Shekara daya da kama mulkin Obama2010-01-20 Deutsche Welle Hausa A cikin watan janairun shekara ta 2008 ne Barack Obama ya kama aikinsa a fadar mulki ta White House bayan lashe zaɓen da aka gudanar a shekara ta 2007, inda ya riƙa yayata cewar: I zamu iya, wato "Yes we can" da turanci a yaƙinsa na neman zaɓe. To sai dai kuma kimanin shekara ɗaya bayan kama ragamar mulkin an tabbatar cewa hatta mutum kamar Obama,...
Taimakon Jamus ga kasar Haiti2010-01-14 Deutsche Welle Hausa Gwamnatin ƙasar Jamus ta aika da agaji na Yuro miliyan ɗaya, don bada agajin gaggawa ga waɗanda girgizar ƙasar ya shafa a ƙasar Haiti. A wata wasiƙar da ministan harkokin wajen Jamus Westerwelle ya aika, ya kwatanta abun da wani bala'ine wanda ya zama wajibi gwamnatin Jamus ta kai ɗauki. Usman Shehu Usman na da ci gaban rohoto. An amince da...
Shekara guda bayan kare yakin Gaza2009-12-29 Deutsche Welle Hausa A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai...
Manufofin ƙetare na shugaba Obama2009-12-10 Deutsche Welle Hausa A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift: Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU2009-11-20 Deutsche Welle Hausa A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi2009-11-05 Deutsche Welle Hausa Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin2009-11-04 Deutsche Welle Hausa Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA2009-11-03 Deutsche Welle Hausa Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya. Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
Rahoton Goldstone2009-10-15 Deutsche Welle Hausa Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
Obama ya samu lambar yabo ta Nobel2009-10-09 Deutsche Welle Hausa A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
Labarai | 30.05.20102010-05-30 Deutsche Welle Hausa Kimanin mutane miliyan 30 ne, ya cencenta su fito yau a ƙasar Kolambiya domin zaɓen shugaban ƙasa daga jerin...
Siyasa | 29.05.20102010-05-29 Deutsche Welle Hausa A daidai lokacin da hankula suka karkata wajen jiran sakamakon zaɓen da aka shirya, sai kwatsam babu zato babu tsammani, gwamnatin Ethiopiya ta toshe hanyoyin sauraron shirye-shiryen Rediyo Deutsche Welle na harshen Amharish. Cimma dai wannan ba shi ne karon farko ba, da gwamnatin Ethiopiya ta rufe tashoshin samar da shirye- shiryen Rediyo Deutsche...
Afirka a Jaridun Jamus | 29.05.20102010-05-29 Deutsche Welle Hausa Daga cikin batutuwan da suka shiga kannun rahotannin jaridun Jamus dangane da nahiyar Afirka a wannan makon dai har da halin da ake ciki a game da zaɓen ƙasar Habasha. A cikin nata rahoton jaridar Die Tageszeitung cewa tayi: "Ƙasashe da dama suka yi kakkausan suka akan zaɓen majalisar dokokin da aka gudanar a ƙasar Habasha ƙarshen makon da ya...
Labarai | 29.05.20102010-05-29 Deutsche Welle Hausa Ƙasashen da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar hana yaɗuwar makaman nukiliya a duniya, sun cimma daidaito kan wani saban...
Labarai | 28.05.20102010-05-28 Deutsche Welle Hausa Wani abu da ya fashe a gabacin ƙasar Indiya, ya yi sanadiyar kaucewar wani jirgin ƙasa daga kan hanyarsa. Jirgin wanda ya taso daga...
Siyasa | 27.05.20102010-05-27 Deutsche Welle Hausa Shekara ta 2009 akwai faranta rai, a wani ɓanggaren kuma har yanzu yan siyasa na ci gaba da kawo koma baya bisa abinda ya shafi kare haƙƙin bil'adama, kuma dolene a yi yunƙuri kawo ƙarshen muzgunawa jama'a wannan shine abinda ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty ta gabatar a rohotonta bayan alƙaluiman da ta tattara na shekarar. Shekarar bara...
Amsoshin takardunku | 27.05.20102010-05-27 Deutsche Welle Hausa An dai kafa wannan ƙungiya ta Tamil Tigers ce a ranar 5 ga watan Mayun shekakar 1976 da nufin kafa wata 'yantacciyar ƙasar 'yan ƙabilar Tamil a yankin Arewacin Sri lanka kafin a murƙusheta a watan mayun shekarar 2009. Wato dai ta shafe shekaru 33 tana fafutukan kafa yankin na Tamil a...
Labarai | 27.05.20102010-05-27 Deutsche Welle Hausa Kamfanin mai na BP yace yunƙurinsa na biyu, wajen toshe man dake tsiyaya a tekun Mexiko yana tafiya kamar yadda aka tsara, sai dai...
Siyasa | 26.05.20102010-05-26 Deutsche Welle Hausa A ci gaba da ziyar da take yi a gabas ta tsakiya shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta taɓo batuwa da dama waɗanda suka haɗa da batun samar da zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Palsɗinawa da dama batun da yashafi nukilyar ƙasar Iran. Da ta ke ganawa da jam'an ƙasar Saudiya, shugabar gwamnatin Jamus, ta saurari irin koke koken da mahukuntan...
Zamantakewa | 26.05.20102010-05-26 Deutsche Welle Hausa A karo na huɗu a wannan makon ƙwararru da masu sha'awar neman ƙarin ilimi ta yanar gizo a ƙasashen Afirka suka hallara a Lusakan Zambiya domin tattauna muhimmancin yanar gizo wajen neman ilimi. Kuma ko da yake ba a dukkan sassa na Afirka ne akan san wannan hanya ta neman ilimi ta yanar gizo ba, amma a wani ƙauye dake can ƙuryar ƙasar Zambiya tuni...
Siyasa | 25.05.20102010-05-25 Deutsche Welle Hausa Rundunar sojin ƙasar Koriya ta Arewa ta zargi mayaƙan ruwan Koriya ta kudu da yin kutse cikin iyakokin ruwanta, inda ta yi barazanar ɗaukar matakin soji - a matsayin mayar da martani ga abinda ta ƙira shisshigin da Koriya ta kudu ke yi mata. Wannan zargin da Koriya ta arewa ke yiwa Koriya ta kudun dai, ya zo ne a dai dai lokacin da ake ci gaba da...
Labarai | 25.05.20102010-05-25 Deutsche Welle Hausa Jam'iyyar dake mulki a ƙasar Habasha ta yi ƙiran gudanar da gangamin murnar nasarar manyan zaɓukan ƙasar da aka gudanar a ranar Lahadin data gabata. Sai dai...
Labarai | 24.05.20102010-05-24 Deutsche Welle Hausa Ministan harkokin wajen Jamus Guido Westerwelle yayi kira ga shugabannin yankin gabas ta tsakiya dasu bada tasu gudumawar wajen kawo zaman...
Labarai | 22.05.20102010-05-22 Deutsche Welle Hausa A ƙalla mutane 160 suka mutu a cikin wani haɗarin jirgin sama da ya auku a kuɗancin ƙasar Indiya .Jirgin samfarin Boeing 737 na...
Siyasa | 21.05.20102010-05-21 Deutsche Welle Hausa A ranar lahadin nan mai zuwa ce al'umar ƙasar Ethiopia za su fita domin kaɗa ƙuri'a a zaɓen majalisun dokoki. Wannan zaɓen dai zai kasance zakaran gwajin dafi bayan tarzomar da biyo bayan rikice rikicen da suka faru a zaɓen shekarar 2005 wanda janyo hasarar rayukan mutane kimanin 200. Bugu da ƙari zaɓen zai fayyace ko ƙasashe masu bada taimakon jin...
Afirka a Jaridun Jamus | 21.05.20102010-05-21 Deutsche Welle Hausa A halin yanzun dai makonni uku ne kacal suka rage dangane da gasar ƙwallon ƙafa ta cin kofin duniya a Afirka ta Kudu a saboda haka bai zama abin mamaki ba kasancewar a wannan makon batutuwa masu nasaba da gasar da kuma tarihin wasu yankuna na nahiyar Afirka su ne suka mamaye kanun rahotannin da jaridun na Jamus suka gabatar game da nahiyar ta mu ta...
Siyasa | 20.05.20102010-05-20 Deutsche Welle Hausa Ƙasashen Burazil da Turkiya sun gargaɗi kwamitin tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya bisa sabbin takunkumi kan ƙasar Iran. Inda suka ƙira ƙasashen 15 dake da wakilci a kwamitin sulhu da su, bada damar ci gaba da tattaunawa. ƙasar Jamus da mammaben majalsar na dinduin biyar suna tsara wani daftari, da za'ayi aiki da shi, amma masana na cewa ba lallai...
Rikicin Birnin Ƙudus Deutsche Welle Hausa2009-10-07 A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Deutsche Welle Hausa2009-10-05 A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin Jamus a Afghanistan. A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Deutsche Welle Hausa2009-08-25 Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Deutsche Welle Hausa2009-07-18 Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
Martanin Duniya akan zaɓen Iran Deutsche Welle Hausa2009-06-14 Shugabannin duniya sun yi taka tsantsan wajen maida martani game da zaɓen Iran wanda yan adawa ke ƙalubalantar sakamakon da ya baiwa shugaba mai ci Mahmoud Ahmedinejad nasara. Da farko shugabanin ƙasashen duniyar sun ja bakinsu ne sun tsuke ba tare da cewa uffan ba, suna nazarin alámuran da kan je su komo dake nuni da alamun...
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama Deutsche Welle Hausa2009-06-06 Isra´ila ma da Falasɗinawa su ma sun mayar da martani to sai dai ra´ayoyinsu sun bambamta da juna. A cikin wata sanarwa da ta bayar a birnin Ƙudus gwamnatin Isra´ila ta ce kamar shugaba Barack Obama ita ma tana da kyakkyawan fatan samun zaman lafiya da ƙasashen Larabawa. Ta bayyana jawabin na Obama da cewa muhimmi ne wanda ta yi fata zai kai...
Rahotan shekara-shekara na Amnesty. Deutsche Welle Hausa2009-05-28 Ƙungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta fitar da rahotanta na shekara-shekara wanda ke bayyana halin ƙunci na talauci da duniya ke ciki da ƙaruwar take hakkokin jama'a a sassa daban-daban na duniya. Matsalar tattalin arziki da Duniya ke ciki, yana barazana wa rayukan mutane kimanin miliyan 90 waɗanda ke fama da matsanancin...
Taro tsakanin China da Tarayya Turai Deutsche Welle Hausa2009-05-20 A wannan larabar ce, tawagogin China da na Ƙungiyar Tarayya Turai suka shirya wani taro a birnin Prague na Jamhuriya Chek, inda suke tattana batutuwan da suka jiɓanci ma´amila tsakaninsu. Mahalarta wannan taro a ɓangaren tawagar Ƙungiyar Tarayya Turai,sun haɗa da shugaban Jamhuriya Chek, Vaclav Klaus wanda ƙasarsa ke jagorancin EU da...
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi Deutsche Welle Hausa2009-05-16 Gwamnatin Sudan ta zargi ƙasar Chadi da ƙaddamar da hare hare a yankunan dake ƙarƙashin ikonta, tare da bayyana cewar tilas ne a bi hanyoyin siyasa wajen warware rikicin dake tsakanin ƙasashen biyun dake makwabtaka da juna. Kakakin sojojin Sudan, Uthman al-Aghbash, ya shaidawa manema labarai cewar, Chadi ta ƙaddamar da hare hare da jiragen...
Fafaroma a yankin gabas ta tsakiya. Deutsche Welle Hausa2009-05-13 A ci gaba ziyarar da yake yi da nufin ƙarƙafa matakin tuntubar juna tsakanin mabiya addinai daban daban a yankin gabas ta tsakiya, Fafaroma Benedict na goma sha shidda ya yi kira ga samar da 'yan tacciyar ƙasa ga Falasdinawa. A wannan larabar ce Fafaroma Benedict na goma sha shidda, ya buƙaci samar da 'yan tacciyar ƙasa ta Falastinu, kana ya bukaci...