Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA2009-11-03 Deutsche Welle Hausa Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone2009-10-15 Deutsche Welle Hausa Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel2009-10-09 Deutsche Welle Hausa A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Zamantakewa | 26.10.20102010-10-26 Deutsche Welle Hausa Shugaban tawagar binciken Eckart Conze ya musulta ma'aikatar ta harkokin waje tamkar wata ƙungiya ta miyagun laifuka, wadda ta rufa wa ɗanyyen mulkin 'yan Nazi baya. Ma'aikatar dake da mazauninta a Wilhelmstraße a birnin Berlin, bisa saɓanin yadda take iƙirari, ba wani abin da ta taɓuka na adawa da manufofin 'yan Nazi a wancan lokaci. A maimakon...
Siyasa | 26.10.20102010-10-26 Deutsche Welle Hausa Ƙungiyar dake ƙoƙarin yaƙi da cin hanci da karɓar rashawa tsakanin ƙasashen duniya, wato "Transparancy International" a turance, ta fitar da rahoton ta na shekara ta 2010. Rahoton dai ya nuna gazawar ƙasashe da dama wajen kawar da wannan mummunar al'ada dake kawo naƙasu a fannoni rayuwa daban-daban. A cikin rahoton da ƙungiyar ta fitar ranar...
Labarai | 26.10.20102010-10-26 Deutsche Welle Hausa Ministocin harkokin waje na kasashen kungiyar tarayyar turai wadanda ke gudanar da taro a Luxemburg sun yi ta zazzafar muhawara a game da batun ko ya dace a yiwa kundin...
Afirka a Jaridun Jamus | 25.10.20102010-10-25 Deutsche Welle Hausa A yau dai zamu fara ne da rahoton jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung, wadda ke batu a game da yiwuwar bunƙasar yawan kuɗaɗen jari da 'yan kasuwa na ƙetare ke zubawa a nahiyar Afirka. Jaridar ta ce: "Daidai irin abin dake faruwa a ƙasar Brazil, inda ake samun bunƙasar matasa masu matsakaicin ƙarfin tattalin arziƙi, shi ne ake hangen samuwarsa a...
Siyasa | 25.10.20102010-10-25 Deutsche Welle Hausa A ƙarshen mako ne shafin nan na Internet da ake kira WikiLeaks ya sake wallafa dubban bayanan sirri na sojojin Amirka kan yaƙin Iraƙi. Kuma ko da yake gwamnatin Amirka ta yi takatsantsa a martanin da ta mayar dangane da haka, to amma tambayar da ake yi ita ce yaya girman lahanin da hakan zai yiwa mutuncin ƙasar ta Amirka? Masu iya magana kan ce wai...
Labarai | 25.10.20102010-10-25 Deutsche Welle Hausa Hukumar tarayyar turai ta ce za ta tura wata tawagar jami'an tsaron kan iyaka domin taimakawa kasar Girka shawo kan kwararar bakin haure dake shigowa daga Turkiya. Rahotanni sun ce mafi akasarin bakin...
Zamantakewa | 24.10.20102010-10-24 Deutsche Welle Hausa Birnin Alƙahira na ƙasar Masar wani birnin ne mai fuskoki kimanin dubu ɗaya. A hukumance babban birnin na Masar yana da yawan mutane kimanin miliyan 16, amma mazauna birnin na da imanin cewa yawan mutane da ke a birnin ya zarta wannan adadin. Tuni dai babban birnin na ƙasar Masar ya shiga jerin manyan biranen duniya da ake yiwa laƙabi da Mega...
Labarai | 24.10.20102010-10-24 Deutsche Welle Hausa 'Yan fashin teku a Somaliya sun sace wani jirgin ruwan ɗaukar kaya mallakar ƙasar Girka, amma wanda wani kamfanin ƙasar Singapor ya yiwo hayar sa, a lokacin da ya ke yin jigila a...
Labarai | 23.10.20102010-10-23 Deutsche Welle Hausa Kasar Afiurka Ta Kudu ta zargi kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya da yin hanzari wajen shawo kan rigingimun da suka kunno kai a wasu yankunan da ba na Afirka ba, sabanin yadda ta ke tinkarar na Afirka, inda kasar ta bukaci kwamitin ya kara yin namijin kokari...
Siyasa | 22.10.20102010-10-22 Deutsche Welle Hausa Duk da matsaloli na bashi da matakan tsuke bakin aljihu da ƙasashen yammaci ke fama da shi, amma fa maganar watsi da manufofin raya ƙasashe masu tasowa ba ta ma taso ba. Muhimmin abu shi ne nagartattun hanyoyin da za a bi wajen amfani da kuɗaɗen taimakon. Akan haka ministocin taimakon raya ƙasashe masu tasowa na ƙasashen ƙungiyar tarayyar Turai...
Siyasa | 21.10.20102010-10-21 Deutsche Welle Hausa A yayinda jami'iyyun siyasa da ƙungiyoyin ƙwadago ke kokawa game da asarar membobi da suke yi, a ɗaya ɓangaren kuma ana samun ƙaruwar mutanen dake shiga zanga-zanga, ba a ƙarƙashin tutar wata ƙungiya ba. Wannan maganar ba kawai ta shafi Jamus kaɗai ba ne har ma da sauran ƙasashe, inda mutane ba su da cikakkiyar amanna da 'yan siyasa, a maimakon...
Amsoshin takardunku | 21.10.20102010-10-21 Deutsche Welle Hausa Idi Ami an haishe a garin Aruwa na ƙasar Uganda, amma babu wanda ya san shekara da aka aihe shi.Saidai an tabbatar da cewa ya zo duniya tsakanin 1923 zuwa 1928. Kuma a lokacin da ya ke raye bai fidda mutane jahilci ba game da shekara aihuwarsa. Abinda aka sani dai shine ubansa Andreas Nyabire soja ne a rundunar sojojin ƙasar Sudan zamanin turawan...
Labarai | 21.10.20102010-10-21 Deutsche Welle Hausa Hukumar wasan kwallon kafa ta duniya FIFA ta da dakatar da biyu daga cikin mambobin kwamitin ta dangane da sarƙaƙiyar sayar da ƙuriun su, na ƙasar da zata karɓi baƙunci gasar cin...
Zamantakewa | 20.10.20102010-10-20 Deutsche Welle Hausa A yankin Kashmir dake ƙasar Indiya tarzuma sai ƙaruwa take yi a 'yan makwannin da muke ciki, inda ya kasance lokacin da aka fi zubar da jini a tsawon shekarun da yankin ke yi na samun yancin kai daga Indiya. 'Yan aware na yin ƙira ga ƙasar Indiya da Pakistan su jan'ye dakarunsu a ɗaukacin yankin baki ɗaya. Ƙasar Indiya dai tana fiskantar...
Labarai | 20.10.20102010-10-20 Deutsche Welle Hausa A ƙasar Gini 'yan sanda sun buɗe wuta kan masu zanga-zanga inda suka kashe mutum biyu da raunata wasu da dama. Masu zanga zangar dai suna adawa ne da naɗa sabon shugaban...
Siyasa | 19.10.20102010-10-19 Deutsche Welle Hausa Ziyarar ta shugaban ƙasar Jamus Christian Wulff ta fara ne da tuntuɓar juna a birnin Ankara, fadar mulkin ƙasar Turkiyya. Bayan ajiye furanni a kushewar uban ƙasa Kemal Atatürk. Christian Wull ya gana ido huɗu da takwaransa shugaban ƙasar Turkiyya Abdallah Gül kuma ba'ada bayan haka ya sadu da piraminista Tayyib Erdowan. Kuma ko da yake a halin da...
Labarai | 19.10.20102010-10-19 Deutsche Welle Hausa rahotanin da ke zuwa mana yanzu yanzu nan na cewa wasu yan tawayye sun kai a hare hare a ginin Majalisar Dokoki...
Labarai | 18.10.20102010-10-18 Deutsche Welle Hausa Duban mata sun gudanar da marchi a Bukavu yankin da ke a gabacin Jamhuriyar demokaradiyar kwango,domin nuna damuwarsu, da...
Siyasa | 17.10.20102010-10-17 Deutsche Welle Hausa Hukumar kwallon ƙafa ta duniya wato FIFa tace tana binciken labarin da wata jaridar Birtaniya ta wallafa, wanda yace wasu jam'ian hukumar sun nemi sayar da ƙuri'unsu a lokacin zaɓen ƙasar da za ta dauki nauyin gasar cin kofin duniya wanda ya...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Martanin Duniya akan zaɓen Iran Deutsche Welle Hausa2009-06-14 Shugabannin duniya sun yi taka tsantsan wajen maida martani game da zaɓen Iran wanda yan adawa ke ƙalubalantar sakamakon da ya baiwa shugaba mai ci Mahmoud Ahmedinejad nasara. Da farko shugabanin ƙasashen duniyar sun ja bakinsu ne sun tsuke ba tare da cewa uffan ba, suna nazarin alámuran da kan je su komo dake nuni da alamun...
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama Deutsche Welle Hausa2009-06-06 Isra´ila ma da Falasɗinawa su ma sun mayar da martani to sai dai ra´ayoyinsu sun bambamta da juna. A cikin wata sanarwa da ta bayar a birnin Ƙudus gwamnatin Isra´ila ta ce kamar shugaba Barack Obama ita ma tana da kyakkyawan fatan samun zaman lafiya da ƙasashen Larabawa. Ta bayyana jawabin na Obama da cewa muhimmi ne wanda ta yi fata zai kai...
Rahotan shekara-shekara na Amnesty. Deutsche Welle Hausa2009-05-28 Ƙungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta fitar da rahotanta na shekara-shekara wanda ke bayyana halin ƙunci na talauci da duniya ke ciki da ƙaruwar take hakkokin jama'a a sassa daban-daban na duniya. Matsalar tattalin arziki da Duniya ke ciki, yana barazana wa rayukan mutane kimanin miliyan 90 waɗanda ke fama da matsanancin...
Taro tsakanin China da Tarayya Turai Deutsche Welle Hausa2009-05-20 A wannan larabar ce, tawagogin China da na Ƙungiyar Tarayya Turai suka shirya wani taro a birnin Prague na Jamhuriya Chek, inda suke tattana batutuwan da suka jiɓanci ma´amila tsakaninsu. Mahalarta wannan taro a ɓangaren tawagar Ƙungiyar Tarayya Turai,sun haɗa da shugaban Jamhuriya Chek, Vaclav Klaus wanda ƙasarsa ke jagorancin EU da...
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi Deutsche Welle Hausa2009-05-16 Gwamnatin Sudan ta zargi ƙasar Chadi da ƙaddamar da hare hare a yankunan dake ƙarƙashin ikonta, tare da bayyana cewar tilas ne a bi hanyoyin siyasa wajen warware rikicin dake tsakanin ƙasashen biyun dake makwabtaka da juna. Kakakin sojojin Sudan, Uthman al-Aghbash, ya shaidawa manema labarai cewar, Chadi ta ƙaddamar da hare hare da jiragen...
Fafaroma a yankin gabas ta tsakiya. Deutsche Welle Hausa2009-05-13 A ci gaba ziyarar da yake yi da nufin ƙarƙafa matakin tuntubar juna tsakanin mabiya addinai daban daban a yankin gabas ta tsakiya, Fafaroma Benedict na goma sha shidda ya yi kira ga samar da 'yan tacciyar ƙasa ga Falasdinawa. A wannan larabar ce Fafaroma Benedict na goma sha shidda, ya buƙaci samar da 'yan tacciyar ƙasa ta Falastinu, kana ya bukaci...