Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA2009-11-03 Deutsche Welle Hausa Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone2009-10-15 Deutsche Welle Hausa Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel2009-10-09 Deutsche Welle Hausa A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Zamantakewa | 26.08.20102010-08-26 Deutsche Welle Hausa Ga musulmin Duniya da yake Ramadan na ɗaya daga cikin shika-shikan addinin musunlci, lokaci ne da ke da muhimmacin sosai ga dukkanin musulmin a Duniya baki daya. Idan lokkacin buɗa baki yayi ana shirya ire iren bukukuwan al'adun gargajiya. Birnin Berlin dake dauke da mafi ya yawan al'umman musulmi a nan Jamus ana gudanar da ire iren wadanan...
Labarai | 26.08.20102010-08-26 Deutsche Welle Hausa A Hong Kong, an yi zaman makokin wasu 'yan wannan jiha su 8 da suka gamu da ajalinsu a ƙasar Filipins bayan da wani tsohon ɗan sanda ya yi...
Labarai | 25.08.20102010-08-25 Deutsche Welle Hausa Kantomar Ƙungiyar Tarayyar Turai(EU) kan manufofin ƙetare, Catherine Ashton ta yi Allah wadar da harin 'yan tawaye da ya yi sanadiyar mutuwar...
Siyasa | 24.08.20102010-08-24 Deutsche Welle Hausa A yayin da faɗa ke ƙara yaɗuwa a ƙasar Somaliya, ko da ayau ma ƙungiyar Alshabab dake ɗauke da makamai ta ɗauki alhakin kai hari a wani hotel, kuma harin ya hallaka mutane aƙalla 31 ciki har yan majalisar dokoki shida. A tsakanin jiya da yau faɗanda dakarun gwamnati marar madafun iko da kuma ƙungiyar tsagerun Alshabab, ya hallaka mutane kimanin 60....
Siyasa | 23.08.20102010-08-23 Deutsche Welle Hausa Daren 23 ga watan Agustan shekarar 1990 na zaman dare mai tarin muhimmaci a tarihin Tarayyar Jamus, bayan yaƙin duniya na biyu, saboda kasancewarsa daren da a cikinsa mahukunta a gabashin birnin Berlin suka tsai da shawarar haɗe ɓangarensu wato Jamus ta Gabas da Jamus ta Yamma.Halima Balaraba Abbas na da karin bayani.........
Labarai | 22.08.20102010-08-22 Deutsche Welle Hausa Manyan jam'iyun biyu da ƙasar Australiya ta ƙunsa sun fara zawarcin sauran jam'iyun da nufin ƙulla ƙawance da zai bai wa ɗayansu damar...
Labarai | 21.08.20102010-08-21 Deutsche Welle Hausa A ƙasar Australiya, ƙididdigar da aka gudanar bayan rufe runfunan zaɓe ta nunar da cewa firaminista Julia Gillard mai ci a yanzu ta samu nasarar yin tazarce, sakamakon ƙwarya-ƙwaryar rinjaye da...
Siyasa | 20.08.20102010-08-20 Deutsche Welle Hausa A babban taron Majalisar Dinkin Duniya da ya guadana ranar Alhamis a birnin New York domin ƙara jan hankalin duniya game da bukatar taimakawa mutanen da ambaliyar ruwa ta tagayyara a Pakistan, ƙasashe da dama sun amsa kiran inda suka sanar da ƙarin gudunmawar agaji. Tun farko dai Majalisar Ɗinkin Duniyar ta buƙaci taimakon gaggawa na tsabar kuɗi...
Afirka a Jaridun Jamus | 20.08.20102010-08-20 Deutsche Welle Hausa To jaridun na Jamus a wannan mako sun rubuta sharhuna masu tarin yawa game da nahiyar mu ta Afrika, tun daga sakamakon zaben kasar Rwanda da halin da ake ciki na rashin tsaro a Somalia da batun yunwa dake barazana a jamhuriyar Niger. A baya-bayan nan batun gurbacewar ruwa a...
Amsoshin takardunku | 20.08.20102010-08-20 Deutsche Welle Hausa Shekaru da dama kenan dai ake bada labarin wannan mashigi ko tsibiri na Bermuda Triangle kamar yadda aka san shi. Labaran da kuma yake tattare da ban al'ajabi da kuma bantsoro. Shidai wannan mashigi yayi kan iyaka ne da yankin ruwan Florida na Amirka da tsibirin Bahamas da kuma Karebiyan, sai kuma tekun Atilantika ta gabas har...
Labarai | 20.08.20102010-08-20 Deutsche Welle Hausa Hukumomin Sojin Jamus sun wanke wani tsohon kwamandan Sojin ƙasar a Afganistan, wanda ya bada umarnin kai hari akan wasu tankunan...
Siyasa | 19.08.20102010-08-19 Deutsche Welle Hausa Da yawa daga cikin al'umar Iraƙi sun bayyanar da fargabansu game da taɓarɓarewar al'amuran tsaro da kuma rashin kwanciyar hankali bayan janyewar dakarun Amirka daga wannan ƙasa. A lokacin da a ɓangare wasu 'yan ƙasar Iraƙi ke bayyana jin daɗinsu game da janyewar dakarun Amirka da suke wa kallon 'yan mamaya dubi ga alƙalumma da ke...
Labarai | 19.08.20102010-08-19 Deutsche Welle Hausa Da safiyar wannan Alhamis ne dakarun Amirka suka fara barin ƙasar Iraƙi kusan makonni biyu gabannin cikar wa'adin da shugaban Amirka...
Siyasa | 18.08.20102010-08-18 Deutsche Welle Hausa Tsawon makonni biyu da suka wuce, ambaliyar ruwa ta mamaye fiye da kashi ɗaya cikin biyar na faɗin ƙasar Pakistan, yanayin da ke zama mafi tsanani da ƙasar ta fuskanta a tsawon tarihi. A lokacin wata ziyara da ya kai yankunan da wannan bala'i ya shafa, sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Ban Ki Moon, ya yi kiran samar da taimakon gaggawa na tsabar...
Zamantakewa | 18.08.20102010-08-18 Deutsche Welle Hausa A dai shekarun da suka gabata an ba da ma'anoni da dama ga shafukan Internet irinsu facebook da Myspace da kuma Xing da ke zaman dadalin ƙulla ƙawance da sada zumunci. Shafukan kulla kawance da sada zumunci a duniya sai kara samun bunkasa suke yi dubi ga miliyoyin masu amfani da yanar gizo dake kara yin turuwa domin shiga wadannan shafuka. Ko...
Labarai | 18.08.20102010-08-18 Deutsche Welle Hausa Ƙungiyar Tarayyar Tuai(EU) na shirin gudanar da taro yin karo-karo, domin tallafa wa ƙasar Pakistan da ke cikin mawuyacin hali sakamakon ambaliyar a ta rutsa da ita. A jiya...
Labarai | 17.08.20102010-08-17 Deutsche Welle Hausa Friministan ƙasar Isra'ila Benjamin Netanyahu, ya bayyana kyaukkyawan fatan cewa na ba da daɗewa za a koma...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Martanin Duniya akan zaɓen Iran Deutsche Welle Hausa2009-06-14 Shugabannin duniya sun yi taka tsantsan wajen maida martani game da zaɓen Iran wanda yan adawa ke ƙalubalantar sakamakon da ya baiwa shugaba mai ci Mahmoud Ahmedinejad nasara. Da farko shugabanin ƙasashen duniyar sun ja bakinsu ne sun tsuke ba tare da cewa uffan ba, suna nazarin alámuran da kan je su komo dake nuni da alamun...
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama Deutsche Welle Hausa2009-06-06 Isra´ila ma da Falasɗinawa su ma sun mayar da martani to sai dai ra´ayoyinsu sun bambamta da juna. A cikin wata sanarwa da ta bayar a birnin Ƙudus gwamnatin Isra´ila ta ce kamar shugaba Barack Obama ita ma tana da kyakkyawan fatan samun zaman lafiya da ƙasashen Larabawa. Ta bayyana jawabin na Obama da cewa muhimmi ne wanda ta yi fata zai kai...
Rahotan shekara-shekara na Amnesty. Deutsche Welle Hausa2009-05-28 Ƙungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta fitar da rahotanta na shekara-shekara wanda ke bayyana halin ƙunci na talauci da duniya ke ciki da ƙaruwar take hakkokin jama'a a sassa daban-daban na duniya. Matsalar tattalin arziki da Duniya ke ciki, yana barazana wa rayukan mutane kimanin miliyan 90 waɗanda ke fama da matsanancin...
Taro tsakanin China da Tarayya Turai Deutsche Welle Hausa2009-05-20 A wannan larabar ce, tawagogin China da na Ƙungiyar Tarayya Turai suka shirya wani taro a birnin Prague na Jamhuriya Chek, inda suke tattana batutuwan da suka jiɓanci ma´amila tsakaninsu. Mahalarta wannan taro a ɓangaren tawagar Ƙungiyar Tarayya Turai,sun haɗa da shugaban Jamhuriya Chek, Vaclav Klaus wanda ƙasarsa ke jagorancin EU da...
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi Deutsche Welle Hausa2009-05-16 Gwamnatin Sudan ta zargi ƙasar Chadi da ƙaddamar da hare hare a yankunan dake ƙarƙashin ikonta, tare da bayyana cewar tilas ne a bi hanyoyin siyasa wajen warware rikicin dake tsakanin ƙasashen biyun dake makwabtaka da juna. Kakakin sojojin Sudan, Uthman al-Aghbash, ya shaidawa manema labarai cewar, Chadi ta ƙaddamar da hare hare da jiragen...
Fafaroma a yankin gabas ta tsakiya. Deutsche Welle Hausa2009-05-13 A ci gaba ziyarar da yake yi da nufin ƙarƙafa matakin tuntubar juna tsakanin mabiya addinai daban daban a yankin gabas ta tsakiya, Fafaroma Benedict na goma sha shidda ya yi kira ga samar da 'yan tacciyar ƙasa ga Falasdinawa. A wannan larabar ce Fafaroma Benedict na goma sha shidda, ya buƙaci samar da 'yan tacciyar ƙasa ta Falastinu, kana ya bukaci...