Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA2009-11-03 Deutsche Welle Hausa Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone2009-10-15 Deutsche Welle Hausa Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel2009-10-09 Deutsche Welle Hausa A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Zamantakewa | 11.11.20102010-11-11 Deutsche Welle Hausa Idan ana batun miyagun ƙwayoyi dai akan danganta shi da hodar Iblis da dangoginta. Sai dai ana iya cewar ana samu koma baya dangane da tafiyar da kasuwancin waɗannan miyagun ƙwayoyi. Yanzu haka dai an fi amfani da wasu ababan maye da suka haɗar da ƙwayoyi da dangoginsu. Waɗanda k eda sauƙin samu, sai dai a hannu guda kuma suna da haɗarin gaske,...
Amsoshin takardunku | 11.11.20102010-11-11 Deutsche Welle Hausa Samel Kanyon Doe an haife fe shi ranar shida ga watan Mayu na shekara 1951 a wani gari mai suna Tuzon dake gabacin ƙasar Liberiya. A wannan ƙauye ya fara makarantar Firamari har zuwa 1967 inda ya ci jarabawar shiga Sekandare. Ya yi karatu a makarantar Sakadanri ta Zwedru amma tafiya ba ta yi nisa ba...
Labarai | 11.11.20102010-11-11 Deutsche Welle Hausa Shugabannin ƙasashen duniya suna hallara a birnin Seoul na ƙasar Koriya Ta Kudu domin taron ƙungiyar ƙasashe 20 da suka ci gaba a fannin tattalin arziƙi a duniya wato G20. A lokacin taron dai ana sa ran...
Siyasa | 10.11.20102010-11-10 Deutsche Welle Hausa Sun bayyana hare haren da cewa wani yunƙuri ne na mayar da hannun agogo baya a ƙoƙarin ɗinke ɓaraka tsakanin al'ummomin ƙasar. Kwanaki 10 bayan mummunan harin da aka kai kan wani cocin Katholika a Bagadaza, har yanzu ana ci gaba da kai hare-hare kan Kiristocin Iraqi, inda a wannan Larabar aka sake kai wani harin da ya halaka mutane 10 sannan da...
Labarai | 10.11.20102010-11-10 Deutsche Welle Hausa Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago a Nijeriya ta sanar da shiga cikin yajin aiki akan neman ƙarin albashi kamar yadda ta tsara a yau Laraba, jim kaɗan bayan ganawar da shugabannin ƙungiyar suka yi tare da shugaba Goodluck Jonathan na ƙasar....
Siyasa | 09.11.20102010-11-09 Deutsche Welle Hausa A ranar alhamis mai zuwa ne shuagabannin ƙasashe 20 da suka fi ci gaban tattalin arziƙi a duniya zasu sake hallara a birnin Seoul, fadar mulkin Koriya ta Kudu domin gudanar da taronsu na yini biyu inda zasu yi bitar ire-iren ci gaban da aka samu dangane da matakin da suka cimma daidaituwa kansa akan sabon tsarin kuɗi na duniya. A baya ga haka zasu...
Labarai | 09.11.20102010-11-09 Deutsche Welle Hausa Israila ta ce za ta cigaba da shirinta na gina wasu sabbin gidaje 1300 a yankunan larabawa da ta mamaye a gabashin...
Labarai | 08.11.20102010-11-08 Deutsche Welle Hausa 'Yan sanda a nan Jamus na ci gaba da ƙoƙarin kawar da shingayen da ɗaruruwan masu zanga-zangar adawa da dagwalon sharar nukiliya suka gindaya akan layin dogo domin hana...
Afirka a Jaridun Jamus | 07.11.20102010-11-07 Deutsche Welle Hausa A yau zamu fara ne da ya da zango a ƙasar Cote d'Ivoire, inda a ƙarshen makon da ya wuce aka gudanar da zaɓen shugaban ƙasa karo na farko a cikin tarihin demoƙraɗiyyar ƙasar ta yammacin Afirka. A cikin wani rahoton da ta gabatar ƙarƙashin taken: "Lokacin tsage gaskiya ga 'yan Cote d'Ivoire yayi." Jaridar Die Tageszeitung cewa tayi: "Zaɓen shugaba...
Labarai | 07.11.20102010-11-07 Deutsche Welle Hausa A kasar Birma,an fara kada kuri´ar zaben yan majalisun dokoki, a cikin tsatsauran matakin tsaro. Kimanin mutane miliyan 30 ne ya cencenta su kada...
Siyasa | 05.11.20102010-11-05 Deutsche Welle Hausa A gobe asabar ne idan Allah Ya kai mu shugaban Amirka Barack Obama zai sauka kasar Indiya, zango na farko ga ziyarar kwanaki goma da shugaban zai yi ga kasashen Asiya. Muhimmin abin da zai mayar da hankali kansa a ziyarar tasa dai shi ne maganar tsaro da kuma al'amuran ciniki da halin da ake ciki a Afghanistan da kuma tasirin China a yankin...
Labarai | 05.11.20102010-11-05 Deutsche Welle Hausa Shugabannin ƙasashen Faransa da China sun rattaɓa hannu akan wasu jerin yarjejeniyoyin cinikayaya da ta kai ta darajar biliyon 14 na Euro....
Zamantakewa | 04.11.20102010-11-04 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin Tarrayar Jamus za ta fara wani shirin na baiwa baƙi 'yan ci rani horo, kan sanin ɗabi'u da zaman ta kewar al'ummar Jamus. shirin da aka tsara don inganta sajewar baƙi da jamusawa za'a gudanar da shi ne na zawon shekaru biyar. Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta bayyana wanna sabon tsarin, inda tace ya zama wajibi bayan shekaru...
Amsoshin takardunku | 04.11.20102010-11-04 Deutsche Welle Hausa Kyautar Nobel ya samo asuli daga wani masanin kimiya ɗan ƙasar Sweeden mai suna Alfred Nobel.Ya mutu ba shi da ɗa ko ɗaya.Ban da tsabar ilimi ya tara maƙuddan kuɗaɗe a rayuwarsa, kuma kamin ya mutu sai ya bar wasiya ya ce kar a ba kowa gadon dukiyarsa,kuma ya ce a yi amfani da ita ta fannin ƙara ƙarfin gwiwa ga mutanen da su ka taka rawar...
Labarai | 04.11.20102010-11-04 Deutsche Welle Hausa Tsohon shugaban Kot divuwar wato Henri Konan Bedie da ya zo na uku a zaɓen shugaban ƙasa da ya gudana ranar lahadi ya zargi hukumar zaɓe da yi masa ƙwangen ƙuri'u. A...
Zamantakewa | 03.11.20102010-11-03 Deutsche Welle Hausa Dubban Jamusawa 'yan asalin Turkiya sun fara ƙaura zuwa ƙasar tasu ta asali duk da ƙwarewa ta sana'o'i da kuma ta harshen Jamusaci da suka da ita. Suna yin hakan kuwa saboda kyakyawar damar da suke da ita a can Turkiyar. Emine Sahin dai na zaman wakiliyar waɗanda suke ƙaura zuwa ƙasar ta Turkiya. An haife ta ne a birnin Ankara na ƙasar...
Siyasa | 03.11.20102010-11-03 Deutsche Welle Hausa Kamar dai yadda aka yi hasashe tun da farko 'yan jam'iyyar Republicans sun samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokokin da aka gudanar a Amirka jiya talata, inda suka samu ƙarin kujeru 59. Sai dai kuma ko da yake sun samu nasara a zaɓen majalisar dattawa, amma har yau jam'iyyar Democrats ta shugaba Obama ce ke da rinjaye.Bildunterschrift:...
Labarai | 03.11.20102010-11-03 Deutsche Welle Hausa Jam'iyyar Democrats ta shugaba Obama da ke mulki a ƙasar Amirka ta rasa wasu kujerun da take da su a majalisar dattijan Amirka, ko da shike kuma...
Labarai | 02.11.20102010-11-02 Deutsche Welle Hausa Jamus ta haramta ɗaukacin jiragen sama dake tashi kai tsaye ko kuma ta hanyar yada zango a wasu wurare daga ƙasar Yemen zuwa ƙasar ta Jamus, bayan da hukumomin na Jamus...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Martanin Duniya akan zaɓen Iran Deutsche Welle Hausa2009-06-14 Shugabannin duniya sun yi taka tsantsan wajen maida martani game da zaɓen Iran wanda yan adawa ke ƙalubalantar sakamakon da ya baiwa shugaba mai ci Mahmoud Ahmedinejad nasara. Da farko shugabanin ƙasashen duniyar sun ja bakinsu ne sun tsuke ba tare da cewa uffan ba, suna nazarin alámuran da kan je su komo dake nuni da alamun...
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama Deutsche Welle Hausa2009-06-06 Isra´ila ma da Falasɗinawa su ma sun mayar da martani to sai dai ra´ayoyinsu sun bambamta da juna. A cikin wata sanarwa da ta bayar a birnin Ƙudus gwamnatin Isra´ila ta ce kamar shugaba Barack Obama ita ma tana da kyakkyawan fatan samun zaman lafiya da ƙasashen Larabawa. Ta bayyana jawabin na Obama da cewa muhimmi ne wanda ta yi fata zai kai...
Rahotan shekara-shekara na Amnesty. Deutsche Welle Hausa2009-05-28 Ƙungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta fitar da rahotanta na shekara-shekara wanda ke bayyana halin ƙunci na talauci da duniya ke ciki da ƙaruwar take hakkokin jama'a a sassa daban-daban na duniya. Matsalar tattalin arziki da Duniya ke ciki, yana barazana wa rayukan mutane kimanin miliyan 90 waɗanda ke fama da matsanancin...
Taro tsakanin China da Tarayya Turai Deutsche Welle Hausa2009-05-20 A wannan larabar ce, tawagogin China da na Ƙungiyar Tarayya Turai suka shirya wani taro a birnin Prague na Jamhuriya Chek, inda suke tattana batutuwan da suka jiɓanci ma´amila tsakaninsu. Mahalarta wannan taro a ɓangaren tawagar Ƙungiyar Tarayya Turai,sun haɗa da shugaban Jamhuriya Chek, Vaclav Klaus wanda ƙasarsa ke jagorancin EU da...
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi Deutsche Welle Hausa2009-05-16 Gwamnatin Sudan ta zargi ƙasar Chadi da ƙaddamar da hare hare a yankunan dake ƙarƙashin ikonta, tare da bayyana cewar tilas ne a bi hanyoyin siyasa wajen warware rikicin dake tsakanin ƙasashen biyun dake makwabtaka da juna. Kakakin sojojin Sudan, Uthman al-Aghbash, ya shaidawa manema labarai cewar, Chadi ta ƙaddamar da hare hare da jiragen...
Fafaroma a yankin gabas ta tsakiya. Deutsche Welle Hausa2009-05-13 A ci gaba ziyarar da yake yi da nufin ƙarƙafa matakin tuntubar juna tsakanin mabiya addinai daban daban a yankin gabas ta tsakiya, Fafaroma Benedict na goma sha shidda ya yi kira ga samar da 'yan tacciyar ƙasa ga Falasdinawa. A wannan larabar ce Fafaroma Benedict na goma sha shidda, ya buƙaci samar da 'yan tacciyar ƙasa ta Falastinu, kana ya bukaci...