Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA2009-11-03 Deutsche Welle Hausa Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone2009-10-15 Deutsche Welle Hausa Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel2009-10-09 Deutsche Welle Hausa A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Labarai | 26.12.20102010-12-26 Deutsche Welle Hausa Ƙungiyar ECOWAS ko kuma CDEAO ta wakilta shugabannin ƙasashen Benin da Saliyo da kuma Cape Verde zuwa ƙasar Cote d'Ivoire a ranar Talata mai zuwa domin...
Labarai | 25.12.20102010-12-25 Deutsche Welle Hausa Kungiyar raya cigaban kasashen Afirka ta yamma ECOWAS ta yi barazanar daukar matakin soji akan shugaban Cote d'Ivoire Laurent Gbagbo idan ya cigaba da yin kunnen kashi yaki sauka ya mika mulki ga Alassane...
Afirka a Jaridun Jamus | 24.12.20102010-12-24 Deutsche Welle Hausa Kamar a makon jiya a wannan makon ma jaridun sun fi mayar da hankali kan rikita-rikitar siyasar ƙasar Cote d'Ivore. A wani labari mai taken an ƙara wa'adin aikin sojojin Majalisar Ɗinkin Duniya jaridar Die Tageszeitung cewa ta yi a Cote d'Ivoire har yanzu abokan gaban Laurent Gbagbo da ya maƙale kan kujerar shugaban ƙasa duk da kayen da sha a zaɓe,...
Labarai | 23.12.20102010-12-23 Deutsche Welle Hausa Majalisar dattawan Amirka ta albarkanci sabuwar yarjejeniyar ƙayyade makaman ƙare-dangi da aka cimma tsakanin Amirka da Rasha. 'Yan majalisa 71...
Siyasa | 22.12.20102010-12-22 Deutsche Welle Hausa Majalisar dokokin ƙasar Hungary ta zartar da wata doka wanda za ta takurwa kafafen yaɗa labarai, a ƙarƙashin dokar hukumomi na iya hukunta duk wata kafar yaɗa labarai da ta rubuta labarin da bai yi wa gwamnati daɗi ba. 'Yan jarida a ƙasar ta Hungary na Allah wadai da wannan manufar ta gwamnatin, wanda ta haɗa har da amfani da yanar gizo, da gidajen...
Labarai | 22.12.20102010-12-22 Deutsche Welle Hausa Allasane Ouattara da hukumar zaɓe ta bayyana a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Côte d'Ivoire yayi kira ga magoya bayansa da su fantsama akan tituna domin nuna ɓacin ransu da...
Zamantakewa | 21.12.20102010-12-21 Deutsche Welle Hausa A dokar Vatikan Muslmi na iya ziyartar wuraren ibada masu tsarki na Kiristoci ba tare da an yi masa iyaka ba, sai dai ba haka lamarin yake ba daga ɓangaren Musulmi inda ake haramtawa Kiristoci ziyarar wuraren ibada masu tsarki kamar Ka'aba. A wasu ƙasashen ma akan hana waɗanda ba musulmi ba ziyarartar Masallatai. A mukalar da wani Kirista ma'abocin...
Labarai | 21.12.20102010-12-21 Deutsche Welle Hausa Rahotanni na nuni da cewar kawo yanzu Mutane a kalla guda uku ne suka mutu yayin da wasu guda 23 suka tagayyara a sakamakom wani harin bam da aka kai...
Zamantakewa | 20.12.20102010-12-20 Deutsche Welle Hausa Sanya shingaye da kone-konen tayoyi da dauki ba dadi akan tituna sune irin abubuwan dake faruwa a birnin Abidjan tun a yan kwanakin da suka wuce, a wasu gundumomi wannan na tunato musu da kazamin fadan da ya barke a tsakanin shekarun 2002 zuwa 2007 wanda ya jefa kasar Cote d'Ivoire cikin yakin basasa. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes...
Siyasa | 20.12.20102010-12-20 Deutsche Welle Hausa Al 'amuran take hakkin bil'adama sai kara tagara sukeyi yanzu haka a kasar Cote d'Ivoire, inda hukumar majalisar dimkin duniya mai kula da kare hakkin dan adam ta bayyana cewa sama da mutane Hamsin ne suka sheka lahira tun soma rikicin siyasar kasar, yayin da majalisar dimkin duniya ta bayyana cewa sama da mutane dari ne a kayi awon gaba da su zoke...
Labarai | 20.12.20102010-12-20 Deutsche Welle Hausa Koriya ta Arewa ta amince da sake dawowar manyan sifetocin Majalisar Ɗinkin Duniya masu gudanar da bincike akan shirinta na nukiliya domin kwantar da tarzoma da ta taso a yankin. Hakan kuwa ya zo ne a...
Labarai | 19.12.20102010-12-19 Deutsche Welle Hausa Nan gaba a yau ne komitin Sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya zai shirya zaman taro na musamman game da halin da ake ciki tsakanin...
Siyasa | 17.12.20102010-12-17 Deutsche Welle Hausa Ƙasar Cote d'Ivoire ta samu kanta a cikin wani mawuyacin hali na rikici tun bayan zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a wajejen ƙarshen watan disemban da ya wuce. Aƙalla mutane 20 suka yi asarar rayukansu sakamakon arangama tsakanin jami'an tsaro da magoya bayan zaɓaɓɓen shugaba Alassane Ouattara a jiya alhamis, kamar yadda yadda aka ba da rahoto a...
Labarai | 17.12.20102010-12-17 Deutsche Welle Hausa Magoya bayan Allassane Ouattara sun sha alwashin ƙaddamar da wani sabon yunƙuri da zai iya kai ga raba Laurent Gbagbo da madafun ikon Côte d'ivoire. Duk da haihawar ƙamari da aka...
Amsoshin takardunku | 16.12.20102010-12-16 Deutsche Welle Hausa A haƙiƙa nin gaskiya wannan waƙa ta samo asali ne daga ƙasar Kamaru. Ba kowane ya fitar da ita ba, illa wasu dakarun da ke kula da badujala na fadar shugaban ƙasa bayan da suka kafa grup ɗinsu mai suna Golden Sounds a shekarar 1986, shekaru 24 ke nan da suka gabata. Karɓuwa da waƙar mai taken Zangalewa ta yi a...
Labarai | 15.12.20102010-12-15 Deutsche Welle Hausa Aƙalla mutane 100 sun jikata a ƙasar Italiya a lokacin wata arangama da ta ɓarke tsakanin jami'an tsaro da kuma waɗanda ke ƙyamar manufofin gwamantin Sylvio...
Labarai | 14.12.20102010-12-14 Deutsche Welle Hausa Frime Ministan Italia Silvio Berlusconi ya tsallake rijiya da baya a ƙuri'ar amincewar da aka kaɗa a majalisar dokokin ƙasar. Daga farko dai anyi...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Martanin Duniya akan zaɓen Iran Deutsche Welle Hausa2009-06-14 Shugabannin duniya sun yi taka tsantsan wajen maida martani game da zaɓen Iran wanda yan adawa ke ƙalubalantar sakamakon da ya baiwa shugaba mai ci Mahmoud Ahmedinejad nasara. Da farko shugabanin ƙasashen duniyar sun ja bakinsu ne sun tsuke ba tare da cewa uffan ba, suna nazarin alámuran da kan je su komo dake nuni da alamun...
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama Deutsche Welle Hausa2009-06-06 Isra´ila ma da Falasɗinawa su ma sun mayar da martani to sai dai ra´ayoyinsu sun bambamta da juna. A cikin wata sanarwa da ta bayar a birnin Ƙudus gwamnatin Isra´ila ta ce kamar shugaba Barack Obama ita ma tana da kyakkyawan fatan samun zaman lafiya da ƙasashen Larabawa. Ta bayyana jawabin na Obama da cewa muhimmi ne wanda ta yi fata zai kai...
Rahotan shekara-shekara na Amnesty. Deutsche Welle Hausa2009-05-28 Ƙungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta fitar da rahotanta na shekara-shekara wanda ke bayyana halin ƙunci na talauci da duniya ke ciki da ƙaruwar take hakkokin jama'a a sassa daban-daban na duniya. Matsalar tattalin arziki da Duniya ke ciki, yana barazana wa rayukan mutane kimanin miliyan 90 waɗanda ke fama da matsanancin...
Taro tsakanin China da Tarayya Turai Deutsche Welle Hausa2009-05-20 A wannan larabar ce, tawagogin China da na Ƙungiyar Tarayya Turai suka shirya wani taro a birnin Prague na Jamhuriya Chek, inda suke tattana batutuwan da suka jiɓanci ma´amila tsakaninsu. Mahalarta wannan taro a ɓangaren tawagar Ƙungiyar Tarayya Turai,sun haɗa da shugaban Jamhuriya Chek, Vaclav Klaus wanda ƙasarsa ke jagorancin EU da...
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi Deutsche Welle Hausa2009-05-16 Gwamnatin Sudan ta zargi ƙasar Chadi da ƙaddamar da hare hare a yankunan dake ƙarƙashin ikonta, tare da bayyana cewar tilas ne a bi hanyoyin siyasa wajen warware rikicin dake tsakanin ƙasashen biyun dake makwabtaka da juna. Kakakin sojojin Sudan, Uthman al-Aghbash, ya shaidawa manema labarai cewar, Chadi ta ƙaddamar da hare hare da jiragen...
Fafaroma a yankin gabas ta tsakiya. Deutsche Welle Hausa2009-05-13 A ci gaba ziyarar da yake yi da nufin ƙarƙafa matakin tuntubar juna tsakanin mabiya addinai daban daban a yankin gabas ta tsakiya, Fafaroma Benedict na goma sha shidda ya yi kira ga samar da 'yan tacciyar ƙasa ga Falasdinawa. A wannan larabar ce Fafaroma Benedict na goma sha shidda, ya buƙaci samar da 'yan tacciyar ƙasa ta Falastinu, kana ya bukaci...