Hausa News Sources:
 
Newly appointed European Council President Herman Van Rompuy walks towards a media conference room at the European Council building in Brussels, Thursday, Nov. 19, 2009. Sabbin Shugabannin Ƙungiyar Tarayyar Turai EU 2009-11-20
Deutsche Welle Hausa
A jiya ne ƙungiyar tarrayar turai ta zaɓi sabon shugaban ƙasa na ƙungiyar na farko, muƙamin da aka baiwa  Piraiminstan ƙasar Beljium, an kuma zaɓi wanda zai shugabacin harkokin siyasa na ƙetare a ƙungiyar, inda 'yar ƙasar Birtaniya wacce ke riƙe da muƙamin komishiniyar kasuwanci na ƙungiyar EU a halin yanzu. Usman Shehu Usman na ɗauke da ƙarin...
 
Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi Taɓarɓarewar tsaro a Iraƙi 2009-11-05
Deutsche Welle Hausa
Watanni uku bayan janyewar dakarun Amurka daga manyan biranen ƙasar Iraq, har yanzu halin da ake ciki na rashin tsaro a ƙasar bai inganta ba. Kusan a kullum sai an kai hare hare da ke halaka mutane da dama. Farin cikin farko bayan sanar da janyewar dakarun na Amurka, yanzu haka ya kau a yankuna da dama, a maimakon haka zai zaman zulumi da fargabar...
 
Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin Shekaru 20 bayan faɗuwar katangar Berlin 2009-11-04
Deutsche Welle Hausa
Bayan wata ɗaya kacal da kammala bikin samun shekaru 40 da kafa ƙasar Jamus ta Gabas katangar da ta raba birnin Berlin gida biyu ta rushe a ranar bakwai ga watan oktoban shekara ta 1989. Kuma kusan shekara ɗaya bayan haka a daidai ranar uku ga watan oktoba sabbin jihohi biyar da aka sake kafawa a yankin Jamus ta Gabas suka shigga tutar tarayyar...
 
Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA Amincewar Iran da Shawarar Hukumar IAEA 2009-11-03
Deutsche Welle Hausa
Daulolin ƙasashe masu ƙarfin tatalin arzikin masna´antu sun sake yin kira ga ƙasar Iran, da ta amince da sharuɗɗan da Majalisar Ɗinkin Duniya ta gindaya mata kan shirin ta na makamashin nukliya.  Wannan matsin lambar ta zo ne a yayin da ƙasar Iran tace ta amince da sayan makamashin nukliya kai tsaye daga ƙasashen yamma a mai makon aikawa da...
 
Rahoton Goldstone Rahoton Goldstone 2009-10-15
Deutsche Welle Hausa
Palasɗinawa da Larabawa sun bayyana rashin amincewar su da shawarar da kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayar dake buƙatar Palasɗinawa da Israila su kafa kwamitocin cikin gida domin duba zargin aikata laifukan yaƙin da rahoton majalisar ta ɗinkin duniya ta gabatar. A maimakon haka sun buƙaci  babban sakataren majlisar ta ɗinkin...
 
President Barack Obama delivers an address on national security, terrorism, and the closing of Guantanamo Bay prison, Thursday, May 21, 2009, at the National Archives in Washington. Obama ya samu lambar yabo ta Nobel 2009-10-09
Deutsche Welle Hausa
A ranar juma'ar nan ne kwamitin dake bada kyautan Nobel ta Duniya dake Norway ta sanar da sunan shugaban Amirka Barak Obama a matsayin wanda ya lashe kyautan Nobel na zaman lafiya na wannan shekara. Kwamitin ta bada wannan kyautan zaman lafiya ne bisa ƙoƙarin da shugaban na Amirka yake takawa wajen samar da zaman lafiya a Duniya baki ɗaya. Shugaban...
 
Rikicin Birnin Ƙudus Rikicin Birnin Ƙudus 2009-10-07
Deutsche Welle Hausa
A jiya talata mahukuntan Isra'ila sun tsare Sheikh Raed Salah, mai tsananin kishin Islama har tsawon sa'o'i da dama. Kuma ko da yake an sake shi daga bisani, amma kuma an hana masa sanya ƙafa a birnin Ƙudus tsawon kwanaki talatin masu zuwa, wai saboda kiran da yayi ga musulmi da su taimaka wajen kare makomar masallacin alAqsa, wanda mahukuntan...
 
Makomar manufofin Jamus a Afghanistan Makomar manufofin Jamus a Afghanistan 2009-10-05
Deutsche Welle Hausa
A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labaru a Jamus ta ruwaito cewa zaá ƙara yawan dakarun ƙasar a Afghanistan izuwa sojoji 7,000, to amma tuni maáikatar tsaro ta yi watsi da wannan rahoton da cewa jita-jita ne kawai. A saboda haka dai babu wani sauyin alƙibla a dangane da manufofin  Jamus a Afghanistan.  A yanzu haka dai Jamus na da sojoji...
 
Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi Matakan CIA na yiwa fursinoni tambayoyi 2009-08-25
Deutsche Welle Hausa
Daga cikin waɗannan matakai har da barazanar kisan kai da fyaɗe da halaka 'ya'ya ko mata da uwayen fursinonin da lamarin ya shafa. Tuni dai ma'aikatar shari'a ta ƙasar Amurka ta ba da umarnin binciken lamarin dalla-dalla. "Har abada ba zamu ɗauki wani matakin da ka iya zama barazana ga makomar tsaron lafiyar Amurkawa akan hukumar CIA ba. Ba zamu sa...
 
Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango Me ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango 2009-07-18
Deutsche Welle Hausa
Tambaya: Fatawarmu ta wannan makon ta fito daga hannun mai sauraronmu a yau da kullum, Malam Jamilu Abdussalam daga jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. Malamin cewa ya yi, wane dalili ne ya sa aka canja sunan ƙasar Zayar zuwa Kwango? Yanzu kenan akwai ƙasashe biyu masu suna Kwango! A gaskiya abin na da rikitarwa! Dafatan za ku yi min cikakken bayani....
 
Shekara guda bayan kare yakin Gaza 2009-12-29
Deutsche Welle Hausa
A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe  yankin su da Israila tayi,  amma  ga mazauna Israila din yakin Gaza  abu ne da ya zama tarihi Schlomi Eldar  ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya  wani film da zai...
 
Halin da ake ciki a Iran 2009-12-24
Deutsche Welle Hausa
A ci gaba da kai ruwa rana da akeyi tsakanin ɓangaren 'yan adawa da kuma hukumomin ƙasar Iran. Hukumomin na Iran sun haramta gudanar da duk wani taron addu'oi na tunawa da marigayi Ayatollah Hossein Ali Montazeri wanda ya rasu a makon jiya a birnin Qum. A wani rahoto da shafin yanar sadarwar ɓangaren 'yan adawar ƙasar ta Iran suka fitar a yau, sun...
 
Kirsimetti a Jamus ga waɗanda ba Kiristoci ba 2009-12-24
Deutsche Welle Hausa
Yayin da a tsakiyar birane kuma ake kakkafa kasuwannin Kirsmetti. Su ma kafoffin yaɗa labaru musamman gidajen telebijin ba a bar su a baya wajen gabatar da shirye shirye na bikin kirsmeti ba. To sai dai kimanin kashi 70 cikin 100 na Jamusawa ne Kiristoci, yayin da ake ƙara samu wasu mazauna cikin ƙasar da babu ruwansu da wannan al´ada ta bikin...
 
Muradun yara a lokacin bukin Krisimeti 2009-12-24
Deutsche Welle Hausa
 Gabannin bukukuwan Krisimeti, a sassa daban-daban na Duniya, yara kan rubuta wasiku inda suke bayyana muradan irin kyaututtuka  da suke son samu tare da gabatar da wasu tambayoyi cikin wasikun  da ke bukatar amsarsu. Wani yanki dake gabashin birnin Koln dai na ɗaya daga cikin wuraren da amsoshin irin waɗannan wasiku ke fitowa. Domin...
 
Tarihin Zinedine Yazid Zidane 2009-12-24
Deutsche Welle Hausa
Cikakken sunan Zinedine dai shine, Zinedine Yazid Zidane. kuma an haife shine a ranar 23 ga watan junin shekarar 1972. Wato yanzu  yana da shekaru 37 a duniya. Sunayen Iyayen Zidane dai sune Ismail da Malika kuma dukkanin su musulmai ne larabawa da suka fito daga ƙasar Algeriya. kuma sunyi hijirah ne zuwa faransan a 1953, inda kuma suka zauna...
 
Halin da ake ciki a Zimbabwe 2009-12-23
Deutsche Welle Hausa
Ba'a daɗe ba da ji daga bakin shugaba Robert Mugabe na Zimbabwe cewar gwamnatin haɗin gambiza da aka kafa a ƙasar ba zata yi ƙarko ba. Kuma ko da yake har yau ana ci gaba da fama da gwagwarmayar riƙe madafun mulki a ƙasar ta Zimbabwe, amma fa a ɗaya ɓangaren akwai kyakkyawan fata game da ɗorewar gwamnatin. Shugaba Robert Mugabe da abokin gabarsa...
 
Za'a rufe sansanin baƙin haure na Lampedusa 2009-12-22
Deutsche Welle Hausa
Tsibirin Lampedusa dake a ƙasar Italiya ya kasance wani babban sansani, inda mahukuntan ƙasar ta Italiya ke tsugunar da baƙin haure. Yanzu haka sansanin ya cika maƙel kuma a sandiyar haka, ƙungiyoyin kare haƙƙin bil'adam su ke zargin mahukuta a Rom, da rashin kula da bil'adama, abinda ya sa yanzu suka shirya rufe sansanin. Mazauna a wannan sansani...
 
Turkiya da Siriya su na ƙarfafa hulɗa tsakninsu 2009-12-22
Deutsche Welle Hausa
Firayim ministan ƙasar Turkiya RacepTayyip Erdogan ya kai wata ziyara a ƙasar Siriya, wannan ziyarar za ta ƙarfafa hulɗar dangantaka tsakanin ƙasahen biyu. wanda za ta haɗa da tattalin azriki da siyasa. Shugaban ƙasar Siriya Bashar Al'assad ya na kai kawo domin dawo da martabar ƙasar a siyasar duniya,...
 
Farmakin sojin Pakistan kan Taliban 2009-12-21
Deutsche Welle Hausa
Hafsan hafsoshin sojin Amirka Michael Mullen wanda a kwanakin bayan nan ya kai ziyara birnin Islamabad ya bayyana farmakin da sojin Pakistan ke yi a Waziristan da cewa kwalliya na mayar da kuɗin sabulu. "An yi wa abin shiri mai kyau, kuma ana aiwatar da shi yadda ya kamata." Ba safai dai Amirka ke yabawa da aikin rundunar sojin Pakistan ba. Alal...
 
Taron Kopenhagen da matsalolin sauyin yanayi 2009-12-21
Deutsche Welle Hausa
Maimakon yarjejeniyar, alƙawari aka ɗauka don a samu sukunin tattaunawa kan batun yanayin a cikin watanni masu zuwa. To sai dai a daidai wurin da ´yan siyasa suka gaza, ƙungiyoyin farar hula na ƙasa da ƙasa ne suka nuna bajimta. Taron ƙolin kan sauyin yanayi yayi kama da wani bikin ɗaurin aure wanda ya sauya zuwa wata jana´iza. Duk ƙasashen duniya...
 
Iran na ƙoƙarin yin tasiri a Afirka 2009-12-18
Deutsche Welle Hausa
Ɗaya daga cikin batutuwan da jaridun na Jamus suka mayar da hankali kansa a wannan makon dai shi ne yadda ƙasar Iran ke neman yin tasiri a ƙasashen Afirka. Jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung tayi nazari tana mai cewar: "Daga cikin manufofin ƙasar Iran har da ƙoƙarin faɗaɗa dangantakarta da ƙasashen Afirka da na kudancin Amirka. A ƙarƙashin wani...
 
Matsayin kasashen Afrika a taron Copenhagen 2009-12-17
Deutsche Welle Hausa
Afirka dai ita ce nahiyar da tafi fama da raɗaɗin ɗimamar yanayin samaniya. An yi hasashen cewar mutane kimanin miliyan 75 zuwa miliyan metan da hamsin zasu fuskanci matsalar ƙarancin ruwa sakamakon farin da zai addabi nahiyar. A daura da haka yankunan nahiyar dake gaɓar teku zasu fuskanci barazanar ambaliyar ruwa sakamakon cikowar ruwan teku....
 
Sammacin kama Tsohuwar Ministan harkokin wajen Israila Tzipi Livni 2009-12-16
Deutsche Welle Hausa
Israela ta yi Allah wadai da sammacin da ƙasar Birtaniya ta bayar na a kamo tsohuwar ministar harkokin wajen ƙasar Zipi Livni. Wannan Sammacin ya tada hankalin mahukuntan Israela, inda suke jin tsoron cewa hakan zai hana jami'anta fita daga ƙasar.    Da yake mai da martani muƙaddashin Firayim ministan ƙasar Yahuduwa Silvan Schalom ya...
 
Tarihin Tsohon shugaban ƙasar Honduras Zelaya 2009-12-15
Deutsche Welle Hausa
To cikakken sunan tsohon shugaban na Hoduras dai shine Jose Manuel Zelaya Rosales, kuma an haife shi a ranar 20 ga watan satumban shekarar 1952 a wani gari mai suna Juticalpa a yankin Olancho. Zelaya ya kasance Babba daga cikin 'ya'ya huɗu da mahaifin sa ya haifa.Bayan daya isa shiga makaranta, an saka shi a makarantar Firamare mai suna Nino Jesus...
 
Tarihin Tsohon shugaban ƙasar Honduras Manuel Zelaya 2009-12-15
Deutsche Welle Hausa
To cikakken sunan tsohon shugaban na Hoduras dai shine Jose Manuel Zelaya Rosales, kuma an haife shi a ranar 20 ga watan Satumban shekarar 1952 a wani gari mai suna Juticalpa a yankin Olancho. Zelaya ya kasance babba daga cikin 'ya'ya huɗu da mahaifin sa ya haifa.Bayan daya isa shiga makaranta, an saka shi a makarantar Firamare mai suna Nino Jesus...
 
Zaɓen shugaban ƙasa a Chile 2009-12-14
Deutsche Welle Hausa
Bayan zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar  a ƙasar Chile yanzu dai ta tabbata wani attajiri mai ɗan jari hujja Sebastian Pinera ne ya samu kashi 44 cikin ɗari na ƙuri'un da aka kaɗa akan abokin haimayar sa na jam'iyar dake mulki kuma tsohon shugaban ƙasa Eduardo Frei wanda ya samu ƙasa da kashi 30. Sakamakon zaɓen na ƙasar Chile dake yankin...
 
Zaɓe a Chile 2009-12-14
Deutsche Welle Hausa
Bayan zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar  a ƙasar Chile yanzu dai ta tabbata wani attajiri mai ɗan jari hujja Sebastian Pinera ne ya samu kashi 44 cikin ɗari na ƙuri'un da aka kaɗa akan abokin haimayar sa na jam'iyar dake mulki kuma tsohon shugaban ƙasa Eduardo Frei wanda ya samu ƙasa da kashi 30. Sakamakon zaɓen na ƙasar Chile dake yankin...
 
Halin da makiyaya ke ciki ya ɗauki hankalin jaridun Jamus 2009-12-13
Deutsche Welle Hausa
A wannan makon dai matsalar ɗimamar yanayin duniya ita ce ta fi ɗaukar hankalin jaridun Jamus. Amma da farko zamu fara da wani sabon rikicin da ya kunno kai a janhuriyar demoƙraɗiyar Kongo, inda aka samu wata haɗin guiwa tsakanin magoya bayan Bemba da dakarun marigayi Mobutu dake yaƙar gwamnatin Kabila a yankin arewa-maso yammacin ƙasar. A lokacin...
 
Manufofin ƙetare na shugaba Obama 2009-12-10
Deutsche Welle Hausa
A yau a birnin Oslo aka baiwa shugaban Amurka Barack Obama lambar yabo ta Nobel bisa yunƙurin da ya nuna na samar da wanzuwar zaman lafiya da lumana a duniya. Bildunterschrift: Großansicht des Bildes mit der Bildunterschrift:  Shugaba Barack Obama tare da shugaban kwamitin bada kyautar yabon ta Nobel Thorbjorn Jagland yayin bikin bada...
 
Alamomi da rigakafin Cutar Cancer 2009-12-08
Deutsche Welle Hausa
Cutar Cancer ko Sankara dai cuta ce dake haifar da wani tsuro a jikin bil'adama wanda ke shafan ƙwayoyin halitan bil'adama wanda kuma ke kaiwa ga nakasan wani ko dukkan ɓangaren bil'adama kuma sauda yawa ma dai hakan kan kai ga rasa rayukan masu ɗauke da wannan cuta. A shekara ta 2008, Hukumar lafiya ta Duniya tayi ƙiyasin cewar akwai mutane...
 
Martanin Duniya akan zaɓen Iran
Martanin Duniya akan zaɓen Iran
Deutsche Welle Hausa 2009-06-14
Shugabannin duniya sun yi taka tsantsan wajen maida martani game da zaɓen Iran wanda yan adawa ke ƙalubalantar sakamakon da ya baiwa shugaba mai ci Mahmoud Ahmedinejad nasara.    Da farko shugabanin ƙasashen duniyar sun ja bakinsu ne sun tsuke ba tare da cewa uffan ba, suna nazarin alámuran da kan je su komo dake nuni da alamun...
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama
Ra´ayoyin Isra´ila da Falasɗinu game da jawabin Obama
Deutsche Welle Hausa 2009-06-06
Isra´ila ma da Falasɗinawa su ma sun mayar da martani to sai dai ra´ayoyinsu sun bambamta da juna. A cikin wata sanarwa da  ta bayar a birnin Ƙudus gwamnatin Isra´ila ta ce kamar shugaba Barack Obama ita ma tana da kyakkyawan fatan samun zaman lafiya da ƙasashen Larabawa. Ta bayyana jawabin na Obama da cewa muhimmi ne wanda ta yi fata zai kai...
Rahotan shekara-shekara na Amnesty.
Rahotan shekara-shekara na Amnesty.
Deutsche Welle Hausa 2009-05-28
Ƙungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta fitar da rahotanta na shekara-shekara wanda ke bayyana halin ƙunci na talauci da duniya ke ciki da ƙaruwar take hakkokin jama'a a sassa daban-daban na duniya. Matsalar tattalin arziki da Duniya ke ciki, yana barazana wa rayukan mutane kimanin miliyan 90 waɗanda ke fama da matsanancin...
Taro tsakanin China da Tarayya Turai
Taro tsakanin China da Tarayya Turai
Deutsche Welle Hausa 2009-05-20
A wannan larabar ce, tawagogin  China da na Ƙungiyar Tarayya Turai suka shirya wani taro a birnin Prague na Jamhuriya Chek, inda suke tattana batutuwan da suka jiɓanci ma´amila tsakaninsu. Mahalarta wannan taro a ɓangaren tawagar Ƙungiyar Tarayya Turai,sun haɗa da shugaban Jamhuriya Chek, Vaclav Klaus wanda ƙasarsa ke jagorancin EU da...
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi
Rikicin Ƙasashen Sudan da Chadi
Deutsche Welle Hausa 2009-05-16
Gwamnatin Sudan ta zargi ƙasar Chadi da ƙaddamar da hare hare a yankunan dake ƙarƙashin ikonta, tare da bayyana cewar tilas ne a bi hanyoyin siyasa wajen warware rikicin dake tsakanin ƙasashen biyun dake makwabtaka da juna. Kakakin sojojin Sudan, Uthman al-Aghbash, ya shaidawa manema labarai cewar, Chadi ta ƙaddamar da hare hare da jiragen...
Fafaroma a yankin gabas ta tsakiya.
Fafaroma a yankin gabas ta tsakiya.
Deutsche Welle Hausa 2009-05-13
A ci gaba ziyarar da yake yi da nufin ƙarƙafa matakin tuntubar juna tsakanin mabiya addinai daban daban a yankin gabas ta tsakiya, Fafaroma Benedict na goma sha shidda ya yi kira ga samar da 'yan tacciyar ƙasa ga Falasdinawa. A wannan larabar ce Fafaroma Benedict na goma sha shidda, ya buƙaci samar da 'yan tacciyar ƙasa ta Falastinu, kana ya bukaci...
Secretary of Defense Robert M. Gates (left) and Chairman of the Joint Chiefs of Staff Adm. Michael Mullen, U.S. Navy, conduct a press briefing where they announce Army Lt. Gen. Stanley McChrystal is to replace Army Gen. David D. McKierna as commander of NATO's International Security Assistance Force and U.S. forces in Afghanistan in the Pentagon on May 11, 2009.
Garambawul a rundunar Amirka dake Afganistan
Deutsche Welle Hausa 2009-05-12
A wani mataki na ba zata, Amirka ta sauke Janar Mckiernan, daga matsayin babban kommandan sojojinta a ƙasar Afganistan. Sakataran tsaron Amirka Robert Gates ya bayyana labarin cenjin da sunan shugaban ƙasa Barack Obama. Bayan shekara ɗaya kacal da yayi ya na jagorancin rundunar sojojin Amuruka a Afganista Janar David Mckiernan zai sauka. Za a maye...
Bayan zaɓe a Afirka Ta Kudu
Bayan zaɓe a Afirka Ta Kudu
Deutsche Welle Hausa 2009-05-04
A wannan makon ma dai kamar yadda aka saba jaridu da mujallun Jamus sun gabatar da rahotanni masu tarin yawa akan al'amuran nahiyar Afurka, inda misali jaridar Süddeutsche Zeitung ta sake leƙawa Afirka ta Kudu domin duba irin alƙawururrukan da Jacob Zuma yayi wa talakawan ƙasar in har ya ɗare kan karagar shugabanci da kuma irin ƙwarin guiwar dake...
Zaɓe a Afirka Ta Kudu
Zaɓe a Afirka Ta Kudu
Deutsche Welle Hausa 2009-04-28
A wannan makon dai zaɓen Afirka ta Kudu shi ne ya fi ɗaukar hankalin masharhanta na jaridun Jamus dangane da nahiyarmu ta Afirka. Misali jaridar Süddeutsche Zeitung tayi amfani da wannan dama domin duba halin da mutane ke ciki a yankunan baƙar fata na ƙasar a cikin wani rahoton da ta gabatar ƙarƙashin taken: "Mazaunin 'yan rabbana ka wadata mu"....
Buƙatocin Afirka ga taron G20
Buƙatocin Afirka ga taron G20
Deutsche Welle Hausa 2009-04-01
Babban saƙon ƙasashen Afrika, wanda Prime Ministan Ƙasar Habasha, Meles Zenawi zai gabatar a wajen Taron ƙasashen da suka fi ƙarfin tattalin arziƙi a Duniya na G20, wanda ake farawa wannan Alhamis dai,  shine neman yin la'akari da buƙatun Nahiyar wajen ɗaukacin batutuwan da Taron zai zartar. Prime Minista Meles Zenawi, wanda ke jagorantar...
`