wannan larabar ce, tawagogin China da na Ƙungiyar Tarayya Turai suka shirya wani taro a birnin Prague na Jamhuriya Chek, inda suke tattana batutuwan da suka jiɓanci ma´amila tsakaninsu. Mahalarta wannan taro a ɓangaren tawagar Ƙungiyar Tarayya Turai,sun haɗa da shugaban Jamhuriya Chek, Vaclav Klaus wanda ƙasarsa ke jagorancin EU da...
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi Deutsche Welle Hausa2009-05-16 Gwamnatin Sudan ta zargi ƙasar Chadi da ƙaddamar da hare hare a yankunan dake ƙarƙashin ikonta, tare da bayyana cewar tilas ne a bi hanyoyin siyasa wajen warware rikicin dake tsakanin ƙasashen biyun dake makwabtaka da juna. Kakakin sojojin Sudan, Uthman al-Aghbash, ya shaidawa manema labarai cewar, Chadi ta ƙaddamar da hare hare da jiragen...